Written by khaair
A year later
A gajiye ta shigo gidan, kallo guda zaka mata kasan ta gaji. Yanda ta ratayo side bag dinta ta wuya. Veil din da tayi rolling kanshi ya karkace. Da sallamarta ta shigo.
Da gudu junior dake 2years harda months ya taho yana fadan
"Ammah, oyoyo, Ammah oyoyo"
Dariya tayi tareda dukawa ta dauke shi tana cewa
"My baby, How are you?"
"Fine Ammah"
Yace yana kokarin cire mata veil.
Murmushi tayi tace"Where's daniel"
"He went to buy ice cweam for me"
"So you all alone in the house?"
"No, Appah is his woom"
Daria tayi dan junior bai iya fadan "R" ba.
Mamaki ya cikata har Aliyu ya dawo yanzu. Its just 12. Tare suka shiga dakin da Aliyu yake kwance a rigingine. A gefen gadon ta ajiye junior, ta isa wajen Aliyu tana taba bayanshi"Ya Aliyu, are you okay?"
Groaning kawai yayi tareda juyowa ya kalleta. Saida taji tsoro ganin idanunshi sunyi jawur.
Junior ya matso kusa da ita yace"Ammah, Appah is not fine"
"Subhanallah, ya Aliyu, what happened to you, are you okay?"
Girgiza kai yayi a kasalance yace
"Baby headache"
Da sauri ta tashi tace
"Bara na kawo maka magani"
Da sauri ya riko hannunta yace
"Babe, nasha a hospital. Wallahi tunda safe dana fita, kaina saiya fara ciwo. Wai naje shan magani, wata doctor ta bani. Ashe horny pills ne. I cant stay a hospital din na dawo bayan na zage doc din tas. Wai she's just making fun of me. Imaging."
Tsoki fatima tayi tace
"That doctor is a fuckhead really. Allah ya isa. They take everything for fun su turawan nan. Yanzu how are you feeling?"
"Not any better sunshine, take a look"
Inda ya nuna mata yasa ta zare ido.
Ya kalleta with pleading eyes.
Babu yanda zatayi saidai tace"Bara naga idan yaron nan ya dawo na bada junior wajenshi."
Junior ta dauka da tuni ya fara aikin bannar sa wajen desktop dinda ke ajiye a dakin. Daukarshi tayi ta fito dashi, yayi daidai da lokacinda daniel ya shigo. Bayan sun gaisa ta mika mishi junior tace
"Take him out for a walk please, his dad is kinda sick and dont need dusturbance"
"Okay ma'am"
![](https://img.wattpad.com/cover/126442930-288-k893284.jpg)
YOU ARE READING
💫🌼FatimaBintuZarah (Binafa)🌼💫
RomansaFatima is the only child to her parents, who grew up with so much love around her, until her father took a second wife. She embarked on the journey of life like every human. Amidst her journey, came Aliyu and Mubarak, twins who would die for her, an...