14

400 22 0
                                    

🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾

🖕🏼Gaskiya Daya ce🖕🏼
(Daga kinta sai bata)
 
✍🏼✍🏼✍🏼

Kulsum Bappah
        Umm iman

   JUMA'@T MUBARAK ILAIKUM

شفاعتى يوم القيامة حق '' ceto na ranar 
Alkiyama gaskiya ce''
  👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
RADEITU BILLAHI RABBAN, WA BI ISLAMI DEENAN, WA BI MUHAMMADU SAL-LAL-LAHU ALAIHI WASALAM  NABEEYAAN.

🎂عيد الميلاد سعيدا🎂

💞💞💞💞💞💞💞❤❤❤❤❤❤❤
ما فى عيش الا معك
ما فى كن الا اليك 💋

  Daga ganin alamar zuciya kun fahimci inda na dosa.

  Ina taya maigidana uban yayana, murnar zagayowar ranar haihuwar shi,
Allah ya karo mishi shekaro masu Albarka,ya bashi lafiya, tare da yalwar Arxiki,
      💙💙💙💙💙💙
احبك داءمان يا نور القلبى

14
  
    BORNO

  Haisam da badaar ne zaune suna tsare. Tsaren yadda bikin zai kasance
   Yayinda shi haisam
Tsagwaron boko yake sun ya nuna a bikin,
Don abokan aikin shi sunce zasu zo daga RUSSIA shiyasa yake son ya tsara bidiarshi,
    badar yace ni a tunani na kamata yayi ka nuna musu tsagoron Al'adar ka ta nigeria ba wai kai koyi da nasu ba, ina nufin muyi bukin mu na Al'ada zai fi burge su da wancan nasun da kake son yi kasan turawa suna da son ganin Al'adar da ba tasu ba,
   Yes 
Haka ne inaga ana gobe daurin aure zamuyi WUSHE WUSHE,
Ya Akhi kayi magana
Amma dole ne mu musu abin da zai kayatar dasu,
   Tabbas ai dole ne wannan tunda Annabinmu ya sanar damu '' man kana yu'uminu billahi wal yaumil Alkhir fal yukrim daifahu''
Wanda yayi imani da Allah da ranar lahira ya girmama bakon shi.
  Haisam inaga abu daya zaMuyi musu mu burge su, idan aka daura aure mu tafi BAUCHI, muyi reception a gandun dajin yankari YANKARI GAMES RESERVE & TOURS, kwarai kayi dai dai tunda dama suna jin labarin wurin
Badaar yace amma fa banda matayen zamu tafi kasan already an riga da an daura aure bana son daukan Alhaki.
A'a kaidai kace kishi kake yi. Ai kishi halal ne cewar badaar
   Kafa gyara rayuwar ka kayi nisa cikin rayuwar yahudawa.
Idan mun dawo daga yankari kuna sai muyi GANGA KURAH  al'adar mu ta kade kade da bushe bushe na AlGAITA
    Sun gama tsara komai zasu yi al'adar su ta bare bare amma zai nemi shafa yaji koda abinda za tayi na' al'ada shi bai cika son bidia ba  bukukuwan zamanin nan  ba,
Yafi son ya karfafa Al'ada shi ana shi ganin bai dace mutanen arewacin nijeria su ringa karfafa  wata al'ada ba bayan tasu,
  Ya yanke shawara karshen satin nan zai xiyarci shafa domin su  gana.
      Wayar shi ya dauko ya tura mata sakon karta kwana
     Ki shirya tarban mijinki ranar Asabar mai zuwa, ban fiye son   kwalliyar shirme ba natural face dinki nake son gani banda shafe shafe, banda cike cike na matan zamani abinda bake dashi kice sai kin  likawa kanki, ke din dai nake SO ko yaya kike ina maraba kyawun jikin ki zalla ya ishe ni, kyale kyalen fuska ba shine burina ba,lafiyyayyen jikin ki nake bukata!
  

  KATSINA
   Fituwar su a text kenan tai arba da wannan sakon taja dogon tsaki ga zafin gwajin da aka musu na balaga gA kuma maganar dan rainin hankali domin yadda ta sa mai suna kenan
   Aisah diba ki ga wulakancin da wannan dan rainin ajawalin yay man diba ki gani
Aisah ta kyal kyale da dariya
Wohoho shafa kwantar da hankalinki mutuwar yawa kakace

Baki ga har mazan ajin ma sun kidima da ganin tmbyarba,
  Bar wannan bato diba ki ga Aisah ta karbi wayyar ta karanta tabb lalle
Idan za'a shekara ana ce mata baanziye zaiyi haka zata karyata bar mutum mai shiru kawai. Bata san lokacin da tace tab dama zai iya haka ,
  Tai saurin dawowa kan layi abin nufi haka kowani namiji yake,

  🖕Gaskiya Daya Ce 🖕Where stories live. Discover now