🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
🖕🏼Gaskiya dayace 🖕🏼
[ JIRE TILO](Daga kinta sai bata)
✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah
Ummu iman
Follow me on wattpad
@kulsumbappah.facebook @ukb696354.kb@gmail.com
🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
بسم الله الرحمن الرحيم
Addu'ar Maganin Damuwa da Bakin Cikiاَللّهُمَّ إِنِّي عَبْدُكَ ابْنُ عَبْدِكَ ابْنُ أَمَتِكَ نَاصِيَتِي بِيَدِكَ، مَاضٍ فِيَّ حُكْمُكَ، عَدْلٌ فِيَّ قَضَاؤُكَ أَسْأَلُكَ بِكُلِّ اسْمٍ هُوَ لَكَ سَمَّيْتَ بِهِ نَفْسَكَ أِوْ أَنْزَلْتَهُ فِي كِتَابِكَ، أَوْ عَلَّمْتَهُ أَحَداً مِنْ خَلْقِكَ أَوِ اسْتَأْثَرْتَ بِهِ فِي عِلْمِ الغَيْبِ عِنْدَكَ أَنْ تَجْعَلَ القُرْآنَ رَبِيعَ قَلْبِي، وَنُورَ صَدْرِي وجَلاَءَ حُزْنِي وذَهَابَ هَمِّي.
Allahumma innee 'abduk, ibnu 'abdik, ibnu amatik, nasiyatee biyadik, madin fiyya hukmuk, 'adlun fiyya qada-ok, as-aluka bikulli ismin huwa lak, sammayta bihi nafsak, aw anzaltahu fee kitabik, aw 'allamtahu ahadan min khalqik awis-ta'tharta bihi fee 'ilmil-ghaybi 'indak, an taj'alal-Qurana rabee'a qalbee, wanoora sadree, wajalaa huznee wazahaba hammee.
22
Ya shigo ya samu kujera ya zauna hajja kaka ta sauka kasa tace mishi
Zancen mai gadi bai taso ba,
Haka zalika auren gaggawa ba namu bane,
Hajja ki yimin shiru yaya za'ayi yayyenta su yanke hukunci, ku hana ina sam!
Bazai yiwuba, kuma Bukar da umar Abinda ku kaiyi yamin dai dai ya nuna cewa ko bani a raye gidana bazai tabarbare ba,
Allah ya muku Albarka
Amma Alhaji inaga ya kamata mu nutsu mu duba lamarin gaggawa na daga shedan,
Hajja miye gaggawar bani da Abinda zan aurar da ita ce ko mi?
A yau nace zan daura mata aure kafin dare insha Allahu za'a tanadi komai wace tsiyace ina gado ne?
Ke idan naga dama sai nace gadon ma bazan yiba a kaita da tabarma 😛
Tab ai kuwa bazai taba yiwuba yar tawa ta fari kace zaka mata haka ina! Kowa an aurar dashi cikin mutunci da girmama sai yar tawa tilo kai bazai sabu ba bindiga a ruwa,
Hajja ta katse ta shatu ki kwantar da hankalinki fushi yayi insha Allah zai sauka bacin rai ne,
Wani shiru ba duk kice sila ba zaki ce nayi shiru A DAKE NI A HANA NI KUKA,
, nan yar tsugudidinsu ta tashi,
Hajja kaka tace ku tashi muje.
Umar yace hajja ki zauna tukuna bazai fahimce kiba, ki bari zuwa washe gari sai ki same shi,
Sauda ki shari hawayenki hajja wallahi ni bansan wannan damuwarba kuma bai taba damuna ba,
Da ma bai musu magana ba,
Ki share hawayenki,
Gwanda ya tsai dasu duk abinda suke miki ina gani,
Ina kau da kaine kawai saboda ina magana zasu ce ina fifita ki akansu,ki cigaba da hakuri nasan yanzu zama zai kara canzawa,
Tunda an tabasu,
Tashi kije kiyi shirin kwanciya ko,
Kar ki damu,
Acan kuma su shatu suna ta tubka da warwara,kasancewar babu wani tsayayye, akwai maneman an ma tana ganin duk basu canchanta ba saboda ita a rayuwarta tana Alla wadai da auren talaka,
Ita anata tunanin KWARYA TABI KWARYA,
duk yadda saurayi yakai da haduwa da iya kalamai da gayu in dai akace dan mal shehu ne to angama banda itah,
To ke kyallu ina wancan da yake zuwa kwanaki nan?
Na kore shi saboda wai aiki yake a local geverment mi yaci mi ya bani,
Yaa kime tace idan zaki yadda akwai yayanah yana koyarwa a wata sakandari ta yan mata a Bama ,,,,, baki da hankali ne yaa kime nice zan auri malamin makaranta, ah sannu kyallu da maigadi fah,
Eyyeh haka zakice ?
Ba duk a kanki na shiga damuwar nan ba,
Kiyi hakuri, akwai wani dan baffana yayi karatu a crotia yana aiki anan teaching hospital, yaa kime kenan yaro man kaza waye ubanshi mi ubanshi ya mallaka?
Jikinta yay sanyi yauce rana ta farko da ta fahimci aurenta akwai wata manufa yaya za'ayi ita tabari bukar ya aure ta,amma tana daga murya akan batun mijin da yarta zata aura sai wani sao wanda ubanshi ya mallaki dukiya,
Ba dan kowa bane,
Scholarship ya samu ya tafi,
Kar ki kara min irin zancen banza nan yaa kime,
To mama, amma ya za'a yi nifa mama inaga kamar bacin rai ne ya fada ne kawai,
Baki san waye malah ba kaifi daya ne,
Baya magana ya canza, ana haka sai wayar inna ma'u ta kira nan shatu ta fashe da kukan munafurci ta shirya karya da gaskiya wa mahaifiyarta ta hau daram kina nufin hajjarce ta zugashi lalle zan nuna mata HAR GOBE RUWA NA MAGANIN DAU DA,
Ke kika nakasa kanki tun farko sanda nace miki a sabauta ta kika ce tana da kirki kar a illata ta waya gaya miki, dama akwai kishiyar da zata so cigaban kishiya ne karya ne da yake baki da wayo kika mika mata wuya to kinga kirki ai wawiya kamar ba nono na kika tsotsa ba shegiya ni tune na rinka kora mishi mata wa ubanki wasu da kissa wasu da hikima masu wayo kuwa na hada su da bokaye su bi dare su fita da kansu Alkali ya raba aure,
To inna yanzu dai minene abinyi,
Eh toh inaga akwai dan yaa fendonta wanda ya ya gama karatunshi na turo shi, su dai daita kansu Alhajijo mai sunan mahaifinku,
Mama kina nufin Abdulhakeem yaro mai tsantsar ra'ayi eh yafi dai maigadi, sai anjima shashasha,kat ta kashe wayar
Ta sanar da kyallu nan ta hau surutai mi zatayi da Alhajijo ke banza tunda duk samarin kin kore su ai ko ba komai gwanda shi din
Ta cigaba da kunkuni,
Ita ko
![](https://img.wattpad.com/cover/165368727-288-k438217.jpg)
YOU ARE READING
🖕Gaskiya Daya Ce 🖕
AcakLabarin dake kunshi da kalubalen rayuwar zaman gidan Aure tsantsar munafurci, kissa, fuska Biyu.