38

408 26 0
                                    

A🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
 
🖕🏼Gaskiya dayace 🖕🏼
          [ JIRE TILO]

(Daga kinta sai bata)

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
     Kulsum Bappah
       Ummu iman
Follow me on wattpad
@kulsumbappah.facebook @ukb696354.kb@gmail.com
🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
ddu'ar tafiya Zuwa Masallaci

اللّهُـمَّ اجْعَـلْ فِي قَلْبِـي نُورًا، وَفِي لِسَـانِي نُورًا، فِي سَمْعِي نُورًا، فِي بَصَرِي نُورًا، مِنْ خَلْفِي نُورًا،  وَمِنْ أَمَامِـي نُورًا، وَ مِنْ خَلْفِي نُوراً، فِي نَفْسِي نُوراً، وَأَعْظِمْ لِي نُوراً، وَعَظِّمْ نُوراً، وَاجْعَلْ لِي نُوراً ، وَاجْعَلْنِي نُوراً، اَللُّهُمَّ أَعْطِنِي نُوراً، وَاجْعَلْ فِي عَصَبِي نُوراً، وَفِي لَحْمِي نُوراً، وَفِي دَمِي نُوراً ، وَفِي شَعْرِي نُوراً، وَفِي بَشَرِي نُوراً ". "اَللَّهُمَّ اجْعَلْ لِي نُوراً فِي قَبْرِي .. وَنُوراً فِي عِظَامِي، وَزِدْنِي نُوراً، وَزِدْنِي نُوراً، وَزِدْنِي نُوراً، وَهَبْ لِي نُوراً عَلَى نُوراً.
Allahumma j'al fi kalbi nuran, wa fi lisani nuran, wa fi sam'i nuran, wa fi basari nuran, wa min fawki nuran, wa min tahti nuran, wa 'an yamini nuran, wa 'an shimali nuran, wa min amami nuran, wa min khalfi nuran waj'al fi nafsi nuran, wa a'zim li nuran, wa 'azzim li nuran. Wa j'al li nuran, wa j'alni nuran. Allahumma a'tini nuran, wa j'al fi 'asabi nuran, wa fi lahmi nuran, wa fi dami nuran, wa fi sha'ri nuran, wa fi bashari nuran. (Allahumma j'al lin nuran fi kabri, wa nuran fi izami)
(wa zidni nuran, wa zidni nuran, wa zidni nuran) (wa hab li nuran 'ala nur).

بسم الله الرحمن الرحيم

جمعة سعيدا
38
  Da kyar haisam ya karisa falo ya kishingida akan kujera  jirin ya lafa sai yaji gaba daya gabobin jikinshi sun mutu ji yake ma bazai iya karasawa dakin ba,
Aisah taji shiru anata tunanin yana part din shine,
Ta gaji da lullubin ta tashi ta shiga kewaye
Ta fito babu haisam babu Alamarshi,
Taga har sha dayan dare tayi ta maza dai tace nari ta leka falo taga koma bai dawo bane ya barta a bude
Sai taga mutum a kishingide ga kofar falon a bude ta wuce a tsammanin TA  bacci yakeyi ta jawo kofar ta sa key ta rufe,
Zata wuce taji yana ce mata ISH bana jin dadi tai maza ta karisa ta tsuguna a gaban shi
ISH bana jin dadi kamar jiri ne yake so ya dame ni,
Jiri kuma kana da low BP ne?
a'a
Owk inaga stress ce kuma baka nutsu ka ci abinci ba kana hidima
Bari na duba  kettle da  kayan tea a madafi ko an fiddo dasu sai a hada maka tea
A'a akwai haleeb din dana shigo dashi dauko ki xuba min nasha kar ki wahala
A'a babu damuwa indai kafi son shayin sai na hada maka,
a,a kar ki damu
Ta dauko haleeb ta zuba mashi ta rike kofin a hannunshi ta bashi ya sha ba laifi
Ta ajiye kofin ya dan ji dama dama yace inaga stress dinne ,
Ya tashi da Kyar suka shiga daki kafin kiftawa da Bismillah barci yayi gaba dashi,

To bari na leka dakin baanziye
  Bayan rakiyar abokanshi da yayi shiga yayi ya karewa falon kallo ya matukar burgeshi farin abu dabanne ,
Ya Ajiye key din gidan akan console
Ya shiga sashenta ya sameta kamar kowace Amarya tana rufe akan gadon ta mai rumfa wanda hajiya kyauta tayi mata yasha kayan shimfidu purple yayi matukar kyau an sakale labulayen gadon a gefe,
Amincin Allah ya tabbata a gareki ya Areesatu Badar,
Yaa Amarya badar
Ga ki a dajin sambisa

Ta murmusa  ya kama gyalenta,
Ta kara sadda kanta kasa,
Ya kamaTa ace kunya ta kare yau
Idan naje zance baki sakewa ki ta sunnar da kai
Idan nayi waya muna hira kina  sai ummm ko uhummm bani son kunyarki tayi yawa MATATA!
Ya yaye mata gyalen,
Yace TSARKI YA TABBATA WA ALLAH MADAUKAKIN SARKI DAYA HALITTA MIN KE A MATSAYIN MATA
Da taga bai da niyar sake ta sai tace mishi kewaye zani nai alwala
Bakiyi salla ba kenan?
Eh
sallah ni kayi banyi isha ba
Zauna a gefe tai sallah isha sai yace mata to ta dakata kawai suyi nafila ya cire hular shi ya shiga makewayin yayi Alwala,
Ta bude drawer ta dauko mai sallah mai tsananin laushi ta shinpida  mai
Sukai sallah ya dafe kanta ya karanto Addua ya shafe ta dashi.
  Tashi nasan yunwa kike ji
mu tafi falo kisa wani abu a cikin ki,
'A'a
Banjin yunwa
Sam ban yarda ba
Kunyar dai taki da fulakon ku na fulani zaki min,
a'a
Ya miki tsaye cak ya dauketa yaji ta shamfalalan
Kunya ta kamata matuka ta fara kiciniyar sauke kafafunta amma ina!
RUWA BA SA'AN KWANDO BANE
Ya dire ta a falo
Shafa anya kina cin abinci?
Mi kaggani?
Kamar ban dau komai ba,
Tayi murmushi inaci
A zuciyarta tace ina zaka hadani da kai mai kiran samudawa,
A zuciyarta tace tana ganin duk yadda akai sun hada iri da samudawa tunda dama sun taba zama a gamborun ngala kuma ina DIKWA INA NGALA
Sai yau ta tabbatar gabjeje ne,
Kallon tsoro take mishi da ashe yafi haka,
Da ta duba kafarshi tai tunanin yaya ake samun takalmin shi re ,
Don gaskiya HE'S OVER SIZE AT OLL
.nan da nan zuciyarta ta yanke ko mai ta tuno oho?
Bani plate da kofi mana
Tace to,
Ta tashi tace ina ne madahin?
Ke da gidanki kina tambayata madafi
Ya tashi ya shige gaba tana binshi zuciyarta na bugawa sosai tace ikon Allh,halitta iri iri ashe ya fito fili bata sani ba,
Yayi kamar bai ji ta ba
shima yace zaki ga halitta iri iri
Ta dauko plate da cup ta dannan famfon sink ya wanke ya sata a gaba,
Gani yake kamar  duk juyi zai ji joint dinta na kugu zai ce kas
Tsabar yadda take kwalmadasu ita kuma ba yanka bace haka halitarta yake da yawa lokacin da tai FU'AD gani suke da gangan take yi,
Ta mika mishi,
A'a
Zuba da kanki mana
ai na hwadi  maka a koshe nike,
To sai ki zuba wa mijinki
Ai
Ai bansan adadin ciken ba?
Ki kwatanta,
Yankakkun gasashen kaji ne ta ciko plate dam yayi dariya
Sa hannu to kar kiyi mani gardama kisha mamaki
Dure zan yi miki
Haba dure sai kace wata jinjinniya?
Haka kika ce
Ai kuwa  da yake tana da rabon wahala tace eh
Cak ya dagata ya sata tsakiyar chinyar shi ya matse ta tsam ya dauki naman ya tauna ya sa bakin shi cikin nata ya tura mata
Kawai sai yaga tana KaKarin amai da gudu taje madafi ta juye abinda yasa mata,
Tai ta goge bakinta domin abin kyama ya bata ba'a sabun ba,
Ya biyo ta madafin da yaga yadda take ta goge lips dinta da jiKin rigarta sai ya lura kyamar shi ta nuna
Goge gogen mi kike yi,
Baki shi ke yanka wuya,
Kassa min bakinka cikin nawa,
Oh shiyasa kike gogewa,
Hmm
Yasa dariya yace kici to ko na kara miki
Ba musu ta zauna taci  shima yasa hanu yana ci tasha madara sai madarar to gogu mata a lips dinta   ya rankwafar da kanshi ya lashe mata nan ma ta sa hannu ta goge
Yace anxo wurin,
Bata san lokacin da ya shammace taba kawai sai ji tayi ya hade mata baki cikin nata yana tsotsa kamar wanda ya samu alawa
A nata tunanin zata iya kwacewa amma ina!
WUTSIYAR RAKUMI TAYI NESA DA KASA.
Kai daga bakin fa sai yaji bazai iya tsayawa ba kan kace kwabo numfashi na sama da kasa
Taji hannunshi a kirjinta,
Takai siraran hanunta zata ture hannunshi ,
Haanunshi daya yakai ya  rike nata hannayen  har yanzu bakin shi na cikin nata,
Ya fara laluben zip din bayar rigarta  da dayan hannun
Yayi sa'a ya balleta ya kai bakinshi kirjinta shikenan wuta ta dauke mata abinka da wacce su hajiya kyauta suka tsumata,
Ai laushi tayi nan da nan ta gigice,
da kyar ya kaita daki ba sauki ciwon arnne,
Ya tabbar ya auri diyar BUNGUDAWA,
Allah ya musu baiwa na musamman shiyasa ba'a fiye musu kishiya ba,
Matukar kuwa yayi auren to bazai iya yin Adalci a tsakaninsu ba
  Ta wahala matuka yasha tsiwa kam,
    Kuma shima ya wahala ba kadan ba
A tsaftace kanshi  ya umurce ta da tashi,
Fir taki hawaye ne malala a fuskarta
Ya nufo ta da niyar daukanta ya kaita bandaki,
Ai wuf tayi ta  sauka tana tunanin zai sake ne,
Makewayi zan kaiki
Gyale ne,
Ta lallaba da kanta tana dafa jikin bango ta shige
Ta same shi yana salatul shukri
Tasa
Kaya taki zama fir
Yace ki kwanta mana,
Fir taki kwanciya sanda ya bar mata dakin haka ma tasa key  kafin ta samu nutsuwa
Barci barawo ya dauke ta da kyar ta iya tashi tai Asuba masassara kuwa ta rufeta taji yana buga kofar dakin da kyar ta karasa ta bude duk da haka a tsorace take,
Ya zauna a bakin gadonta zo mana ta tsaya sai yaga tana bari ya taso  yace lafiya ko duk tsoron ne wallahi jiya banyi niyyar miki komai ba,
Gani nai mun zama abu daya amma kina nuna kamar kyamata kike ji shiyasa na nuna miki abu daya muke  abinda yafi baki ma ina da ikon tsotsa
Ya tashi ya daukota ya zaunar da ita akan cinya sai yaji jikinta zafi rau
Zazzabi kike subhanallahi
Bari naje wurin sulaim ta rubuta miki magani
Don Allah kar ka je ko ina
Miyasa ?
Ai tonun asiri ne,
Sai na barki da zazzabi
Don Allah kayi hakuri
Yace to bari na kira Aisah ai itakam  ba tonon asiri bace ko?
Na hadaka da Allah ka bari zan warware zuwa anjima
Wallahi Aisah ma tsiya zata min,
Hmmmm kika san ita wani halin take ciki
Ni dai ka bari,
To naji ya dauketa chak ya nufi dakin shi da ita domin yaga hasken rana ta fara fitowa dakin shin ya shiga lungu yana  da duhu zai iya komawa bacci,
A ɗarare take gani take zai mata wani abun sai taga  ya jawota jikinshi ya rufe su tuni bacci yayi awun gaba da ita,
Wajen takwas na safe Aisah ta kira wayarta baanziye ya dauka,
To  shafa yau gaki  ga  gabjejen nasan bai barki kin runtsa ba,
Yayi gyara murya oh sunan da kuka samin kenan,
To gata nan zazzabi yake damunta tana bacci sai ki kira anjima kiyi gulman da kyau,
Kashe wayar tayi tsabar kunya,
Haisam na chan na bacci shima wajajen goma ya tashi a bacci yayi dai dai da aiko musu abin karin kummallo da sulaim ta musu breakfast varities  ta sallame dan aikin da yake bata saba baccin safe ba har tayi wanka ta shirya ta kunna burner    turaren wuta ta saka sai room fresh na  Aseel da Aroosa ne yake tashi  Haisam yana tashi yaji gamshi ya gauraye gidan wata nutsuwa yaji  ya shiga yayi wanka ya sameta
A falo ya bata wani  zazzafan kiss yana balain son tsafta yaga kiran Binazir  ya dauka sis yy banga kin shigo ba zan shigo idan har kun tashi yana yi yana wasa da jelar kitson Aisah tace an kawo abinci  suka ci
Ta kara kiran Shafa
Anyi sa'a ta dauka  amma muryarta a dushe tace
Mrs yy jiki
To uwar gulma wa ya fada miki bani da lafiya
Lafiyata klau
Yaya yace na zo na dafa miki ruwan zafi kin gagara tashi
Bakinta ya mutum
  Haisam yace miya sameta
Tace zaxxabi take yi don rashin kunya matar yayanki kike wa tsiya ki shirya kinsan halin baanziye
Tace yaya don Allah zan shiga na dubata,
Gulma ko?
A'a yaya
Binazir tana shigowa yanzu don Allah ka bari yaya minti biyu na baki yauwa ta dauko khimar dinta ta shiga  ta samu  baanziye na hada mata tea duk ta narke duk ya sukur kuce ya kide me,
Ke kuma mi ya fiddo ki  ko tsegumi a'a dubata zanyi na koma dama ta hau rara gefe,
Abin mamaki ya fara bata tea din a baki
Wai tsabar taji gulma baarshi kawai kawo
Aisah dai bakinta na son gulma ya badar ya kasa ya tsare
Haka dai ta juya yana wani goge mata baki da tissue haisam yace,
har kin dawo
Eh yaya
Ta shiga wurin binazir suka hau juye kaya a wardrobe yini sukai ana salama Alaikum yan ganin daki
Dare yayi  sukai shirin kwanciya still Aisah bata wani damu tasa rigar bacci ba
Abinda ya bashi mamaki wai gashi ga mace amma sam bai jin sha'awa ko kadan ga jirin nan yana son ya dawo mishi,
Kai har sati haka Aisah har ta fara saka kayan bacci amma ko gezau abin mamaki da rana ko safe zai ji yana muradinta dare nayi sai yaji sam ya zama wani sama sama sai bacci
Abin ya fara damunshi 
Ranar ne ma yaso kwatanta  mata wasa ya jagwalgwalata yakai makura amma abu yake motsawa  kawai yasa kuka ya shigesu dama bashi da lafiya ashe bai sani ba
Kuma baya so Aisah ta gane akwai wani  abu
Washe gari da safe ya rasa yadda zaiyi ana haka sai ga waya daga RUSSIA
suna nemanshi urgently,
Nan ya tattara ya tafi da zummar bazai dade ba zai dawo,
An barta da binazir ta gagara komawa gidan shafa'atu kam saboda kunyar yaya baanziye take yi
Tafiyar haisam da kwana 2 ne ma suka shigo da daddare sun zo dubata harda guxurin shi kuwa su Apple inibi halleeb shafa taso kebewa da Aisah amma ya kasa ya tsare can dabara ta fado wa shafa sister bari nayi fitsari
Owk to
Ta zauna shafa tace a'a rakani mana kar na shiga na yaya haisam ai kuwa suka shige ba wani fitsari yaya dai Aisah haka mata ke jin azaban ke naganki radau har yanzu ko don yaya haisam bai kai shi girma bane,
Ke raba ni kinsan mi ya faru ranar da na kiraki da safe ta kwashe ta fada mata,
Ta kama baki,
Ke nikam muje kar yace gulmar shi muke yi,
Ta fita tana wani gyara sicket ya kalle ta yace idan kun gama gulman wuce mu tafi
Yaya ko zaka barni sai anjima binazir tace eh wallahi yaya ka bar mana ita zamu rakota anjima
Ke rufa min baki
Tayi tsit ita dama basu fiye shiri da ita ba
Ya mike
Suka rakata tana ganin badar ya jata jikinshi ita kuma ta lafe jikinshi,
Dare yayi lokacin vedio call dinsu yayi
Tai sauri ta sako wata rigar bacci duk dukiyar fulaninta a waje
Ya kira kuwa ta nutsu ta zauna suka fara hira,
tana zaune ta tankwashe kafarta
My ISHATA ina missing dinki sosai nayi missing girkin ki kamshin ki kamshin turaren gidanki nima haka yayana da yake ba tare suke ba takan zake sutai kalaman soyayya  abin mamaki kuma wata ran yana gama waya da ita sai yayi wanka tsabar sha'awarta da yake ji,
Tace yayana yaushe zaka dawo ummm nan da wata 3kai yaya haba ya zurmata sosai  ita kanta ta saba dashi  
Saboda ko yaushe yana manne da ita da safe rana yayi ta jagwalgwalata 
  Nan yaga ranta ya baci haba Eshata kiyi hakuri ai wata uku kamar yaune ya gama tsarata
To yanzu dago wayarki sama ina so naga Abubuwa na ,
Ta rufe idonta,
Ta dauko dankwali ta rufe kirjinta pls karki min haka sauki na kenan fah
Yayi ta wasu abubuwa kamar zaucacce abinka da karamin mutum kunsan sunfi kowa jaraba
Tana zaune suna hira dasu jidda su binazir zuhran yaa kime da hannah yar wajen muhammad sai suka ji kwankwasa kofa aashe yaana ce wai tazo musu hirar dare aashe taga dawowar haisam ne ya shiga gaida iyayenshi kafin ya kara so gidan shi,
Kut inda kuka san wata IYABO tsabar yadda kayan jikinta ya matse ga uban gashin kanti kai abun ya basu mamaki bata taba shigowa ba sai yau,
Ana zaune ana hira hankalinta na kan kofah tana dan jeho nata maganar wanin ma habaici ne kawai sai ga haisam ai Aisah kan kace kwabo ta fada jikin shi duk kibarta haka ya sungumeta ya juyata
WAYYO YAANA kamar an mata Albishir din mutuwar uwarta,
Da ya kyalla ido yaga yaana kawai sai ya hau mata kiss irin hot one dinnan tongue to tongue ai sulalewa sukai suna mishi sannu shiKuwa ko a jikin shi,
Suka hada ido da binazir ta jinjina mishi hannu
Jidda kinga tafiyata kafin ya karisa aikin shi anan duk da gangan take fadi saboda yaana,
Dukkansu suka fito yaana ta juyo ta kallesU yafi sau 5
Binazir kuwa tace wa jidda kinga ranan abinda ya haisam yayi
Wallahi sanda naji kunya unguwa fa yaje ya dawo amma yana shigowa sukai irin na yau ke abin mamaki sanda ya mata wanka kafin suka fito
Ita kuma tana jin kunya
Wanka fah kikace
Eh
KO BAKI SAN IRIN WANKAN DA MA'AURATA SUKE YIBA
WANKAN JANABAAA
KEE
KARKI KAWO MIN RAININ HANKALI KARYACE
WALLAHI KARYACE
 
   
TA'ALIKI
ZABA
WATSA

🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾

  🖕Gaskiya Daya Ce 🖕Where stories live. Discover now