40

408 21 0
                                    

🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
 
🖕🏼Gaskiya dayace 🖕🏼
          [ JIRE TILO]

(Daga kinta sai bata)

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
     Kulsum Bappah
       Ummu iman
Follow me on wattpad
@kulsumbappah.facebook @ukb696354.kb@gmail.com
🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
بسم الله الرحمن الرحيم

ADDU'A YAYIN KWANCIYA BACCI

بِاسْمِكَ رَبِّي وَضَعْتُ جَنْبِي، وَبِكَ أَرْفَعُهُ، فَإِنْ أَمْسَكْتَ نَفْسِي فَارْحَمْهَا، وَإِنْ أَرْسَلْتَهَا فَاحْفَظْهَا بِمَا تَحْفَظُ بِهِ عِبَادَكَ الصَّالِحِينَ.
Bismika rabbee wada'tu janbee wabika arfa'uh, fa-in amsakta nafsee farhamha, wa-in arsaltaha fahfathha bima tahfazu bihi 'ibadakas-saliheen

Wannan shafin na kine maman maryaga ohoga
Aishatu shitu,
Muna muki murnar samun yaan biyu Allah ya raya su akan imani
Yan bakin ciki su mutu  ohoga
*40*
Tsalle ta daka ta rungumi shafa    maman baby
Baanziye ya daka mata tsawa  baki ga halin da take ciki ba ne?
Suka rike ta normal saline aka dora mata,
Ta shanye ruwan nan tas
Suka koma gida ala dole BINAZIR
Ta koma gidan ya BAANZIYE da zama kafin ~Addimission~ ya fito sai dai a takure take  saboda baanziye ba kamar yaya haisam bane da dama mutum tane,
Shafa na fama da laulayin ciki ga hutu ya kare ana shirin tafiya gamburon ngala baanziye yace sai dai ta carryovern wanan term biyun tunda  dama gaba daya karatun semester da za'ayi a ngalan zasuyi,
Nan rigima ta taso ita tace sai ta tafi
Shi kuma ya dage bazata jeba ana haka uncle dinshi ya kira shi a waya daga oman
Ai kin da sukayi a QATAR ya fito ana neman shi da gaggawa
Yaje ya samu  Ammi ya fada mata tafiya ta sameshi ga kuma halin da suke ciki da shafa akan tafiya gamboru,
Inaga ka kabarta su tafin yafi saboda kar ka manta zuwa wani shekarar kuma raino take yi nan ma zakace bazata tafi maka da yaro ba,
Amma tunda gata ga Aisha Ai ba damuwa inaga,
Idan yaso sai a hada ta mai aiki kawai,
To Ammi
Yauwa Addmission din Binazir fa ya fito,
Kai masha Allah
*BAZE UNIVERSITY* din ta samu
Eh
Alhamdulillah
Bari naje na sameta mi dami take bukata
Eh
Munyi magana da Abbanku yace a kawo list
Haba Ammi ai yanzu kam  ya kamata ya huta
Haka ne,
To Allah ya shi muku Albarka
Amin
Ya samu Aisah ta shigo yace mata ku zauna kuyi wa Binazir list din tafiya makaranta
Wuu kan kace kwabo tasa ihu tayi cikin gida wajen Ammi
Shafa da Aisah suka sa dariya
Yaya a camp zata zauna kenan,
Eh kinsan makarantar ba irin taku bace da bata da camp ,
A muma yanzu munyi hostel fa,
Inji shafa
Ku gane akwai banbanci tsakanin *BAZE* da *ALQALAM*
Saboda baze babu abinda dalibi zaiyi da kanshi masu Wanki gugar kaya,
Wanke bandakin dalibai sa sauransu uwa uba abinci ma wanda ranka yake so zaka zaba a kawo maka,
Kufah
Shafa tace ai mu yan jamiar musulunci ne kasani,
Yayi ta musu tsiya
Shafa tace kasan sunan makarantar kuwa?
Sai kin fada
Makarantar Allo
   Yau An sallamo yaana daga Asibiti amma lafiyar kwakwalwa ta samu sai dai da sanda take takawa kuma  suna tsammanin idan  ta warke zata miki

Duk a takure suke sabida abinda ya faru gashi har gobe tana nan akan bakanta,

Haisam shima tattarawa yayi ya wuce *RUSSIA*
Su kuma sukai ngala binazir ta wuce Abuja ya rage Ammi kaltum itada Aunty yaabin yaakurah
Sholi kuwa tabi su Aisah gamboru saboda kula da Shafa
 
Karatu suke fafa da yake cikin ya wuce *FIRST TRIMESTER*
laulayin ya ragu sai abinda ba'a rasaba
Hutu  sun samu hutu sun dawo gida mazajensu suna kokarin zuwa suma,

Abin tausayin har yanzu haisam ba labari ga Adda Aisha koyaushe a cikin aiko mata da tsumi da daka take,
Sai dai Aisah bata sha
Yakai ga yanzu haisam idan yazo wasan ma ya daina yi da ita,
Saboda tashin hankali ne,
Ya rasa yadda zaiyi
Shafa dai shiri take muraran na karbaan maigida Aisah tana ta binta da ido ta diba mata kayayyakin mata wanda aka kawota dasu saboda ita babu damar sha yanzu kuma tasan idan ta haihu za'a kawo mata wasu,
Shanye yanzu,
Ki bari sai naje gida zan sha
Ita dai shafa ta lurah akwai abinda Aisah take boye mata amma ta gagara ganewa,
Akwai randa suke waya Aisah da haisam din taji yanayin wayar da suke yi tasan akwai matsala amma abun mamaki Aisah tayi shiru da bakinta,
Hutu ya kare sun koma makaranta 
Suna matukar jin dadin gamboru
Gashi sunyi kawaye yan N.C.E
wasu mutanen Bauchi masu matukar mutunci komai tare suke da junansu kansu a hade,
Sai dai ana drama kam
Abinda yake bawa shafa mamaki
Shine su tara ne sai suka kasa kansu uku
Idan yau ace talata ce to ukun farko su zasuyi girki
Ukun kuma  zasu debo ruwa,
Sai  sauran ukun kuma su yi wanki wanke
To abinda yake bawa shafa dariya shine akwai yan duty nama halal su ranar girkinsu ana saka nama a ciki ranar yan nama haram kuma basu  yin
cefane
Sai dai ayi lami ba nama
Idan debowa ruwa ne sai suce ta yaya z'a hada masu jego duty daya ace kuma  aiki zaiyi kyau,
Shine
Idan yan girki nama halal  zubaida takan dibawa  shafa ta kaima ta  takanci   abincin saboda zubaidan tana jin fulatanci sai ya zama kullum tana dakin Aisah dama ba mai yawar magana bacci take a daki,
Zubaida kuwa an samu yar uwa kullum a cikin kula take yi,
Gashi dai cikinsu akwai halima ta haihu da kwana goma suka tafi,
Amma batai fashin wanka ba zubaida zata wanki yaron ta dafawa uwar ruwan wanka ta juye,
Ta kai mata bandakin kafin haliman ta shiga tayi wanka,

  🖕Gaskiya Daya Ce 🖕Where stories live. Discover now