43

348 21 0
                                    

🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
 
🖕🏼Gaskiya dayace 🖕🏼
          [ JIRE TILO]

(Daga kinta sai bata)

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
     Kulsum Bappah
       Ummu iman
Follow me on wattpad
@kulsumbappah.facebook @ukb696354.kb@gmail.com
🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
Addu'a Ga Wanda Yayi sabon Aure

بارَكَ اللَّهُ لَكَ، وَبَارَكَ عَلَيْكَ، وَجَمَعَ بَيْنَكُمَا فِي خَيْرٍ.
Barakal-lahu lak, wabaraka 'alayk, wajama'a baynakuma fee khayr.

43
Yaa salam!
Alhamdulillah
  Ya kariso ya mika hannun shi ya dauki islam din
ESHA yanzu haihuwa kikayi,
Baki sanar min ba
Ya sumbace ta,
Ya dauki muslim shima ya sumbace shi
Gasu yaya suna yensu
Wannan Abubakar wannan ummi ce
Kina nufin kice saudat
Eh itace,
Allah ya musu Albarka,
Amin oh,
Kinga ikon Allah ko
Allah yayi sai islam da muslim sun zo dunia,
Kai Allah abin tsoro,

Ta kwantar da su,
Tashi mu tafi kaci  abinci
Ke wallahi na koshi,
Yaran nan sun kosar dani
A'a kai dai tashi mu tafi,
Kaga suma sunyi bacci
Ta kama hanunshi suka wuce,
Har yayi gaba sai ya dawo ya shafe fuskar yaran shi,

Ta zuzzuba mishi favourite food dinshi ya dan tattaba ya taashi ya koma wajen yaranshi yadda kika san gadin su yake yi,

Kai babansu islam,
Ke barni don Allah
Amma kinsan Allah ko  dole ma a sake yin suna ,
Ah haba yanzu dai ka nutsu idam kai wanka  kayi sallah zan kunna maka plate din sunnan ka kalla wallahi yan uwa sunyi kokari sun yi hidima ko kana nan iyaka kenan

Kai irin wannan kwalliya da kika sha ,
Amma duk da haka zan hada walima
Ta  nuna godiata wa Allah da ya bani kyautar su

Ke har wani sabon penti akayi ne?

Eh Hidimar ya baanziye ne wannan
Duk abin Arzikin da aka musu sanda ta fadawa ya haisam

Alhaji Bukar ya aika aka kira woshi ya ya mika mishi ruwan rubutun mal Ayuba ya mishi bayani yadda zaiyi dashi ya dora shi akan Alwala kafin ya kwanta
Ya mishi godia ya tafi tun daga ranar ya fara amfani dashi

Ranar dai  bai kwanta ba  sai da  yayi Alwalar  ya kwanta bacci
Sai yayi mafarkin gashi a daddaure yana ta kokarin ya since igiyar da aka daure shi dashi,
Can yana haka sai ya hango mal Ayuba yazo ya sunce shi,
Zabura yayi ya farka da Aduua'a a bakin shi,
Ya miki ya shiga makewayi yayi Alwala yayi sallah
Can ya jiyo sautin twins din shi suna kuka,
Ya samu Aisah tana goye da daya a bayanta,
Sholi na dauke da muslim sai rarrashi suke yi,
ESHA mi yake damunsu ne?
Miko min ita,
Ta since ta ya karbeta
Ai yaya haka suke yi kullum sai nazo kwanciya su kuma su tashi duk yadda za'ayi kuwa  baza su hakurah ba sai Asuba tayi suyi bacci,
Kodai basu da lafiya ne ?
Mama safiya tace lafiyansu klau,
Haka yara suke yi
Nima akwai goyon salima da nayi haka tamin sai Asuba take shiru gashi bana iya bacci da rana duk na lalace
Amma ina ga mama safiya ya kamata  aje a duba lafiyarsu,
To bazan maka musu ba
Aje a duban,
Washe gari ya shiga duba ummi yake fada mata zai  kaisu Asibiti
Sannu mai 'ya'ya
Nace sannu mai 'ya'ya ibraheemu,
To abinda kayi wallahi 'ya'yanka idan sukayi ina ji cewa  zakayi safar Aljanu ce,
Saboda mi
Ai banga dan da yayi kuka irin naka ba
Kullum a cikin jike jiken sauyoyi hajja take,
Ace ciwon ciki
Ace na kunne haka dai duk aka rasa gane miye yake damunka har mai tofi sanda Alhaji ya samu uace ta yiwu fason kai ne,

Amma nidai kam inaga gwara akai su Asibiti a musu check up aga ko wani abune yake damun su tunda ba baki ne suke dashi ba,
Zaka tashi ka bani wuri ne ko sai na hada ka da yaya Bukar,
  Kiran hajja ya shigo wayar shi ya dauka ta hau mishi bala'i da masifa wallahi ka kuskura ka kaisu Asibiti na ci maka mutunci,
To shikenan hajja,
Ummi ta karbi wayar  suka gaisa kamar tana ganin ta
Wallahi hajia yanzu haka faman da nake dashi kenan
  Yanzu sanda nace mishi zan hada shi da yaya bukar
Kyale ni dashi.

  🖕Gaskiya Daya Ce 🖕Where stories live. Discover now