36

373 22 0
                                    

🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
 
🖕🏼Gaskiya dayace 🖕🏼
          [ JIRE TILO]

(Daga kinta sai bata)

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
     Kulsum Bappah
       Ummu iman
Follow me on wattpad
@kulsumbappah.facebook @ukb696354.kb@gmail.com
🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
Zikiri Yayin Shiga Gida.

بِسْـمِ اللهِ وَلَجْنَـا، وَبِسْـمِ اللهِ خَـرَجْنَـا، وَعَلَـى رَبِّنَـا تَوَكَّلْـنَا .
Bismil-lahi walajna, wabismil-lahi kharajna, wa'ala rabbina tawakkalna
بسم الله الرحمن الرحيم

يقول ابن هانىء الاندلسى
 
رايت بعينى فوق ما كنت اسمع ###
           وقد راعنى يوما من الحشر اروع
غداة كاءن الاءفق صدى بمثله###
      فعاد غروب الشمس من حيث تطلع
Wannan shafin na kune daliban harcen larabci a duk inda kuke,
36
Haba gwoggo ki kwantar da hankalinki ba dai ita ta gani ba tace tana so,
Ba abinda zai gagara insha Allahu,
 
Aisah ce ta bugawa ya BAANZIYE waya tana mishi maganar anko mi kike so ayi?
Kasan fah mu miji ne yake wa kawayen Amarya,
Banki naki ba Aisah bana son tasan ni waye saboda nace mata bani da komai ina zama ne a wajen kawuna,
Kawuna din shine mai kudi don nace mata ma a kauye zamu zauna kusa da sambisa
Ta fashe da dariya kai ya baanziye karka tsoratar da  yar mutane
Kasan maidugurin kanta tsoranta ake ji balle kauyen da yake kusa da SAMBISA FOREST,
To yanzu abinda za'ayi zan kira ta ta turo min adadin kawayenta sai na tura mata kudi yauwa yaya,
Kedai kina son BIDIA
A'a ba haka bane gwanda ta martaba Al'adarmu ai yaya,
 
Ba bata lokaci ya kirata a waya, har sau biyu bata kusa sai daga baya taga missed called dinshi tayi fuska taki ta kirashi,
Can bayan sa'a guda ya kirata
Miyasa mijinki yana kiranki baki daukar wayan?
Bana kusa ne,
To biki ga alamar kiran bane?
Nagani
Kawai lokacin kiran ne baki dashi,
Gashi ka kira ai,
Oh wato ni ne na damu dole na sake kira ko?
a'a ba haka bane,
To miye?
Kawai ya wuce,
B adadin kawayenki nake son ji
Ba yawa ne dasuba,
Sun kai nawa?
Bari na lissafa su,
Ta kashe wayar
Yace wannan yarinyar yar rainin hankali ce ya za'ayi bata ma san adadon kawayen taba,
Yana jira ta kira shi har bayan sa'a shiru,
Sa'a biyu shiru,
Can ya kirata
Har yanzu lissafin kije yine ?
Mi kaggani?
Naji shiru biki kirani ba,
Ko baki da credit ne a wayar na saka miki?
Allah suturu bukwi inji kishiyar mai doro,
Owk kina ganin kin gaza kenan?
Sosai ma
Ai roko kenan ina dashi,
Yayana bishir yakan samana na 3k kowacce litinin in case of yin wasu BROWSING haka,
Ashe zaki yi min transper,
Idan kana bukata na maka
Kin lissafasu,
Eh
Su takwas ne
Basuyi yawa ba takwas?
Duk fa yan uwane babu bare cikin su,
Kince event nawa ma zakiyi?
FULANI,
RUHI ,
MIYE RUHI kuma wanda ake wa amare mana hausawa suna cewa KAMU
kice min RUFI,
koda yake baku da F ku sai ku mayar da ita HWA
  Amma gwanda mu akan masu maida namiji mace,
Lalle yarinyar nan kina da baki ashe
Sai mi kuma?
Sai ARABEIN EVE,
sun ishe ki?
Eh sunyi idan kuka zo qauyenmu kuma zamuyi KANURI EVE
Yaya kikai shiru,
Babu,
To Arebien eve din miye dress code din,
Bakar abaya ce da sky blue gyale sai maza jallabiya fara da sky blue din tabani kasha hadisi,
To wace hula ne haka?
Wasu na ce mata tashi ka cika naci,
To,
Ka ga irinta ustazan nan hwa,
Oh nagane ta,
Harda ni zan sa kenan?
Eh indai zaka samu zuwa
Kayan fulanin fah wane kala ne?
A zuciyarta tace wannnan ya faye tambaya,
Kawaye suna saka na saki fari
Ita kuma amarya zata sa baki ko blue mai duhu,
To yanzu yaya za:ayi nasan tsayinsu da sixE din su?
kar ka damu ina kaga Adi
Hadxa tunau ,
Eh to kamar su ne
Kasan mu bamu da masu qiba sosai a fulani,
Hmmmmm
Kar kisha mamaki idan fulani ya hadu da kanuri ya saaje ya zama irin kanurin,
Ina!!
Kina da ja kenan,
Sosai to,
Allah ya kaimu,
Akwai ranar raddi,
Hmm
Yanzu an fidda ankon ne
Husna ce tace zata fitar a BAUCHI
Bauchi kuma ?
Eh can take karatu a A.T.B.U,
OWK turo min numberta,
Zan turo maka yanzu,
Sukai sallama ta tura mishi,
Sun gama maganar zai turo mata kudin ankon kawaye harda na fulanin ma yace mata abayar ma za'a kawo su daga oman sai gyalen ma insha Allahu,
Da husna har ta fara mishi gardama
Sanda yace mata Al'adarsu ce miji ne yake daukar yin anko sannan ta yarda da hakan
Ta buga ta fadawa shafa yadda sukai inaga fah mai kudi ne shiyasa yace zaiyi?
Shafa tace  a'a bashi dashi yace min akwai abokin shi da sukai makaranta ya samu aiki da NNPC shine ya dauki nauyin wannan ,
Wai ba abinda zaice musu sun rufah mishi asiri kamar dan wani maikudi haka suke ta mishi kara,
Ayya haka ne ,
Ai indai suna da fahimtar juna kam,
Ta bata labarin kawunshi da yace yana da kudi da irin hidimar da yake mishi na kashe kudi,

  🖕Gaskiya Daya Ce 🖕Where stories live. Discover now