🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
🖕🏼Gaskiya dayace 🖕🏼
[ JIRE TILO](Daga kinta sai bata)
✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu iman
Follow me on wattpad
@kulsumbappah.facebook @ukb696354.kb@gmail.com
🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
Addu'ar Da Mutum Zai Fada Idan Wani Al'amari Ya zo Masa na Farin Ciki.الْحَمْدُ للهِ الَّذِي بِنِعْمَتِهِ تَتِمُّ الصَّالِحَاتِ .
Alhamdu lillahil-lazee bini’imatihi tatimmus-salihat.
Godia ban girma
Ga Haj bilkisu Ibrahim Talba
Innan mashi,
Allah yasaka miki da Alheri,
25
Kunya ce ta kama shatu yau gasu ana jin kansu da fannah
Hajja kaka tace hakuri zakuyi gaskiya da baku dawo ba,
Sai kun gama a matsayinku na dangin uba ai ana bukatar ku sosai,
Wani dangin uba hajja ai da muna da mutunci baza'a mana tsiya ba kiga lokacin auren Aishatu har gobe muna zumunci da yan uwanki tsabar yadda akai lafiya aka gama lafiya suka girmama mu ko ana neman dangin Amarya cewa suke muje tunda mune masu karfi,
To ya wuce ta yiwu ma baku fahimce su bane tunda yare ya banbanta,
Tab wa a cikin su akwai masu jin hausa sosai,
Tunda angon ma da kanshi sanda ya kira mu makaryata,
Kuma da hausan har mahaifiyar shi ta mishi fada tace ya fice,
Ai kuwa kinga da ba hausar mukaji yayiba baza mu fada ba
Sai dai godiar Allah ba wa mu kadai zasu yiwa ba ita kanta kyallun wannan marar kunyan bazai kyale taba saboda cur da cur uwarshi tana mishi magana akan ya rike amana yace ai dama ba shi ya nema ba,
Auren huce kuka ce zakuyi ba tare da kun shawarce niba,
Wallahi kar asa min ido a rayuwar aurena aga mi zanyi a gidana wai har yana cewa wai aja mata kunne wannan girman kan da take yi ta ajiye tun daga gidan inna kafin akai ta gidanshi, wai harda cewa ta dau kama da ubanta Allah yasa batai bakin halin bare bare ba, taja kwafa
Kawai Albarkar yaa kura ce da sai yaji maganganu,
Hajja tace ya isa banga riba a cikin mai da zance ba face bacin rai,
Shatu kuwa taji ance Ango yana gindaya sharudda akan yarta tab za'a yita kenan
Ta fice fuu, land line dinta ta dauka ta danna kiran wayar yayarta Danejo, akai sa'a kuwa bata nan,YOLA
Amarya ba juyin duniar da ba'ayiba akan ta bari a gyarata da kayan Al'adu na mata fir taki tace babu gyaran da zatayi har wani aure nan tayi da zata tsaya batawa kanta lokaci,
Ku sani kamar yadda nake zuwa hutu lokaci lokaci to haka ma yanzu ganin hutun dana dibar wa kaina yana kare wa zan koma yadda na fito,
Da aka rufa miki asiri kenan,
Ko ance miki yaya na yana maraba da wannan auren ne ki canza tunani baki daga cikin sahun matar da yayanmu yake so,
Sai mi ai kinfi kowa sanin ba ajin aure na bane,
Eh tabbas tunda kin ki maigadi kin auri ba fulatani wanda kaf zuriar ubanki babu irinshi jinin bakake wata yar uwar shatu ce take fada mata haka domin taso ace Alhajijo yarta ya aura amma fir yaki,saboda wai qiba take dashi,
Tofah a tsakanin su kenan namu 👀
Gidan Amarya yayi fess an gama gyarawa , sai dai wani abun basu san yaya zasu yi dashi ba,
Da ma ace su sauda sun zo ne to sazu sarrafa komai yadda ya dace,tunda su sukai sayayyar, haka dai aka kai store aka ajiye.
Ango shi kadai ya shigo wajajen karfe tara da rabi hannunshi dauke da take a way ko neman inda take bai yiba ya hau dinning ya fara cin abinci,
Hamshakiya kuwa taji alamar mutum a falo, amma sai taji bai nemi ya ganta ba, ma
Ta fito ta tsaya a bakin kofa ta dafe hannunta a jikin kofar wani ishashen ne zai shigo min wuri har ya fara amfani da kayan da bai saba ganin irinshi ba?
Isha'she ne dan gidan malam ishiyaka wanda ya taimaka ya auri isha-shiya jikar sharifai
NI da muhalli na har kina da bakin cewa ban nemi izini ba,
Izinin uban wa zan nema,
Izinin wace take tsayi a gaban ka,
Ta wani juya ta juyo ke wai har nan ke mata ce,
Eh kin juya amma banga abun da nake tsammanin gani ba?
Oh dama har tunanin wani abu kake tsammanin zaka gani?
Daga gare ni ,
Baka kai ba ,
Baka isaba
Ko ance miki wata tsiyar nake tsammanin gani a wurin ki wanda ya wuce wutsiya?
Wutsiya?????
Ta juya ta kuma juyawa tab amma ka raina wa kanka hankali kamar ni kace zaka ga wutsiya a jikina sai kace wata dabba?
Ina maraba to ai je ki karewa fuskar ki kallo wutsiyace marabar ki da biri,
Ai wallahi da an min shawara bazan aure kiba wallahi da sun san yadda nake da qualiteis babu abinda zai sa su zabar min ke saboda,
Don ni da a bani gida mota duk juma'a akaini saudiya ran lahadi na wuce london to zan hakura da duka sabodaa a tsarina ina son na aure macen da ta isa mace mai tsari yar boko mai kyau,
Gaba daya bata fahimtar mi yake cewa saboda wannan kalmar da yace mata saura wutsiya ta zama birin tafi komai firgita ta dama tasan yana da girman kai da kallon rainin amma batai tsammanin rashin mutuncin ya kai nan ba,
ta rasa bakin magana tace wallahi ba shi ka dauka mai kama da arnan engila kawai mi za'ayi da farin fatar ka ta banza, kawai ta juya daki tana kuka
Ta dinga safa da marwa ba'a taba fada mata bakar magana irin ta yau ba ashe har a dunia akwai wanda zai mata cin fuska tab ,
Ina ma ace a gaban shatu ya fada
Da yaga tabara iri iri
Yar lelen nata
Shi kuwa gogan dayan dakin ya shiga yayi kwanciyar shi,
Sai Asuba ya farka
Kyallu kuwa bacci barawo ne kawai yayi gaba da ita,
Inna kuwa tana ta shirin asuba tayi taje da kanta ta dafawa yar lelen ta ruwan zafin da zata gasa jikin ta,
Shigarta yayi dai dai fituwar Alhajijo daga dakin shi,
Kai fitinarki tayi yawa wani irin sammako ne haka kike mana kuma,
Anyi sammakon ina ma'un ?
Wacece haka?
Uwarka yace baisan wani daki ta kwana ba amma ki shiga ki leka kya ganta,
Ummm Hakeemu kana nufin baka san yaya ta kwana ba kenan ,
Nemo min ita da kan ka ,
Don Allah kar ki sa ta raina ni,
Zan sabar maka fah dan nema kujajje,
Ta kuwa isa kanta tsaye har dakin takwarar tata,
Ta same ta a kasan sallaya tana bacci,
Nan ta juya ta koma falon,
Hakan yayi dai dai da shigowar dan sakon Abin karyawa,
Ya ja tsuka ya kwala mata kira,
Kyaleta bacci taki na gajiya ,
Bacci?
Tab wane ita tashi zatayi
Ya shiga ya kwada mata kira ke ke ke,
To rainon gaba gaba zaka shigo min daki kai tsaye kana kekee ke waye ki din?
Ba wannan na nema ba,
ji ke dauko min plate dukan ma daka,
Ina cikin baccin ka tashen akan plate ina ga har yanzu baka san wacece Asmau malah sharif ba,
Van zo gidan hutu domin a takura min ba nazo ni da niyar na gama shakatawa na koma ba wani zancen aure ba,
Ke har wata mata ce da za'ayi zaman aure
Bana son bata lokaci tashi kije kafin na miki tijara a gaban kakar ki,
Oh ashe ma gidan da bakuwa,
Hanyar falo tayi,
Ta zauna ta fara gaida inna, yace ina jiranki kawo plate din
Wai ta kau da kai ta bashi qeyaa
Nikam ba dake nake magana ba,
Ko gezau batai yiba inna tace ke ma'u ba magana ake miki ba?To inna cewa yayi ke nasan kuwa babu ke a gidan nan,
Nidai tashi kije ki nemo,
Yanxu kam ai zaku daina tunda kuna karkashin inuwa daya kuma kinga yanzu a karkashin inuwar shi kike,
Allah ya suturu bukwi inji kishiyar mai doro
Inna kinsan wannan yaron ba sa'a na bane,
Kuka biyewa baba ai na tabbata fada yake kawai, inji wa kamar baki san halin uban kiba,
Kafiya da taurin kai,
Idan kikace zaki min halinshi kuwa zaki sha wahala don bani da dadi kamar ciwo nake,
To wai wa ya tsuma bakin ka ne,
Ita dai inna tace sai binsu take da kallo kamar wasu doya da manja,
Bari ku ga tafiyata,
Zan zo gobe
Ni rufan asiri,
Daga aure zaki fara fita kar ya zama abin fada ace matar Alhajijo bata da mafada
Yo ni inna maafadan gareta?
Kai kuma kaine babba bai dace ka biye ta kuna ta musayar bakaken maganganu ba a tsakanin ku,
Koda yake bari nayi shiru duk randa nazo na samu jaririya a hannunku ai zancen ya kare nan kyallu ta tofar da yawo,
Allah ya sauwwake haba wannan mutum mutumin zaki ce zan haihu dashi,
Ina! ta kawo barbarci ta watsa ai kuwa dif ya dauke maganar ya fita maida inna yana ta maimaita kalmar akwai wani ba barbare mai saida goro a kusa da yadda suke zama nan ya nufa abokanshi suka fara mishi tsiya da fullanci,
Ya dai watsar dasu domin yana ganin tsabar zolayar shi suke yi,
Ya dauko biro da takarda ya rubuta don kar ya manta suka ce kai har anfara cefane kenan
Nagan ka da biro,Chemist zan sayo magani
Bura uba !!! haba duk cika bakin kenan,
A'a lalle Abdul kace Amarya ta rusa maka sha'ani ai dama sai dai idan baku hadu ba ,
Sai nan ya tuna irin katobarar da yayi da yace zai je chemist,
Shi kuma yayi ne saboda kar su dame shi da kwakwa,
Yadai kyalesu ku gama bari na dawo,
Ya samu kacalla mai goro suka kaisa yake tmbyar shi kasuwa,
Sai yace zuwa nayi ka fassara min yarenku wata magana ce matar abokin mu ta fada mishi ga kalmar , karanta,Kasan ban iya karatu ba,
Nan ya karanta mishi,
Yace tab di, amma wannna mata dan iska ne, har yace da mijin shi haka Aa bazai yuwu ba wallahi,
Ina!! sabon aure ne ko?
Eh
Kai nine sai na gwada mata ni namiji ne irin wannan maganar
Kachalla yaya akai ? Cewa tai wai wannan bata ga alamun namiji bane ,balle aje ga zancen saduwa har haihuwa,
Kace mishi kar ya kyaleta ya nuna mata shi namiji ne,
Inah hankalin ya barnan yayi godia ya tafi, yace kin jawo wa kanki damuwa,
Wucewa yayi inda ake sayarda shayi na la'asariyya don yana raka abokanshi shan shayin iya kaci yasha nasu na samari su kuwa su sha na harka wanda zai kara musu kaimi,
Yasha ya kara ,
Yace yau kuwa zaki san ruwa ba sa'an kwando bane sai kinyi nadama,
Kuma bazaki kara ganin. Ko da jariri bane kice zaki raina mishi wayo ba,
Ya isa ya samu abincin dare daga gidansu,
Ya sameta a daki,kizo ina neman ki,
Baka isa ba kai waye,
Da zaka ce kana son in bika daki,
Kayi kadan to,
Ba komai nan da can duk daya ne,
Hakkina zan karba idan har nayi dacen ke cikakkiyar mace ce ba fanko ba tunda inaga uban naki ya karanci ke harija ce shiyasa ya miki auren gaggawa,
Tai shewa ai ni wannan ba shi ne a gaba na ba ,
Kar ka kuskura kace kana da hakki a wurina ta maimaita kalmar da kachalla ya fada mishi nan idon shi yayi jawur jijiyoyin goshin shi suka tashi, kai duk wani kafa na gashi sanda ya tashi a lokacin habawa bafulatani rai ya baci, ko kofar dakin bai tura ba,
Ya damko ta,
A nata tunanin yadda yake kamar langa langa bazai iya mata fi da karfi ba,
Ai kuwa yasha zagi maka maka,
Ta yabawa aya zakinta suturarta kuwa kaca kaca yayi dasu komai ya gawa yayi, ya gama kakkashe mata gabobin jiki, idan tazo yinkura ta kauce sai ya doke da hannun shi sanda ya biya bukantanshi ya tashi,
Kin kara cewa ban kai namiji ba,
Kuma idan kikai wasa ma zan kara miki yanzu shashasha kazama ,maza da safe ki cire dattin jikin ki kafin na zo yin na safe domin yanzu kisama ranki safe rana yamma dare zanyi duty na yadda naso, idan yaso kin tantance yarintata,wawiya kawai
Babu bakin magana jiki yayi tsami ko ina ya suntuma,
Ya kauce ya barta anan ta raina kanta, nan da nan ta kyamaci kanta
Comment
Vote
Share
🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
YOU ARE READING
🖕Gaskiya Daya Ce 🖕
RandomLabarin dake kunshi da kalubalen rayuwar zaman gidan Aure tsantsar munafurci, kissa, fuska Biyu.