42

372 24 0
                                    

🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
 
🖕🏼Gaskiya dayace 🖕🏼
          [ JIRE TILO]

(Daga kinta sai bata)

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
     Kulsum Bappah
       Ummu iman
Follow me on wattpad
@kulsumbappah.facebook @ukb696354.kb@gmail.com
🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
Addu'ar zama tsakanin sujadar farko da ta biyu.

رَبِّ اغْفِـرْ لِي ، رَبِّ اغْفِـرْ لِي .
Rabbigh-fir lee, rabbigh-fir lee.

Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, Ya Ubangijina! Ka gafarta mini.

اللّهُـمَّ اغْفِـرْ لِي، وَارْحَمْنِي، وَاهْدِنِي، وَاجْبُرْنِي، وَعَافِنِي وَارْزُقْنِي وَارْفَعْنِي .
Allahummagh-fir lee, warhamnee, wahdinee, wajburnee, wa'afinee, warzuknee warfa'nee.

42
Ta zuba wa jariranta idanu tana tuno ubansu da yana nan bata san wani irin murna zaiyi ba,

Shafa da binazir zama bai kamasu ba dama halinsu duk daya ne sai dai shafa da yake yanzu ta zama uwa nata da sauki,

Suna ta hada hadar suna  domin baanziye shida captain suraj sun dauke dawainiyar komai ko ibraheem yana nan iya kacin abinda zaiyi kenan ,

Yaaana tsabar ta tabbatar sanda ta dingiso sandarta tazo har dakin hajja domin ta tabbatar
Binazir kuwa da shafa bakinsu baya shiru da ta shigo suka fara mata shagube

Durlin binazir '' la tatturukaha li hamli tau 'aman''
Kada ki barta ta dauki yanbiyun,

Binazir da yake idonta a tsefe yake taci Aunty yaana kinga yayan  ƙabayen yaa Haisam masu kafafu ko
Idan banda abinku.....
Aisah ta katseta
Binazir ki baki girma ne wai?

Yaana dai tasan rashin mutunci suke so su mata itada shafa tunda suka canza yare

Ikon Allah Allah mai yadda yaso mutum ya zama masakin dole,
Nida ta hanyar Allah ne ma da sauki
Inji shafa
Wuf ta tashi ta dogara sandar ta
Aisah tace Aunty yaana biki dauki yaran ba

Tab lalle Aisah baki da hankali matar da taso lalata muku rayuwa itace zaki mata tayin daukar yaran

Binazir tace sai anjima
Umma ta gaida Aishatu
Tab ai wallahi ni ko hango ta nayi zan dauke yayana

Hmmm
Shafa ba'a  haka a rayuwa ai shi makiyi ka dauke shi ka watsar ka nuna mishi baka san yana yiba yafi komai bakin ciki a gare shi,

Kuma gwanda wanda zai nuna maka kiyayya a zAhiri akan wanda baya kaunarka kuma yana nuna maka yana sonka yafi komai illah ai shi dama makiyi kasan baya sonka zakayi taka tsantsan akan wanda zai nuna maka zunzurutun kauna amma can kasar zuciyar shi kuwa  kamar ya kashe ka yake ji, kana zaune zuciya daya dashi amma a gefen idon ki yana kushe ke yana hada ki da masoyanki na gaskiya

Yayi kutunkutun ya rabaki da duk mai sonki saboda haka wallahi sau dubu gwanda yaana akan Bintun kyallu

Kiga yadda take nunawa tana sonki shafa amma daga baya kika fahimci cewa makira ce,
Tai ta shiga wurinki tana daukar yayanki akan idon ki
Tana nuna miki ita mai sonki ce bakisan cewa ta shigo jikin ki ne domin ta samu yarda zata samu kusanci da yaya baanziye bane
Tunda iyaye wawaye ne akan yaransu duk wanda ya nuna yana son naka shine mai sonka

Da kunnenki kika ji tana fada ba wacce ta tsana irinki da yayanki

Na tabbata da wani ya fada miki bazaki yarda ba saboda zaki ce masoyiyar yayan kice

  🖕Gaskiya Daya Ce 🖕Where stories live. Discover now