🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
🖕🏼Gaskiya dayace 🖕🏼
[ JIRE TILO](Daga kinta sai bata)
✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah
Ummu iman
Follow me on wattpad
@kulsumbappah.facebook @ukb696354.kb@gmail.com
🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
Addu'ar Gamuwa da Abokin Gaba, ko wani mai ikoاَللَّهُمَّ إِنَّا نَجْعَلُكَ فِي نُحُورِهِمْ، وَنَعُوذُ بِكَ مِنْ شُرورِهِمْ .
Allahumma inna naj'aluka fee nuhoorihim wana'oothu bika min shuroorihim.
اَللَّهُمَّ أَنْتَ عَضُدِي، وَأَنْتَ نَصِيرِي، بِكَ أَجُولُ وَبِكَ أَصُولُ وَبِكَ أُقَاتِلُ.
Allahumma anta 'adudee, wa-anta naseeree, bika ajoolu wabika asoolu wabika oqatil.
بسم الله الىحمن الرحيم23
Ke shatu ki shiga taitayinki yaushe kika zama yar tasha ce,
Dama ku mata kuna girma ne tunaninku yana komawa na yara,
Idan ba rashin tunani ba miye na tashinn hankali don nace su Aishatu ne zasuyi sayayya,
Bari na tunasar dake
Idan kin manta ban manta,
Lokacin bikin su Bukar kinyi uwa kinyi makarbiya, kamar da gaske ashe manufa ce daban a xuciyar ki ban fahimci hakan ba sai bayan nan ,
Idan baki manta ba inaji rannan kina waya a tsammaninki bana cikin daki na tafi sallar Asuba kasancewar ina tsayawa nayi lazumi har sai nayi sallar walha na dawo,
Ina ji ki na waya kina cewa ko yanzu bukatar ki ta biya,
Saboda yaa kime duk wani hudubar da kike mata shi take yi,
A tsammaninki hajja itama haka zata miki akan sayayya ko.
Hajja tace Alhaji don Allah wannan ya wuce,
Fadanshi ma bai da amfani,
Dunia ce gamu gata nan,
Duk abinda mukace zamuyi imma da wata manufa ne akai Allah yana ganinmu ba kuma ya bacci,
Shatu mamaki ya kamata ashe Alhaji ya ji wayarta,
amma Alhsu Aisha zasu tafi harda matar Bukar ma saboda bazata na jin dadi a ware yan ba,
Kar ka damu a haka zata gane ai,
Ai ita GASKIYA DAYA CE DAGA KINTA SAI BATA
duk rashin son gaskiyar mutum wata rana zai gane insha Allahu,
Shatu dai kunya ne ya kamata
Can hajja tace yanzu dai bari muje mu lura da masu aikin nan suyi su gama kafin su iso, ta fita tabar shatu a wurin shima ya shura ya shiga dakinshi,
Yaa kime dai abin dunia ya isheta don tana sashin tama ko fita batai ba,
Wato mama shatu dama wata manuface kenan a ranta idan ba hakaba yaya za'ayi danuwana na jini su zageshi suce dan uban waye,
Hmmmmm
Zanyi maganinsu da dai dai da dai daya,
Tana haka sai ga dan sako wai tazo inji hajja rigar bacce ci a jikinta kawai tasa gyale ta karesa yauce rana ta farko da yaa kime ta zauna a kasan carpet ta gaida hajja,
Yauwa yaa kime ki shirya zaku shiga kasuwa da Aishatu da sauda anjima amma don Allah ki shigar girma ko,
Tai murmushi insha Allahu,
Tana fituwa sukai ido biyu da shatu, ta kirata da hannu,
Ta karisa ciki,
Yaushe kika shigo kenan kar ki yarda da makircin wannan matar komai zata fada miji kar ki dauka sharri ne,
Yanzu fah Alhaji yace ku shirya za'aku sayayyan shatu tace banda ke,
Wai yar matsiyata ce ke mi kika sani sauda dai ce yar masu kudi tasan komai,
Nan da nan yaa kime ta harzuka abinka da mai karancin ilimi,
To nama fasa zuwan ,
Kin ganki ai sakarai marar wayo,
Idan kika je ai zaki sa ido kika abinda zasuyi ,
Idan suna da niyar cuta ma bazasu yiba idan sun ganki,
Ta shi ki shirya mazah,
Shatu tai daria idan kinsan wata baki san wata ba hajja,
Ba laifi tayi shiga iya iyawarta,amma fa tana ganin sauda ranta ya baci domin sai maganar shatu ta fado mata,
Wato ita don ubanta yana da kudi shiyasa ta samu shiga ,
Sun shiga kasuwa yaa kime ci kanki bata ce musu ba idan sun dauki abu suka nunamata sai ta basar kamar bata jiba,
Ana sauda ta dauko wani tray tace wannan yayi,
Ban sani ba ina dama ance ni yar matsiyatace mi na sani sai sauda tai murmishi,
Aishatu bata ce komai ba,
Suka koma gida sauda tai sashinta yaa kime ta shiga dakin shatu Aisha take cewa hajja nikam waye yace wa yaa kime yar matsiyata ce bata san abu mai kyau ba?
Yaa kime kuma,
Kai ban sani ba wallahi a ina kika ji ne,
Ta miyar mata yadda sukai da sauda,
Mtwss shinin gaibu sai Allah ni dai Alhaji yace ku biyu zaku je shine nace mishi yaa kime ma ta shirya ai a haka zata san abubuwa itama kuma bukar bazai ji dadi ana wareta ba,
Ku kadai ne ko akwai wasu a wurin
Eh a gaban shatu ce,
Ahaf nasan za'a rina yanzu haka tana dakinta,
Hajja bana son shiga cikin hidiman nanne wallahi amma idan ba raba yaa kime akai da muamala da shatu ba fa kullum cigaba abin zaiyi,
To ya zanyi nidai bazan hana ba,
Tare na gansu balle tace bana son tayi ma'amala da kishiyata,
Hakane
Jiki magayi ai,
Ni dai a matsayinta na matar babba dole zanna sata insha Allahu,
Su suka sani,
Futan su kenan baki suka iso an yanke sadaki da sauran abinda ya kamata na kudin lalle da turaren wuta, duk sun bayar karban girma da mutuntawa aka musu
Suka tafi da niyar sai ran daurin aure
Kyallu hauka ce kawai bata yiba domin ita ko hutu taje yola basu magana sam saboda bayi da mutum ci ko kadan ga girman kai sai yana shan qamshi ita gani take kamar saboda shi kyakykyawa ne, shiyasa yake ji da kai,
Wai yau shine zata aura
Zai gane kurenshi,
YOLA
Ango kuwa ko wa abokanshi bai fada ba saboda yana da kushe, idan abokinshi yayi budurwa yana ganinta zai hau kushe ta a'a katuwa ce,
Tana kama da mai sickler, kai haka de
Mahaifiyarshi kuwa ta kira abokin shi ta sanar dashi a gadarance take ce mishi yar malah sharif ce,.
Kanwar shi zanura ta shigo bari kaga hoton ta ai da tana zuwa mana hutu,
Aka kawo hoton,
Bai bata ba yace bari za'ayi calander
Yana fita majalisarsu ya dosa,
Ku tattaro min hankulanku ku bani
Oga zaiyi aure wa kenan?
Yayi babban kamu yar gidan malah sharif ce,kan ubancan a ina ya samota?
Kasan sis din mamanshi tana auran shi
Yaya tana da qualities din da yake so kuwa?
Kwarai gata nan ma zamuyi calander ai
Kai DURUN UWATA INJI MATSORACI,
wannan ai sauran WUTSIYA TA ZAMA BIRI
kai miye hakan husain ? irin wannan cin fuskar,
Ka manta lokacin da muka je neman aurena,
Tun a gaban ramla ya fara kosheta wai tana da goshi ga lafceciyar kafa,
Kai ana shi tunanin kam ma cewa yayi wai ba dan fara bace ba abinda zai hana ace biri ce,
Alhamdulillah,
Sai na rama,
Ba'a dade ba sai gashi, nan yana ta tsuka,
Yayi tsuka tafi dari
Kai lafiya kake wa mutane tsuka,
Kamar wani tsaka,
Aure wai za'a min kaga matar kamar wata biri fah, biri kuma?
Yaya suke da ramla ? Wace ramla ai ramla sarauniyace, wannan fa sauran kiris ta zama gwogho biri,
Kut da bakinka kake fAdin haka,
Eh kun ganta ne ga masifar girman kai ai zan sai saita mata zama, wallahi zakayi abinda yafi haka nawan to yanzu yaya mi kake shiryawa,
Babu abinda zanyi wallahi a'a kar kayi haka mana ka daure manah mu rakashe,
Yaushe aka saka bikin yanzu ,
Ran asabar ne
Kut shine ko sanarwa babu da ba don rilwanu ba bazamu sani ba,
Lalle gwanda ma da aka maka hakan
Kaki aure sam sai tsilla tsilla kace wance kaza wance kaza to yanzu kam an cafke ka
Allah yasa dai kar yayanka suyi kama da ita,
Oh har zancen haihuwa kake yi kana ganin zan hada shimfida da wannan abar,
A'a dai shekenan,
Zan tuna maka wata rana,
Comment
Vote ✔
Share🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾🌾
YOU ARE READING
🖕Gaskiya Daya Ce 🖕
RandomLabarin dake kunshi da kalubalen rayuwar zaman gidan Aure tsantsar munafurci, kissa, fuska Biyu.