37

11.2K 1.1K 174
                                    

NO EDITED.

zame jikinta tayi daga nasa jikinta na wata irin rawa,
ammy da nana riqe kawai sukeda aleeyar amma laylar suke kallo cikin tsananin mamaki da tashin hankali daqyar ammy ta iya bude baki murya na rawa tace,

la...y..la,

hawayen idanuwanta dasukai jajir ne suka sauko ta daga qafarta daqyar zata matso aleeya tayi saurin qwacewa dagasu ammy tayi baya tana kallon dawood dake qoqarin riqo hannun layla ganin tana tangadi fuxge hannunta tayi tana kallon fuskar aleeya dake qoqarin juyawa.

riqota ammy tayi tana cewa,

aleeya kinmanta bakida lafiyane kibi ahankali,

fixge hannunta tayi zuciyarta na wani irin zafi da tafarfasa gaba daya ta dainajin ciwon datakeji sbd quna da zafin da zuciyarta ke mata tasake juyawa zata bar gurin tun kafin ta 6aci tsakaninta da layla sbd batason tacigaba dajin zafin datakeji akanta,

ammy ta riqota da qarfi tace,

aleeya ki nutsu mana ina zaki jiri na dibarki haka.....

cikin zafi ta juyo tareda qwace jikinta afusace tace,

mezan saurarawa?
ciwon danazo dashi ajikina wanda nakeyi sbd wainda basusan inayiba ko kuwa wannan abun dayake faruwa gabana yanxu zan saurarawa?

layla da dawood nakewa wannan ciwon ammy,
na rasata anawa tunanin,
shikuma bansan wane halin yake ciki ba sbd hakan ne muke asibiti yanxu dan haka saimu koma gida tunda gashinan munga suna lafiya cikin kwanciyar hankali ciwona ya qare daga yanxu.....

wani irin kuka mara sauti layla tasaki jikinta na tsananta rawa ta qaraso gaban aleeyar da sauri aleeya tayi saurin rintse idanuwanta tareda juyawa tabar gurin da sauri sauri gudu gudu tana qoqarin danne kukanta dake son faso qirjinta sbd azabar zafi.

da sauri layla tabi bayanta dawood ya riqota yana kiran sunanta ta qwace da qarfi tabi bayanta shima ya mara mata baya yanajin zafin aleeya sbd koyaushe itace ke datse masa farin ciki,

da gudu ta isa jikin motarsu bilal na ganinta ya fito da sauri ya riqeta ta qanqamesa jikinta na rawa tace,

bilal fitar dani daganan yanxunan numfashina zai bar zuciyana..

da sauri yasakata mota yatayar suka fice layla na qarasowa suna barin gurin taxi ta tsayar tafada tabi bayansu idanuwan na qara rinewa jajir sbd kukanma ya tsaya sai radadi idanuwan kemata har lokacin jikinta rawa yake sosai aleeya kawai takeson ta fahimceta sbd bazata iya daukar ganin tsanarta a idon aleeyaba.

suna isa gida ta fito motar da sauri ko gani batayi sosai tayi ciki ta fada daki tareda rufewa ra sulale qasa tareda sakin kuka mai qarfi kozataji abinda ya tsaya mata aqirji ya fada,

tana shigowa harabar gidan su ammy da nana nashigowa bilal na ganinta ya qaraso da sauri cikeda tsoro da tsananin mamaki da fargaba harzai ta6ata ya tsaya cak tareda qura mata ido sbd tuno halinda aleeya ke ciki hakan na nufin layla tagani shima wani zafi yaji azuciyarsa ya juya cikin tsananin jin zafin laylar yabar gurin batareda ya tsaya sauraron kiran da ammy ke masa cikin tashin hankaliba,

sake shiga sabon tashin hankali tayi ganin halinda take shirin shiga yasa ammy riqota suna shiga dakin aleeya ta miqar da aleeya tsaye tareda kallonta cikin tsananin fargabar halinda taga aleeyar tashiga lokaci daya tabbas tasan layla takai qololuwar aikata babban laifi saidai bazata nuna hakanba yanxu sbd aleeya tadau zafi idan itama ta nuna nata zafin lalacewa kawai abun zaiyi cikin daga murya tace,

aleeya duka wannan abun mu tsaya muji komai tukuna.....

cikin zafi da daga murya ta miqe tareda kallon ammyn tace,

DAWOOD✅Where stories live. Discover now