42

12.7K 1.2K 147
                                    

not edited.

bilal ne yashigo tareda taheer suka katse musu shirun taheer ya miqawa jass hannu yana cewa,

yanxu asibiti zani.

ok i'm also goin bari muje tare.

kissing hannun little yayi yana cewa,

my love daddy zaije hospital dubo big dady saina dawo ko.

no daddy muje yawo.

janyeta aleeya tayi tana cewa,

baby kibari daddy yaje yanxu next time idan zamu saimu je dashi kinga zuwa lokacinma big dady yaji sauqi sosai.

kallonta yayi yana murmushi taqi kallonsa yace,

ok bby mamah adawo lpia.

fitowar mumce tasasu tsayawa suka gaidata suka fice kusan tare jass da taheer sukai asibiti bilal da aleeya sukai airports daukosu ammy.

Nana da mum dakansu suka shiga kicin tare suka fara aikin lunch sbd yaukam gidan masha allah yayi albarkar baqi dad ne kawai bayanan shima asatin zai iso.

kai tsaye mum tace nur taje bedroom din dawood ta gyaresa tsaf sbd gida za'a dawo dashi.

kallon mum din tayi taga ba wasa a fuskarta yasa ta miqe tana kallon Nana dataqi kallon gefenta itama bare tasamu dojewa.

ta jima bakin bedroom din kafin tasake ajiyar zuciya ta bude qofar tashiga ahankali.

numfashi taja tasauke tareda lumshe idanu rayuwar dasukai ciki tana dawo mata ta kalli komai na dakin yananan yanda yake ta bude wrdp hatta kayanta nanan jere tsaf yanda suke da alama ma ba'a dakin yakeba shima sbd alamun rashin zama acikinsa data gani.

toilet ta bude taga towels dinsu da komai nata datake amfani dasu kafin tafiyarta duk sunanan komaidai qura yayi sosai.

ahankali tasaki murmushi tareda rufe ido tuno ranarda tafara wanka ataredashi cikin toilet din.

barin gurin tayi da sauri kamar wani na ganinta ta zauna bakin gado nanma jitayi komai na dawo mata,na ranar dasuka fara makinglove akan gadon ta miqe tareda dan dukan kanta tana cewa,

ya allah kabani qarfin halin iyayin komai daidai daga yanxu.

gyara dakin tafarayi komai ta ta6a saita tuno dawood da rayuwar dasukai sukadai a gidan da dakin,

tsaf tagyare dakin ta wanke komai na toilets da toilet din ta kunna AC tareda roomfreshners masu sanyin qamshi ta fiddo kayan cikin wardrp din duka tasake gyarasu tacire na sama sama  wainda sukai qura tafitar dasu ta saka sabbin bedsheets farare qal masu laushi da kyau.

tana gamawa ta dauki kayan dazata saka takoma bedroom din mum acan tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga dark blue Ashape tana fitowa taga ammy tsaye gabanta

tana qoqarin sauke kai ammy tajawota jikinta tana sauke ajiyar zuciya tace,

daga yanxu kika sake barinmu ni uwarku na yafeki duniya da lahira.

qanqame ammyn tayi tana cewa,

har abada bazan sakeba ammy ki yafemin nayi kuskure babba.

allah yayi muku albarka dukanku 'yayana.

zama sukayi quryar bedroom din mum su hudu kawai daga ammy sai layla da aleeya da bilal sai sabuwar qarin dasuka samu little.

farin ciki sosai ammy keyi bakinta yakasa rufuwa sai lelen little takeyi su aleeya na mata dariya bilal yace,

ammy bakya ko 'dan kishin nan kinga yanda abba ya rude da ganin little karfa yayi canji mu shiga tara...

dariya ammy tayi tana cewa,

DAWOOD✅Où les histoires vivent. Découvrez maintenant