Da daddare ammy tayiwa Abba maganar batason su zauna hostel.
Come on ammyn yara you're just being worried for no reason meyene laifin zaman hostel 'din tunda sun ta6a zaman hostel.
Riqo hannunsa tayi tana kawo Masa dalilanta yasaki murmushi yace,
Ok bazasu zauna hostel ba Amma bawai dai dalilanki Masu qarfi bane sbd damacan nima ba hostel nakeson su zaunaba sbd zasu takura already akwai flat 'din Dana siya musu su zauna sai asamo musu Mai aiki.
No abban yara banajin Kuma zamansu sukadai zaiyi kace CJ yadawo Nigeria da iyalansa acan abujar why not su zauna acan din zaifi kwanciyar hankali.
Yes Assiddeeq yadawo Nigeria Amma ai yanxu baya Nan sun koma Miami for some business and you Mrs Damien bazata zaunaba duk inda yake tana taredashi so gidan ba kowa shiyasa nima Dole end of this month zanje Miami nasamesa sbd wani babban company dazan bude nasaka millions of dollars sosai aciki da sunan aleeya Dan haka Dole tareda ita zanje I will have to introduce her as heir to the companyn so zasu iya zama gidan kafin su CJ din sudawo and karki damu inda na siya ba gidan akwai security sosai agurin so just relax okay?..
Numfashi tasauke tana cewa,
To Allah ya taimaka.
Kudi sosai abban yasaka musu a account sukayi siyayyar duk abinda sukeso wata na qarewa suka 'dunguma zuwa Abuja su duka Banda Bilal da shafa'atu sbd exams dayakeyi Dan komacin yakai ss2 ss3 zasu shiga.
Sabuwar yarinya Mai aiki suka aka samo musu da ita suka tafi Amma itada drivers dasuka tafi musu da motocinsu tabi sukama flight sukabi.
Babbar unguwace dake 'daukeda gidaje Masu tsananin kyau ba irin qaton ginin haukaba kusan duka gidajen kusan irinsu 'daya tundaga gate din gidajen zaka jinjinawa tsaronsu sbd securities ne sosai a gate 'din ba'a Bari kaahigo saika fada gidan dakazo anbuga musu daga Nan gate din anji tukuna.
Flat ne selfcontained Mai 'dauke da palour da two bedrooms kowanne da toilet sai kicin da backdoor.
Komai najin Dadi ansaka agidan kamar gidansu na aure haka aka kashe dukiya aka zuba musu komai kicinma saida aka cikasa da abinci Kala kala.
Suna Isa Abba ya wuce masaukinsa dake Hilton sukuwa sallah sukayi aleeya Tasha cornflakes ta kwanta Layla kuwa biscuits da tea Tasha itama ta kwanta ammy dai kwai tasoya Tasha da tea taso kwantawa Amma saidata zauna har 'yar mutane da direba suka iso cikin tsakiyar dare.
Tea da kwai tabata Tasha kafin tawuce dayan bedroom din sukabar Nanar takwana a Palo.
Babu Wanda yafito cikinsu sai guraren qarfe goma na safe.
Layla ce tafara fitowa cikin wata blue doguwar Riga tareda 'daure dogon gashinta tsakiyar Kai da black band qamshin turarenta na AMBER ELIXIR kawai ke tashi cikin sanyi Yana cika palon daya cika da sanyin AC.
Zama tayi sofa tana waya da Bilal dayake tambayarta yayita Kiran aleeya Bata 'daukar waya.
Dogayen fingers 'dinta ta kalla tareda lumshe Ido tana cewa,
Tana wanka try Amma yanxu ta fito.
Kicin tamiqe taje ta hado tea tareda amsa gaisuwar Nana tana cewa,
Karkiyi wahalar dafa komai kawai Babu Wanda zaici wani Abu Mai nauyi yanxu.
Zama tayi akicin 'din Tasha tea din tana qoqarin sakewa da Nanar.
Tana gamawa bedroom 'din da ammy take ta nufa ta shiga da sallama daidai lokacinda ammy tagama shiri zata fito suka dawo Palo tare tana gaidata.
Kicin ta wuce ta hadowa ammyn tea and egg ta jero a plate takawo Mata ta tarar tana waya da Bilal Saida suka gama tukuna Tasha tea din lokacin aleeya tafito daga bedroom sanye da blue jeans and white armless shaking top ta qaraso ta zauna gefen Layla tana gaida ammy tace Nana takawo Mata golden morn Tasha.
Ammy tafara sanar dasu tafiyarda aleeya zatayi da abban aleeyar taso qin zuwa tunda bada Layla za'aba Amma sai ammy tace dolene 'dayansu zai tsaya yayi musu registration sbd lokacin registration 'din na tafiya.
Koda Abba yazo da yamma yaqara yimusu bayani already angama komai na tafiyarsu washe gari morning flight zasubi.
Washegari jiki asanyaye dukkaninsu suka tashi itace madai tayi qarfin halin bawa aleeyar Baki harsuka shirya qarfe goma suka nufi masaukin Abba suka 'daukesa sukai airport.
Itace ke driving Abba da ammy na baya aleeya na gefenta fuskarta ba wata walwala.
Suna Isa airport Babu 6ata lokaci aka kira flight 'dinsu suka wuce.
Juyowa tayi ahankali daidai lokacinda yakawo sukayi wani irin karo Saida dukkaninsu kayan hannayensu suka zube.
Gyara tsayuwa yayi tareda zuba duka hannayensa a aljihun Giorgio Armani designer trousers dinsa Yana kallonta da fararen oily eyes dinsa ta cikin teampunk Petro sunglasses dinsa.
Durqusawa tayi ta 'dauko keys dinta da wayarta tareda iPad dinsa da wayoyinsa biyu ta 'dago.
Cikin idanuwanta nasa suka sauka yayi saurin Jan numfashi tareda 'dauke Kai ya kar6i wayoyinsa fuska a 'daure yace,
Next time Watch where you're going miss.
Rabata yayi ya wuce batareda yasake kallontaba sbd jiyake numfashinsa na nauyi.
Bayansa tabi da kallo harya 6ace tace,
Wat an attitude...saikuma tasaki murmushi tace,
This is the second time first a umrah and now he's always rude.
Juyawa tayi takoma mota gurin ammy suka koma gida suna Isa gidan aje ammy kawai tayi tawuce school sbd Fara registration.
#mamuhgeeVOTE
COMMENT.
![](https://img.wattpad.com/cover/158188301-288-k195557.jpg)