41

10.2K 1K 61
                                    

Not edited.

suna isa gida hankali kwance cikin nutsuwa da farin ciki mum tayi wanka tayi sallar magrib da ishai takwanta tanajin kewar mijinta ko abinci batajin zata iyaci sbd farin ciki fatarsu daya yanxu dawood ya farko yaga nur dinsa da little aleeyansa.

aleeya ma wanka tayi tayiwa little tayi sallah suka shirya cikin kayan bacci masu dan kauri sbd sanyi takalli Nana dake waya da ammy tana vata labarin little harda fada mata kamanninta ammy duk hankalinta yakasa nutsuwa yayo nan jitake kamar tajawo gobe tayi da wuri suxo tareda abba,

kar6ar wayar aleeya tayi ammy najin muryarta tasaki ajiyar xuciya jin muryar aleeyar cikin walwala da kwanciyar hankali,
tabbas tagodewa allah daya bata 'ya kamar aleeya mai tawakkali da rungumar qaddararta hannu bibbiyu babu tsawwalawa kai duk da tasan dole deep down zataji zafin rasa mutumin datake so saidai hakan datakeyi shine mafi alkhairi ka 6oye damuwarka kabarwa allah za6in mafita da mafi alkhairi sbd sawa kai damuwa bashine mafitaba saima cutardakai da kuma cutarda na kusadakai,,,,cikin tsananin qaunar 'yarta tace,

aleeya allah yaza6a miki miji mafi alkhairi dazaisoki fiyeda yanda kikasan so.

amin ta furta ahankali hawaye na ciko idanuwanta kafin tayi saurin mayar dasu ta jawo little jikinta ta dora mata wayar nandai suka lalace gurin fira da ammy kafin suka fito suka shiga kicin Nana tayi musu indomie da egg sharp sharp sukaci little kuwa goldenmorn mummynta tahada mata tabata suka sakeyin brush suka kwanta tasaki ajiyar zuciya mai qarfi tareda kallon little dahar tayi bacci tasaki murmushi tace,

kema kin isheni my princess.

nana data futo wanka takalla cikin tsokanar datafi shekaru batayiba tace,

yanxu kam babu ja tunda mun lalace dagani har laylana kinfimu body.

dariya nana tasaki tana daure gashinta da rabi ya jiqe gurin wanka tace,

kai anty aleeya nidai babu ruwana.

dariya kawai aleeyar tayi tareda juyawa ta shige blanket ta lumshe ido tanajin wata nutsuwa nashigarta tabbas duk mai tawakkali allah na rangwanta masa damuwarsa batajin qunci komai ayanxu ta yarda da qaddara komai ya wuce insha allah.

nana nagamawa tazo gefenta itama ta kwanta tareda lumshe idanu nan take bacci yayi gaba dasu rabonsu dashi harsun manta saidai gyangyadi idan yazoma abazata.

qarfe biyu da minti ashirin da hudu na tsakiyar dare yabude idanuwansa ahankali daqyar tareda motsa hannunsa ahankali,

jin motsin hannunsa dake cikin natane yasa ta dago kanta da sauri tana kallonsa da jajayen idanuwanta dasuka ciko da wasu irin hawaye na fargaba,

kallonta yake da idanuwansa dasukai laushi ya lumshe ido yasake saukesu akanta yaga bata 6ace ba yafara tunanin itadince ba gixo bane,

juyar dakai yayi ahankali daidai shigowar jass da sufyaan dan basa minti sha biyar basu shigoba sunduba,

yana ganinsu ya lumshe ido tareda bude busashen bakinsa daqyar yace,

wacece wannan?

kallon juna sukayi cikeda mamaki kafin cikin mamakin sufyaan yace,

nur dinkace,aleeya tacika maka alqawarinta ta nemo Nur da our little princess aleeya small.

bude idanuwansa yayi duk da qanqancewarsu yaqurawa sufyaan dake maganar ido yanason mgn bayada isashen qarfin jiki,
jass yace,

yes man you are a father now dan haka grow and start acting like one ka tattaro qarfin hali and fight this sbd kar yarmu taganmu acikin irin wannan halin its time to be strong man dan haka kabawa kanka qwarin gwiwa insha allah cikin lokaci qalilan zakaga ka miqe....

DAWOOD✅Onde histórias criam vida. Descubra agora