not edited.
bilal ne riqeda hannunta har cikin motar taheer suka zauna baya still hannunta na riqeda nasa sosai takejin rashin sukuni a zuciyarta,
lumshe jajayen idanuwanta tayi tabude cikeda abubuwa da yawa ciki hardajin zafin yanda koyaushe layla tafi shaawar barinsu batareda taqara laakari da halinda zasu shigaba shin meyasa kullum kukanta da damuwarta akan layla ne,
ada kam fushi tayi sbd abinda sukayi amma ayanxu ne zata dauki matakin gaske matuqar ta tararda laylan da gangan tabarsu cikin wannan baqar wahalar ciwuka sunqi ci sunqi cinyewa ayanxu kam tagaji itama tana buqatar kulawa da tata rayuwar iya so da qauna ta nuna saidai tagaji dayi abanxa ana tsallaketa ana guduwa she needs to accept the fact hakanan.airport taga sun nufa takalli bilal daya hana tasa rayuwar sukuni sbd su,
tabbas tasan yana tsananin kewar yar uwarsa saidai yana qoqarin dannewane yanuna mata kulawarsa dan kusan duk sati saiyazo prthct dubata shi sam baya son dawood arayuwarsa sbd shine silar komai daya samesu yake gani.jirgi suka shiga itada bilal din da taheer kowannensu shiru da abinda yake saqawa shi kansa taheer zuciyarsa bugawa takeyi da qarfi ta yanda zai kalli macen dayafi komai so amatsayin matar dan uwansa harda qaruwa tabbas bazai ta6a iya qara zama akusadasuba zaicigaba da rayuwarsa acan inda yafara ayanxu.
bilal kuwa zurfi yayi cikin tunanin yanda sukasha baqar wuya shida taheer kafin suka samu inda take,
lokacinda suka fara nemanta a porthrct basu samuba duk iya kashe kudi da bincike taheer da dad sunyi amma babu alamarta nan taheer ya yanke shawarar mayarda binciken abuja,
canma tsawon lokaci babu wani alamar zaaganta anan nan ya yanke shawarar komawa lagos,
komawarsa lagos yasa dole ya nemi bilal sbd jin ko akwai guraren dayake tunanin zata iya zuwa maana acan rayuwarsu ta baya nandai suka fara bincike a 6oye shida bilal din da bincike da dubara har qauyensu baffa dahiru sukaje amma babuta nan shima baffan hankalinsa yatashi sosai musamman dayaji kusan tsawon shekara da 6acewarta.shiru yayi cikin nazari kafin ya dago yace,
suje har adamawa inda komai yasamo asali sugani.
aranar suka koma abuja washe gari suka sauka adamawa,
lokacinda suka fara bincike daqyar bilal yagano unguwar dasukai rayuwarsu tada sbd canje canje da gyara da gurare suka samu,
saida suka share sati biyu babu wani cigaba suka tattara suka koma aranar dazasu koma a airport yahadu da wata matashiyar mace da yaranta biyu duka maza,
gudu sukeyi sukayo gurinsa suka boye mamar tabiyosu cikin fada tana cewa,
kuxo muje mana kokuwa so kuke sai ALEEYA tayita jiranku harta gaji.
da sauri suka fito sukayo gurinta kowannensu na cewa,
ummy nine anty zata bawa aleeya idan na girma.
dariya tayi tareda dagowa ta kalli bilal din dake kallonsu tace,
sorry sunxo sun damuqeka...
no its ok yarane ai koba komai naji sunada yar uwa mai sunan tawa yar uwar danake jida ita.
kallonsa tayi tasake kallonsa zuciyarta nadan rawa sbd kamar dayake mata da fuskar sani duk da dai ya girma sosai yazama saurayi amma kamannin still sunanan,,,bilal ta furta ahankali ga mamakinta saitaga ya juyo yace,
kinkirani ne?
baki ta rufe cikin tsananin mamaki da farin ciki tace,
bilal din laylah?
dawowa yayi da sauri shida taheer harsuna hada baki gurin cewa eh shine.
murmushin farin ciki tasaki tace,