Da daddare Koda Abba yadawo babu Mai walwala acikinsu sai mum din dake qoqarin sakewa Dan kada yagano komai.
Washe gari rikici sosai aka sake tafkawa tsakaninsa da mum sbd ko qofar bedroom dinsa yaqi budewa bare tasamu damar sake maganar..
Yanda yaga dare haka yaga safiya idanuwansa har wani laushi da jemewa sukayi sbd rashin bacci da kwanciyar hankali adare 'daya Tak kasancewar Bai Saba da rashin hutu da isashen bacci
Babban abinda ya qara birkicesa gabaki 'daya shine baisan yakai wata irin qololuwa ason Nur 'din ba saiyanxu da mum tafara wannan maganar ta rabasu Wanda tuni yasan abune dazai faru bayan ransa sbd Babu ranar rabuwa da Nur agaresa saita mutuwarsa.Aranar da daddare Koda yakirata kwanciya yayi tareda rufe idanu cikin sanyi yace,
My love kimini zancen dazaisani bacci inajin damuwa sosai kewarki nakeji please kiban dama gobe naxo naganki I seriously want to see you Angel.
Lumshe ido tayi sbd yanda jikinta yayi sanyi ya mace lokaci 'daya sbd tsananin sanyin data jiyo a muryarsa.
Ka qara hkr har lokacinda su dad 'dinka zasuzo,.
No Angel I can't...inajin zan iya zama komai ne idan narasaki,
Meyasa nake sonki haka Nur???
zuciyana zafi yakeyi Sam banada nutsuwa ko sukuni yanxu I'm restless,
Haka son yake dama..?I love you Nur..I love you so very very much.,
Kece rayuwana yanxu I have to get you at any cost Nur.Jitayi idanuwanta sun ciko da hawaye kalamansa sun sanyayata daqyar cikin tsananin sanyin murya tace,
Ka kwanta kayi bacci Saida safe.
Kashe wayar tayi ta aje tareda rufe idanuwanta.
Washe gari mum sabon tashin hankali akai sosai sbd tuni ya ha'da kayansa zai tafiyarsa Nan hankalin mum 'din yaqara tashi gashi batason rarrashinsa Dan karya canxa mata ra'ayi Kuma tasan dazarar yatafi bazai sake dawowa kusaba qilama sai matarsa dayakeso sunyi aure.
Dafe goshi tayi cikin tsananin damuwa da neman mafita.
Wani tunani ne yafado Mata ta 'dauki wayarta ta danna Kiran maska.Cikeda kulawa ya 'dauka asake yace,
Hello mum.
Cikin sauri sauri da tashin hankali tafara yimasa bayanin abinda ke faruwa ta 'dora da cewa,
Son please do something, call him tell him koma meyene I don't want him to go please my boy kayi wani.
Numfashi yasauke sbd jikinsa dayayi sanyi Jin wannan rikicin dakuma tsananin tausayin halinda dawood zai shiga idan mum tacigaba da dagewa akan rabasa da Nur..
Gyara murya yayi yace,Mum meyasa kikeson Dole saiya rabu da Nur? they're so much in love with each other mum.
Son please just call him now zamuyi sauran maganar but for now kasan yanda zakayi ka hanasa tafiya.
Ok...yace tareda kashe wayar Yana kallonsu jass dake sauraronsu.
Wayar dawood yakira Amma Bai 'dagaba harsaida yayi Masa kusan Kira uku.
Yana 'dauka yanayin muryarsa yasa jikinsa sanyi a tausashe yace,
Dawood mum called.
Numfashi Mai zafi ya sauke murya a shaqe yace,
I love her maska but I can't do this,
Zanyi komai Dan ita Amma wannan karon ta 'dauko babban al'amari sbd I can't live without Nur.Bazamu so ka rabu da farin cikinba ba but karkayiwa komai garaje kabi mum din ahankali I'm sure zata barka da farin cikinka tana sonka sosai bazata juri damuwarkaba so karkayi fushi.,