Kasa 'dauke idanuwanta tayi daga kan hoton sbd wani irin sanyi da mutuwa da jikinta yayi..
Juyawa tayi gefenta Nan ma taga wani hoton nasa dayafi na farkon 'daukar hankalinta sbd wani irin killer smiling dayake a wannan hakama Babu Kaya ajikinsa sbd a beach ne yayi hoton sai sauran hoton shidasu sufyaan ne sunyi kyau harsun gaji dukkaninsu.
Bata ankaraba wani irin murmushin farin ciki ya sauko fuskarta ahankali tace,
Love at first sight..
Fasa 'daukar books din tayi ta juya ta fice ahankali tana tunani fuskarta 'daukeda murmushi da farin ciki tsantsa.
Tana daf da barin harabar gidan tashige Palo wata gate ya bude wata black Porsche car tashigo tayi parking.
Tsayawa tayi tareda folding hands dinta atunaninta mum ce tadawo ta qurawa motar ido.
Sanye cikin wasu dark blue designer suit yafito motar riqeda briefcase da wayoyinsa da iPad sai keys din motar.
Lumshe idanu tayi ahankali tace,
Mrs assiddeeq Damien ta iya haihuwar kyawawa duk da baikai mi'amor ba Amma Shima ba bayaba Dan na yafi dawood zaman responsible and matured,
Tabbas da wannan shi tafara gani qila dashine zuciyarta zama Fara so Amma ina??Sam yanda takeji azuciyarta yanxu gameda dawood batajin zata iya son wani Kuma,
Koba'a fadaba tasan wannan shine qanin dawood da mum ke fada.Qarasowa yayi zai wuceta Dan baima lura da itaba ahankali tace,
Welcome.
Juyowa yayi da 'dan sauri sbd Sam bai tsammaci mutum agurinba ajiyar zuciya yasake ahankali Yana cewa,
You scared the hell out of me..
Murmushi tasaki tace,
Sorry.
Shima murmushin daya qarawa face dinsa kyau yasaki Yana cewa,
You must be aleeya right?
Yes tace tareda miqa hannu ta kar6i briefcase dinsa tana cewa,
Lemme help you with the bag.
Sure''''yace tareda miqa Mata suka nufi cikin palon tana cewa,
And how did you know I'm aleeya?
Suzanne data qaraso tana Masa sannu da zuwa ya miqawa dukkanin kayan hannunsa da jakar hannunta yace takai Masa part dinsa kafin ya zauna Yana karbar drink dinda 'dayar maid din takawo Masa ya 'dan Sha ya kalleta yace,
Sorry i'm TAHEER ASSIDDEEQ
Nasan dakene akwana biyun Nan sbd mum nayawan maganarki infact she was even saying dama ace tanada daughter like you to call her own princess..Dariya tayi Jin dadin yanda mum din ke qaunarta tace,
To ai tasamu since I'm here I will be the princess she w.....
Katseta yayi da cewa,
Da mun huta da maganar son daughter datake Mana tun muna yara.
Ayya she has a pure heart..
Lumshe idanu yayi cikin tsananin qaunar mahaifiyarsa yace,
Yh she's my best woman.
Sun 'dan 'dauki mintuna suna fira sama sama kamar sun Saba kafin ya miqe ya nufi dakinsa danyin wanka ya huta duk da dai baya tattareda wata doguwar gajiya sbd hutu da aikine yajeyi Sidney ten days yadawo.
Da daddare su uku sukayi dinner a dining room kafin suka dawo living room suka Fara fira duk da Rabin hankalin taheer din nakan laptop Yana aiki Amma sun Jima sosai kafin kowa yaje ya kwanta.
