Assalamu alaikum
Hey guys ummu mus'ab is back again with a very wonderful and a marvellous story Tittled "SAKAMAKO" THE OUTCOME....
A very interesting and a heartouching story base on what others are experiencing in our present life, it's a lesson for all
A short true life story but characters, locations and names are going to be changed due to inconveniency
It's here to educate and entertaine, I promise it will be better than "SANNU BATA ZUWA SAIDAI......, just read to find out, I love u all
Wani sabon littafi dominku, mai cike da, soyyaya, tausayi, mugunta da kuma yaudara karkibari abaki labari, yazo domin ya
#fadakar
#tunatar
#nishadantar da kuma
#illimantardakuTaku a koda yaushe ummu mus'ab
I promise u will never regret reading this book,
Pls show me love byVOTING AND COMMENTING

YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...