*21*
Fitowa tayi da saurinta Don a tunaninta laifi tayi, baby tagani tsaye rikeda ledoji, tace baby wannan ledojinfa, cewa tayi zauna, itakuwa tazauna, baby tashiga ciro abubuwa tana mika mata itakuma tana karba,saida tagama bata abubuwan da zatabata sannantace jekuci keda su lami, too mungode, tafada tana murmushi Don ita kanta tasan irin kaunar da baby kemata.
Tana shiga dakin suka Hauci itadasu, wasu sukaci,wasu kuma suka yar Dan basu iyaciba.
Itadade Mimie tinda Akace babansu yadawo, itade ko kalarsa bataganiba, kuma yanzu baby tadena kulata sosai Don Kullum tana can makale a jikinshi.
Ranarda babansu yacika 2weeks da dawowa, suna zaune dining suna cin abinci, dad yacema hajiya yana son ruwa, Mimie takira tace,bude fridge din can kikawoma dad ruwa to tace tamike ta bude ta dauko one battle of water ta hado da cup tazo ta aje akan table din, dago Kai yayi Don daukar ruwan idonshine ya hadu da nata, dasaurai ta janye nata tayi kasa dakai.
Sake baki yayi yakara kallon ta Amma ita haryanzu idonta a kasa yake, duk tabi ta tsargu ta dago zata wuce idonsu yakara jamming wannan karon sarkewa yayi yadinga tari, hajiya dasauri tace kingani ko zuba masa ruwan, hannunta na rawa tazuba a cup, tayi saurin barin gurin Don in akace tamika masa zata iya zubar da ruwan ko tafasa cup din,
Sipping ruwan yayi yamike zewuce, hajiya tace aa honey ya haka Naga kamike, no nakoshine, abincin beyi Dadi bane? noo kawai am full, I need to rest.
Bash dake sane da duk abinda ke faruwa cigaba kawai yayi da cin abincin shi yana kuma tunanin sudden reaction din dad dinsu daganin Mimie.
Itakowa Mimie takoma tasamu gu tazauna tana cewa eh lalle ba shakka shine babansu Don ga tsantsar kamarsu nan da bashir kamar an bara goro.
Tinda incident dinnan yafaru bata Kara bari sunhadu ba, Don dodging dinsa takeyi kamar yadda takema bash,
Don acewar ta gara takiyayye duk abinda ze kawo mata matsala, sbda tana jindadin zaman gidan, intabari tabar gidan to tasan garari zata shiga.
Mimie taci wankanta tasa skirt da Riga sunyimata kyau sosai, tanufo part din Don gaisheda hajiya da baby, babu ko Dan kwali akanta, ga gashinnan ya zubo harbaya yana kyalli, sallama tayi bata ji kowa a Palo ba tahaye sama daki baby nan ma shiru, tajuyo zata wuce kenan tayi arma da dad daga shi sai boxer, zaro ido tayi tajuya dasauri, Don arayuwarta bata ba ganin namiji babba haka ba.
Shikuwa juyawar da tayi yabashi damar Kare mata kallo, cikin ranshi yana cewa shes damn beautiful
Dataga beda niyyar barin gurin yasa tayi saurin juyawa a guje tabar gurin,
Daki tashiga tana na Maida mugun numfashi, to miye maanar hakan nifa ban son iskanci, tayi kwafa tacigaba da sabgogin ta.
Tindaga ranar duk abinda yakeso cewa yakeyi Mimie tamasa, gawani coffeen gulma da ya tsiri sha morning and night kuma wai Mimie ce zata dinga hadawa, inko tazo yadinga binta da wani kallo kamar maye Wanda tarasa gane dalilin da kuma maanar Shi, hakanan sai yakirata wai yana son tamai fira.
Zaman gidan yafara gundirar ta kwata yanzu a takure take, kuma babu wanda yasan Abinda ke faruwa a gidan.
Honey Naga kamar lokacin komawarka yayi ko kuma banga kana shiriba, eh wallahi bayanzu zankoma ba sai nan da one month, to lpia de ko,ah lpia lau kawai akwai wani contract da nakeso mukammala kafin natafi.
To Allah y kaimu lpia, Amin ai kinji Dadi ko donnasan baki San nakuma..........
Vote and commenta
![](https://img.wattpad.com/cover/186057373-288-k635870.jpg)
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...