*20*
Tinda safe suka tashi suka fara shiryeye, bayan hajiya tagyamasu duk abinda zasugirka, sundau lokaci sosai kafin sugama Don lafiyayyen abinci suka dafa.Baby ce tashirya cikin loose top cream colour da black pencil skirt sai kimono da ta Dora a sama, tayi rolling ga wasu shegun hills tasaka, itada bash sukafito a tare, bash yace I thought jiranki zanyi da natafi abina, to nide muje, mota suka shiga sai airport.
Suna isa jirginsu na sauka,ma gidancine mai kimanin shekara 55 Amma shekarunsa Sam basu nuna ajikinsaba, ganinsa sukayi Sanye cikin suit dark blue dauke da briefcase a hannu damansa yana sauka daga stairs din plane din, ya janyo box dinshi zuwa Inda ake checking, Baby kuwa suna zaune gun jiran mutane, hartakosa yakaraso, saida aka gama masa komai sannan aka turo masa box dinsa ciki trolley, kafin ma ya iso baby tamike da gudu tafada jikinshi tana cewa welcome home daddy, I missed u so much, ohh I missed u too daughter, rikeshitayi suka karasa Inda bash yake, shima yace welcome back dad, thanks son.
Mikewa duka suka nufi motar Don zuwa gida acikin mota sai suratai baby kemasa, Baby am sorry kibari naje na huta sai muyi fira ko am having slight headache now okey, to shikenan dad.
Suna sauka yanufo part dinsa direct yana murza handle din yaji wani masifaffen kamshi na tashi, matarsa yahango tana zuba masa murmushi tayi kyau matuka, tight hug tamasa tana cewa welcome home honey, I missed u so much, I missed u more wifey, kaisa tayi yayi wanka ya shirya cikin jallabiya Mara nauyi, tace honey muje muci ko, okey.
A kan daining din suka tarda bash da baby zaune suna jira, karasawa sukayi kowa yaja kujera ya zauna, casseroles ne birjik a dining kowane cike da abinci.
Baby tamike ta tace lets me serve u daddy, okey daughter go ahead, kallonsa tayi tace what can I offer,
to ai bansan me ke ciki ba, bude masa duka warmers din tayi, lumshe ido yayi yace wifey but kekikayi girkinnan ko the aroma is just awesome,
murmushi tayi tace wallahi lami ce da wata sabuwar maid danayi employing few weeks, ok baby me cikin wannan pointing at first one din, tace fried rice, next tace chicken pepper, next tace farfeson kayan ciki, next tace coslow, next tace Samosa, then tace kunun aya and pineapple drink, it's all ur favorite, zuba masa tayi saida yaci yakoshi, suma duk sukaci sukayi Kat sannan akashiga fagen fira.
Fira sukayi sosai irin Wanda suka Dade basuyiba at last duk suka Mike, mazan suka tafi mosque while matan kowa tashige dakinta.
Daddare dad dinsu yashigo yace ma baby ta shirya zaikaita ya siyo mata Abu tinda be mata tsaraba, mikewa tayi cikin murna tace Mimie zomuje tare, cewa tayi aa kuje kawai, hajiya tace kujeman Mimie, takara cewa hajiya suje kawai wallahi kaina ke ciwo ne.
Subhanallahi shine bakiyi magana ba, zo ki karbi Panadol okey tace tabita,sukuma suka wuce.
Adede bakin wani hadadden eatery suka tsaya, tafito rikeda hanunshi suka shiga ciki, kallon ta yayi yace order for ur choice,
sake hanunshi tayi ta bude fridge takwaso ice cream guda hudu da freash milk, sai takoma gun snacks su pizza, da burger Dade sauran snacks kala kala takoma gun chaculate suma ta deba kala kala, saida taga yace babay duk kedawa zakici wannan Abun, dad da momy da Mimie da sauran kuma nasa a fridge sai inkaraci gobe, bece komai ba aka hada masa lissafi ya biya.
Mota suka shiga suka kama hanyar gida, suna shiga tabude mota ta kwaso kayanta tashige ciki tana kwalawa Mimie kira, kamar zata tsaga gidan.
Vote and comment
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...