Assalamu alaikum dafatan duk kunyi sallah lapia Allah ya maimaitamana u people are not encouraging at all ba votes ba comment anyways plss increase the number of votes and comment to motivate me more, I love u all cigaba......
*17*
Kullum haka takeyi har mekosan tasaba da ita Kullum inta gama cin kosai takan zaune wajenta tadinga kallon masu saye damasu saidawa.
Haka tadinga zamanan Harsaida takai 3weeks a gun gashi kudinta saura dari 5 takumasan kudin suka kare ta kade Dan wuni zata dinga yi dayunwa.
Ranar last card dinta tamika akabata kosai Hakanan bata koshiba tamike, gashi babu kudin cin narana, hakade tawuni tin kosan safiyar babu Abinda takarasakawa a abikinta.
Washegari batada ko sisi tazo tasamu gu kusada me kosan ta rakube tana kallonta, me kosai tace ke yau baki sayen kosannane ko sai yakare, banida kudine, ban gane bakida kudiba to yakikeso namiki saikitashi ki ban gurin to, wani mutumine yaji tausayin ta ya siyamata na hamsin taci, tanata godia.
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Saida husna Taja numfashi Sannan ta dago ta kalli hanan tana murmushin takaici, hanan tace inajinki,Kinsan me yafaru bayan nan, hanan ta girgixa mata kaitace aa sakin fada,
saida nayi kwana biyu banci ba saidai ruwa shima innaga ragowa insha, danaji Abun ya isheni, hakanan naje gun me kosai nace Dan Allah tatafi dani na rinka mata aiki taringa bani abinci, Amma saitace ita batada bukatar hakan, dana nace mata naki tafiya sai, tace saidai takai ni gun hajiya Maryam itake bukatar yan aikin, ciki murna na amsa mata, wataranar laraba muka shirya, nabita, wata unguwa yan gayu Naga munshiga, muntinkari wani uban gida, uwa aljannar duniya munayin sallama.......
*****************
Wata yar dattijuwar matace zaune kan sofa tana shanfruit tasa akai musu iso, suna shiga duk suka gaishe ta, ta amsa musu cikin fara da sakin fuska, mai kosan tace hajiya gatanan itace nace zankawo miki,To shikenan larai, Amma kina ganinzata iya aiki sosai kuwa, dasauri husna tace hajiya zan iya koma minene, to shikenan ba matsala.
Larai tamata sallama tayi wucewarta, tabar husna nan duke,
Hajiya ce ta dago tana kallonta tace, yarinya ya sunan ki, tace Mimie, shekararki nawa, tace 18, ok gud Ina parent dinki to, tace sun rasu, duka biyun ta Gyada mata Kai, ayya Allah y jikansu, kisaki jikinki kinji, babuwata matsala, ta Gyada mata Kai,.
Lami hajiya ta kwalla wa me aikinta kira, saigata ta karaso da sauri, tace tafida ita part dinku, tayi wanka, abata abinci,ta canza kaya ta huta,zuwa anjima zamu yi magana, to hajiya, hajiya tace tashi kibita Mimie, to tace tamike, tabi bayan lami.
Duk Abinda hajiya tace saida akaimata, tafito tass abinta kamarba Mimien dazuba, abinci taci lapiyaye sanna tashingida bacci ya kwasheta wanda rabonda tayi irinsa tamanta.
Sai can bayan laasar sannan tamike tayi sallah, saiga lami tazo, wai kije inji hajiya, to tace tamike, har lami tawuce tace bazan iya gane gurinba, ok tace tadawo tamata jagora har cikin palourn hajiya.
Waje tasamu tazauna akasa tace hajiya gani, tace yanzu tinda farawa zakiyi it's not sometin much zakiya, sharane kawai zakiyi, sai gyarama baby part dinta da wankin toilet, da wanke mata inners dinta.
Wata katuwar budurwa ce wadda bazata wuce tsarar husnaba tamike daga kan cinyar momynta Dan ganin sabuwar me aikin.
Tana tashi tace mommy Ina kika samo fyn gal haka, wallahi she's very cute, hajiya tace ai itace sabuwar maid din, aa mommy wannan ai bata yi kama da maid ba, murmushi hajiya tayi tace baby kenan dama maid nada Kamane...... tabude baki kenan zatayi magana sukaji an banko kofa An shigo.
Walalhi kaide bashiru bazaka ajiye wannan banzar dabiar bako, to fitamin falo tinda baka iya sallama ba, au momcy sorry mantawa nayi, komawa yayi, yayi sallama kafin yakara shigo,
Mom yunwa nakejifa, dede husna ta dago Kai sukayi ido hudu da bash wani mugun faduwar gaba taji tayi sauri ta sauke idonta tareda dafe kirji. ..............
Tanafurta nashiga ukku angudu baatsirabaVOTE AND COMMENT

YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...