11
Tanazuwa suka gaisa tace kawu dama magana nazo muyi magana
To Ina sauraronki yata
Wallahi kawu baba shiya kashe umma, kuma yace na fada nima kasheni zeyi,
Gyada Kai yayi alamar gamsuwa
Amma Dan Allah karka ce nice nafadama, kuma kawu karka barshi yaci banza,dama Nagayama ne Dan ku dauki mataki.
Ok bakomai husna zansan abinyi, kuma bazance kice kika fada minba yanzu kitafi gida, zanzo ma na maidoki Gida na very soon.
Tamike tayi tafiyarta gida,
Daddare taji maganar mutane, tafito Dan ganin suwaye, idonta yayi tozali da kawunta, da taje gidansa dazu, jitayi yana cewa
Dazu husna tazo tace wai kaikashe indo, kuma itama kasheta zakayi. ... bar shegiya ai kashe ta zanyi ko yarda yar iska kowa yahuta Don tonamin asiri zatayi, daka kyauta lado Dan ni zaa daurama nauyi cewar kawunta.
Lado yace aiko ai daddarennan zan kasheta dama ta isheni in wurgata ita babu wanda yasani, kawunta yace ko kuma asaka mata poison taci da na dauke inta mutu daga can inwurgar a daji
Rike baki tayi tarasa abinyi wani fitsari taji Name man zubomata sbda mugun tsoro, dama haka kawu yake,ai batasan bakinsu daya ba duk azzalumaine da bata gyamasa ba.
Rasa abinyi tayi, Don tasan yau lado sai ya aikata Inda umma ta tatafi,
Dagudu tanufi daki tadauki hijab dinta da takalmi, ahankali ta bude kofa basujiba, tafice dagudu taiwaje.
Dakatawa tayi da labarin Don kuka dayaci karfinta, saida tayi me isarta sannan, tace nayi danasanin barin gida, tindaga lokacin nadinga haduwa da Balai kala kala dama tsayawa nayi suka kasheni na huta.
Daga mata Kai hanan tayi, itama duk jikinta yayi sanyi da labarin husna, cikin sanyin murya tace, insha Allahu zamucigaba gobe tayi mata sallama tawuce gida.
Tinda hanan takoma gida babu binda takeyi Banda tunanin labarin husna, dama haka duniyannan talalace da rashin tausayi, da zalunci.
Hanan ce zaune gaban husna tace, inajinki husna lets proceed
****************
Gudu tadinga tikawa cikin darennan ko gani bata yi, saida tayi tafiya me tsawo sannan ta tsaya tana hutawa ga duhu ga kuma kishin ruwa dake damunta, kafarta ta kalla taga duk ta yanyanke don tuni ta wurgar da takalmin a hanya, wata bishiya ta nema tazauna Don ta kwana gobe tacigaba da tafiya, kukan kura taji, ta Mike azabure Don tasan fata fata zatayi da namanta
Cigaba da guda tayi, ko ina tasamu yankawa takeyi can allah Allah y taimake ta tafara ganin haske kamar mota ,saida taji karar motoci sannan ta fahimci ashe tazo titi, faduwa tayi don ta galabaita sosai mikewa tayi ahankali ta matsa kusada titi tana daga hannu, tana Nan duke harkusan Awa guda babu wanda yatsaya, mikewa tayi ahankali can taga wata mota ta tsaya dede saitinta dasauri ta matsa kusada motar, babu tsoro, zuge glass yayi yace baiwar Allah daga ina haka
Nishi takeyi sosai tace Dan Allah malam ka taimakamin wasu suka biyoni zasu kasheni ka temakeni, to ni inna daukeki Ina zankaiki, ni Abuja nanufa
Eh koma inane kakaini kade rabani da garinnan,
Duk tausayita yakamashi, yayi shahada yabude mata ta shigo, ya ja motar suka wuce,
Sune basu isa Abuja ba sai kusan after 2na dare danko lokacin da ya daukota 1 tayi, tsayawa yayi yana kallonta yana tunanin Inda zekaita,
Yanke shawara yayi yace bari yakaita gida Amma Idan ummynshi taganta me ze cemata, haka yadinga was wasi daga karshe ya yanke shawarar tafiya da ita gida.
Ta gate din baya ya shiga part dinsa ita, ciccibar ta yayi ya shiga da ita cikin dakin Don tuni tayi bacci ahanya,
Dakin ya shiga da ita shikuma ya kwana a Palo,
Washegari tinda asuba yatasheta tamike tana bin dakin da kallo,
Cewa yayi tashi kiyi salla, ga toilet can,
mikewa tayi tashiga toilet, tadauro alwalla tayi sallah, shigowa yayi yazauna a kasa yana kare mata kallo, sai alokacin yaga mugun kyaun datake dashi,
ya tambayata yace ya sunanki, shiru tayi tana binshi Da ido, baki magane ne, nace ya sunan ki ,tace masa sunanta husna, suwaye suka biyo ki zasu kasheki, shiru tayi, yace Bana sonhakafa in Ina tambayarki kibani amsa kina jina ko,
Nace suwaye zasu kashe ki, nima bansan suba, ok to mekikayi zasu kasheki, kuma daga wani garikike, Nanma shiru tayi, abin haushi yabashi yamike yafada wanka, yashirya zefita aiki,
Knocking akayi a kofar yayi saurin turata a daki kanwarsace tashigo rikeda breakfast hannu abakin kofa ya karbi abincin tace yaya jiya nabar agogana a dakinka, harara ya watsa mata yace abainda kika bari anan pls get away ya kulle kofar, kallonsa tayi ta tabe baki ta wuce, daki yanufa da abincin ya mika mata yace ga abinci nan kici.
Batako motsaba daga Inda takeba, shiko yana ajiyewa yakara gaba Don duk ta batamasa rai, abinci tabude taci kadan tabarsauran, bayan yan mintina yadawo yace to ni zanfita aiki, tace nima zanwuce, dadi yaji Dan yasan idan umminshi taganta adakinnan ubanshi zataci.
yace to shikenan dauko hijabinki nasaukeki ahanya, aa kabarshi zantafi dakaina..........
VOTE AND COMMENT
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...
