sakamako 23

276 19 0
                                        

*23*

Suna  shiga Mimie ta cire kayan jikinta Don dama sun isheta sosai, ga wani uban ciwon Kai dake damunta, itama baby wanka kawai tayi Don already Sunci abinci dama, takwanta hakama mommy.

Washegari da kyar ta iya mikewa tayi yan aikace aikacenta tagama, yauma bikin zasu kuma komawa, itade cewa tayi bazata ba, da baby ta matsa mata cewa tayi wallahi kanta ke ciwo, magani akabata Akace tatafi tayi kwanciyar ta kartawani yi aiki.

Kwantawa tayi ta dirki baccinta sai bayan zuhur  tafarka tayi wanka tasa yarvest da skirt, tayi sallah, lami ce tashigo tace wai daddy yace kije, batareda wani tunani ba tamike tanufi part din sa.

Sallama tayi yace tashiga kwance ta iske Shi daga shi sai best da boxer yana karanta jarida, kauda Kai tayi tace gani, shima be kalle taba yace I need coffee, juyawa tayi tana mamaki Don tasan baya Shan coffee da rana, zuwa tayi tahada masa, tadawo Don mika masa.

Shiga  tayi ta ajemasa a table dinda dake gaban shi, ajeye jaridar yayi yana mata wani irin kallo me kama da na shaawa , cewa yayi zauna na shanye sai kifita da cup din, aa  bari naje inkashanye kamin magana zandawo na daukam common sit here sai nayi wahalan Kara kiranki.

Daga coffee din yayi ya kwankwade, har lokacin tanan zaune Amma tajuya masa baya, cire singlet din yayi, yasaka hannu tabayanta ya rumgumeta jin mutum ya rugumeta yasa tasaki Kara tana kokarin kwace kanta, ke miye haka kidenamin ihuu a daki, kibani hadinkai in yi Abinda zanyi kiwuce batareda kowa yasaniba ko kuma in yi ta karfi, rudewa tayi jikinta ya daurawa, juyo da ita yayi yahada bakin Shi da nata, dasauri ya farke rigar dake jikinta ya kuma ja skirt din jikinta ya rage daga ita sai pant, shikuwa ai dama tuni ya cire wandon, lashe baki yashigayi kamar wani maye ganin Breast dinta, tsaytsaye sai kalli suke, yace dama nadade Ina shaawar ki dama kawai Nike jira, gashi yau Allah ya kawoki, chapka yakaiwa Nononta, jinzafi yasa tasaki Kara, Mari yakai mata yace ke zaki tonamin asiri ko, dalla can rufe baki, dif tayi batakuma ihuu ba, saida yagama Abinda zeyi da breast din sannan yafara gangarowa zuwa mararta, Amma alokacin she's weak bata iyayin komai, ganin yana kokari  rabata da mutuncin ta yasa tayi karfin halin tattaro sauran Dan karfin ta, tasa kafa ta nusarmashi cikin, bashiri yasaketa,  sbda muguwar azabar da yaji yafadi kasa yana birgima.

Itakuwa cikin karfin hali ta Mike ta tadau hijab dinta tasaka tanufi part dinsu dagudu, taci saa kuwa bakowa, Dana Sanin rashin bin su mom da batayiba tazomata, jitake tagaji da gidan takuma tsani dad da duk wani abu dayashafeshi, jitake ko minti goma bazata iya karawaba cikin gidan Don tasan tinda ya kudiri yimata wannan taasar sai yayi.

Kaya kawai ta canza babu Abinda tadauka, acewarsa dama babu Abinda tazodashi gidan.

Gate tanufa taga me gadi a baki gate tace malam idi hajiya ta aikeni, bari inje indawo, to adawo lpia, tafice da saurinta, gudun tafara tiķa Dan karma ta hadu da wani Dan gidan.

Shikuwa dad yana nan kwance yaji karar motarsu  hajiya, da sauri yamike yafada toilet

Shigowa sukayi ciki baby tafara kwalla ma Mimie kira Amma shiri, saitace mayba tana toilet bari de inwuce daki.........

Vote and comment

SAKAMAKO.......THE OUTCOMEStories to obsess over. Discover now