part one

1.9K 126 3
                                    

  01

Surulere,Lagos state

Piiiiii piiii hadaddiyarya motace ke horn kirar range rover,dundin take da glass dinta da suka sha tint, raufu dake tsaye yayi gaggawar danna remote din gate din yabude, motar ce tashigo cikin compound din direct parking lot tanufa, dagudu raufu yakaraso danbude motar, dasauri ya bude motar ya karbi jakar ogan nasa cikin ladabi yanufi cikin gida.

Wani handsome looking guy ne Naga yafuto, wanda bazewuce 35yrs ba cikin wata haddadiyar suit wadda ta Kara futo masa da tsabar kyan da Allah ye masa, tafiya yakeyi cikin kasaita kamar bayason taka kasa, ya nufi  cikin mansion din.

Dagudu takaraso tamakalkalesa tana cewa welcome habiby
Murmushi yasakarmata Wanda ya bayyana dimple dinsa, yace tanks habibaty, jansa tayi cikin falon ya zauna daya daga cikin hadaddun couch din dake palon, shafa gefen fuskar matar tasa yayi ya manna mata peck a cheek dinta, gyaran murya raufu yayi Wanda ke tsaye rikeda jaka, dasauri cikin mazewa yace yakaimasa bag din office dinsa which is located in d house, Wanda ganin sahibarsa yasa Shi yamanta da raufu a tsaye,

Shiga yayi ya aje jakar Inda aka umarceshi yadawo, ya tsaya falon kamar dazu, iske su yayi suna zabga soyyaya ta kwanta ajikinsa tamasa shagwaba, ganin shegantakar ta ishesa hakanan kuma basusan da zuwansa ba yasa yayi tarin karya,

Hakan yasa ogan nasa yayi farga yace what again

Raufu yace nooo sir I am having cold since last few months
Ogan nasa yace okey I understand, don't worry u will receive ur alert by 4
Raufu ya Sosa keye duk kunya ta rufesa, Don ganin anganoshi, yafita yana godiya sosai.

Matarsa tajasa zuwa daki ta taimakasa yayi wanka yasako jallabiya Marar nauyi tajashi suka nufi dining area Inda aka jera abinci sunfi kala biyar, dakanta tayi feeding dinsa saida yakoshi sannan yace

Habibaty albishirinki
Goro tafada cikin kosawa
Yace gobe kishirya zankaiki wani waje
I hope all is well dear
Yes of course I just want to take u by surprise
Ok dear Allah y kaimu lpia

Mikewa sukayi shiya nufi masallaci Don gabatarda sallar magrib, itama tahaye sama donyin sallar.

Washegari tinda wuri tatashi tahada musu haddaden breakfast saida tayi feeding dinsa yayi feeding dinta donhakan tamkar aladarsuce, habibaty yakamata kije kishirya ko, nima zanshiga ciki
Ok habiby ko nazo nafara shirya ka tukun
No no let me not delay u nayafe miki go and dress ur self

Dakin ta tanufa tashiga wanka dasauri it takes her 10mins kafin tagama wanka Don tana dan dadewa a wanka, fitowa tayi daure da towel tanufi dressing mirro danyin shafa, bawata kwalliya takeyi sosaiba yar powder ce tasaka sai kohl Wanda ke Karama sexy eyes dinta kyau sai dan pink lipstick Wanda ya futoda cute mouth dinta, jeweries dinta tasaka, tadauko wata hadadiyar Arabian flowing gown maroon colour which is decorated with golden color stones tasaka tayi rolling Vail din akanta ta dauko wasu shegun hills, saida tagama spraying jikinta da perfumes (Wanda tasiyo gurin home of scent lol) sannan tafito.

zaune tagansa yana jiranta yayi mugun kyau sosai Sanye cikin wata shegiyar supreme getzner sai sheki yakeyi ga wani uban kamshi yana tashi kamar yayi wanka da turare,  takun tafiyarta yaji Wanda yamaida hankalinsa kanta, sake bake yayi yana kallon sahibar tasa,

Karasawa yayi yabata side hug yana cewa woow u look gorgeous my Arabian wife wallahi kingan ki kuwa kamar daga saudiya gaskiya nayi dace, ai Nima nayi dacen miji wallahi I love you habibaty, I love  tooo habiby
Kama hannunta yayi suka nufi exit.

How was d first chapter hope its interesting to lets go to the second chapter don ganin inazekaita

This is just d start don't be discourage pls show me love by

VOTTING AND COMENTING

SAKAMAKO.......THE OUTCOMEWhere stories live. Discover now