34
A guguje plss
"Taxi suka shiga suka nufi coutroad Inda gidan kawu yake kenan, tafiya suka danyi me tsawo, dede bakin gate din gidan aka sauke su, gida duplex me kyau irin ginin zamani, mai gadi yabude musu gate suka shiga ciki Janye da akwatinta .
Knocking sukayi matar Kawu ta bude musu kofa,
Ah ah kun iso kenan sannunku da zuwa kushigo,
Gaisawa sukayi faramfaram cike da Faraa daga ni matar Kawu taji dadin zuwansu, girki tamusu na musamman sukaci suka koshi, daga karshe ta nuna mata dakin ta Inda zata zauna.
Shikuma gida yawuce bayan sungama, shawara sukayi da anty Hafsa matar Kawu akan husna bazata je gun umma ba sai tahuta zuwa next.
Kulawa sosai anty Hafsa take ba husna, kamar ita ta haifeta, bata barinta yin komai, saidai Idan akayi abinci laila diyar anty Hafsa takaimata ko fita batayi anty Hafsa tahana gyara na musamman take mata ta ko Ina,
Amma Kullum husna saitayi kuka da dare tana tuna ummanta da tana raye da tasan ita zata mata hakan
Shiri sosai akeyi na bikin husna da murad, har angama siyo lefe da komai ba Abinda tarasa duk abinda uwa kema yarta anty Hafsa tayima husna,
Ranar da tacika sati daya suka shirya zata gidan umma, wani faduwar gaba kawai take ji takuma rasa dalili,
Fitowa tayi Sanye cikin Turkey abaya tayane kanta da mayafita sai kanshi take zubawa, kallon ta kawai yake tin daga nesa don rabonda yaganta tunranda sukazo abubuwa sunmasa yawa sosai,
Tayi kiba, gawani uban haske da tayi, sai walkiyatake kamar ba husnar da yasaniba tayi mugun kyau kamr daga turai
Mota tashiga suka tafi gidan umma direct suna isa yace muje ciki toh plss kinsan duk abinda yakamata kingane ko, daga masa kai tayi.
Shiga sukayi ciki kanta a kasa, umma na hango zaune kan kujera, ta yi mugun kyau Sanye take cikin Dubai less sai kamshi take zubawa, dukawa husna tayi har kasa tagaisheda umma kanta akasa, umma ta amsa ba yabo ba fallasa .
Kayam motsa baki umma ta hada mata, batawaji ciba sbda kunya datake ji batawani Dade ba suka koma gida Kawu.
Bayan suntafi umma sosai ta ya ba da kunyar husna yanda take tunani ta ba haka tagantaba gata barakallah kamar yar larabawa.
Gida yacika da Dangi da abokan arziki anata hidima ranar Friday daddare akayi dinner sunyi kyau sosai itada murad, ita tana Sanye cikin flowing gown white and gold shima Sanye cikin shadda ubansu white and gold, komai yayi kyau anci ansha bakarya.
Washegari yakama saturday aka daura auren murad da husna, anci ansha anata masa barka Ana tayasa murna abokan aikinsa tin daga Lagos suka zo masa.
Satinsu daya a kano suka koma legos da zama ahaka rayuwa taciga ba da tafiya cikin aminci kauna da kuma soyyaya
Dagowa tayi tana kallon barrister hanan kinji labarina kinji kuma nafara zuwa na Lagos ahaka Mukayi rayuwarmu gashi shakararmu ukku da aure amma allah be azurtamu da daba.
Kuka takeyi sosai tace kukasheni kawai babu anfanin rayuwata barrister how can I be such type of person dat can killed her helper, murad shine komai nawa shine wata shine ubana yazanyi da rayuwata ta kwace dakuka mai tsama zuciya.
Ajiyar zuciya hanan tasauke tace zamu shigarda Kara kotu zuwa next week hakan kawai shine mafita,akuma kama wanann matar da kuma Dr koko.
Haka sukayi sallama da husna akan zata dawo.
Hanan bayan takoma gida she was deep in thought yanda zasu shigarda Kara Don case me sarkarkiya ....
Vote and comment.
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...
