03
Lpia klau bisola nata aiki a gidan babuwata matsala kuma tana balain basu respect yadda yakamata kuma husna takan tafi aiki tabarta gidan tagama masu komai ranar tacika wata uku agidan, tace
Hajiya Dan Allah Inaso naje gida Naga mama ko kwana biyune,
To shikenan bakomai Amma bazaki dadeba, 5k tabata ga kudin mota, wannan kuma ki mata tsaraba kice Ina gaishe ta, to zataji nagode sosai Allah y Kara arziki.Tadauki yar jaka tama raufu sallama tahaumota, adaide rubabben gidan su tasauka, mamarta nata murnar ganinta, taba maman tsaraba inji hajiya, wallahi mama matarnan nada balain kirki, gani take kamar duk daya muke, gakuma kudi kwata kwata bata da matsala wallahi,
Uwar ta kalle ta adakile tace to wawuya dalla can kokari zakiyi ki dedeta kugunki da nata,
Banganeba mama
To kokari zakiyi, kikarbe mata miji yadda zamuci kudin da hujja, kikuma yi yadda kikeso
Haba mama wallahi bazan iyama hajiya hakaba, hajiya tamin hallaci to innamata haka namata adalci kenan
Dan ubanki tsaya ki saurareni, sokike talauci ya kashemu kome, toh bazan iyaba, kiyago mana rabonmu ehe, ko baki auresaba kurinka kebawa... kingane ai tinda kince bazama takeyiba, ai bazata saniba, ko ya kikagani...
Kwananta biyar yau a gidan Tin bata yardaba saida uwar tagama zigeta s sannan ta Barta takoma,
yaufa yakamata natafi kar hajiya tayi tunanin wani Abu.
Yar Jakarta ta dauka tahaumota bata sauka ko inaba sai a kofar gidan
Husna tace lpia sai yau kika dawo, wallahi hajiya mama bata Dan Ji Dadi shiyasa, ok Allah y bata lpia
Tamike tawuce dakinta Don aje kayanta, zaunawa tayi kan gado tazabga uban tagumi tana tunanin Abinda uwarta ta karanta mata, mikewa tayi asanyaye tanufi part din.
Washegari tinda wuri husna tashirya tayi ficewarta aiki, shima murad yashirya cikin suit dark blue yafito rikeda briefcase a hanunsa, bisola dake Sanye cikin jeans da shirt damanmu ta gaishe shi takarbi jakarsa, yace tabarshi Amma taki, yayi gaba tabiyo shi waje dasuri, mika masa jakartayi tace
ehmm dama Dan Allah inason kudi zanje siyyaya,
to ai hajiya yakama kifada mawa inyaso sai takarbi kudin tabaki,
eh wallahi bansan sanda ta fitabane,
ok mezaki siyo sainabaki,
ehm dama inners Dina zan canza ko zakasiyomin sai namaka text din size din takarashe maganar tana kame kame,
Sai alokacin ya juyo yaga shigeyar shigar dake jikinta wata muguwar harara ya watsamata cikin tsawa yace are u insane, kinada hankali kuwa get out of my sight fool, cikin sauri jikinta na rawa takoma gefe
Shikuwa a fusace ya shige mota driver ya ja suka wuce
Raufune ya karaso cikin mamaki yana kallonta yace kekinada hankali kikesaka irin wannan kayan kina me aiki, cikin tsiwa tace karkasake cemin me aiki kanajina ko tajuya a fusace, rike baki yayi yace eh kin girma yarinya dole, yayi kwafa yakoma baki gate dinshi.
Hajiya ce tafara dawowa sannan murad lokacin bisola tagama komai har abinci, Saida suka ci abincin sukakoshi sannan suka haura sama, suna shiga daki yayi hugging dinta yace wifey I miss u, yanzu bakida enough tym Dina ko, bahakabane dear Kaima kasan I will never change from the loving habeebaty I use to be, duk suka saka dariya,
Habibaty inason ruwa, ok bari na dauko a fridge din kasa wannan Naga ruwan yakare, ta sauka stairs saukarta keda wuya taji knocking taje tabude, samarine tagani tsaye su biyu suka gaisa tace wasuke nema sukace
We are from state CID suna kallon gidan and we are here to arrest so u are under arrest suka fiddo handcuffs, ido ta kwalo tana tafiya baya baya suka ce move.....
Daga sama taji takun murad yakaraso yana kyalkyatar dariya tajuya tana kallon shi suma duk suka tuntsire da dariya,
Yace calm dawn wifey frnds dinane wasa suke maki fa, sauke ajiyar zuciya tayi tanacewa wallahi suntsoratani fa,
Yanunasu da yatsaya cikin sigar wasa yace kuka tsoratamin mata ko zanyi maganin ku,
To ayi hakuri yan labai, suka fada suna dariya,
Yanuna nafarko yace wannan shine inspector Sani, wannan kuma inspector yusuf they my childhood friends.
Fira sukayi sosai da murad duka Anan sukaci abinci saida sukayi sallar magrib sannan sukafi.
Pls Vote and comment
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...