04
Kullum iskancin bisola karuwa yakeyi Amma kwata kwata yaki bata kofa ko kadanYanzu Indai husna bata Nan bayacika zama gidan sbda baya son shirmeshi
Ranar wata weekend husna taje saloon murad yana zaune falo cikin threequater fari kal da farar shirt yana kallon news, bisola tashigo Sanye cikin matsatsen Wando da armless tana taunar cingam da tsumma a hannunta tana yan goge gogen gulma mugun tsaki yaja yana takaici halin yarinyar nan, sai wani juya duwawu take,
mikewa yayi yafara dube dube cikin lockers dake gurun kome yake nema oho, dasauri tamike tadauko juice a cup ta dora kam tray tanufoshi tsaye tayi bayan shi yana dagowa sukayi karo tazuba masa juice a white shirt dinsa, dasauri tasa hannu tafara goge masa tanacewa am sorry bansaniba, Wanda haka yasa ranshi yakai kolowa gun baci,
tasss kakeji ya sauke mata lafiyayyen Mari cikin tsawa yace how dere u touch me with dis ur filty hands are u crazy? Ya maimata I said are u crazy get out, shegiya matsiyaciya kawai yafada yana huci kamar wani zaki afusace yanufi sama,
Itako ta tsorata iya tsoro dasauri ta dauko waya tayi dailing nombar husna, hello hajiya yanzu aka kirani wai ciwon mama yatashi zanje gida yanzu Amma ba dadewa zanyi ba zandawo
ok to ba matsala kigaisheta plss,hope akwai isassun kudi a hanunki ko, eh to shikenan Allah y tsare Amin,kitt takashe.
Dagudu tanufi part dinta tadauka jaka ta nufi bus stop, basu tsaya ko inaba sai akwalan gidan su, Sun gaisa da maman sai wani Nan Nan ake da ita, saida taci abinci sannan suka shiga fira
Mama nifa wallahi bazan iya wannan aikinba, duk hanyar dazanbi nabi Amma Abin yacitura, abubuwan sai ma tsananta suke, kawai Idan akwai magani dazaki ban ki ban kawai inbarbada masa ya lashe.
Ke dallah jacan banza bade kiyi yadda yakamataba kinbi kintsorata
Mama inya gayama matarsa ko taganefa
Baabinda ze gyamata kina tunanin ze gyamata irin wannan abunne, bakuma zata gane ba inde kin iya takunki yawwa ki tsaya ki saurareni da kyau
Matsowa tayi sukayi kuskus Naga Sun saka dariya kome tace mata oho
Nide nace allah y kyautaRanar da daddare taga kamar mijinnata nacikin damuwa tace habiby wani Abu ke damunka,
No babu Abinda ke damuna, habibaty kinsan maganar yarinyarnan I have a suggestion...... bata bari yakarasaba
Dasauri ta tari numfashinshi tace Kai ai yarinyar nan mutuniyar kirki ce, wallahi inajin dadin aiki da ita, akwai natsuwa da tsabta nifa tamkar yar uwa na dauke ta,I suggest we should enroll her in skul ko Dan I know dat is what u want to say, ai haryanzu Ina godia da kawo min ita.
Tamasashi yamanta Abinda zefada mata
Bakomai wifey I kome namiki u worth it ai, murmushi tayi tace I love u habiby
I love u too habibaty kashe wutan dakin sukayi, suka kunna dim light ya samo hannu yayi hugging dinta tareda shafa silky night gown dinta yana shakar kamshinta me sanyi, lips dinsa yahada da nata, yana kissing dinta in a passionate manner itama Dan Danan tafara Maida masa gangarowa yayi zuwa wuyanta yana zame hannun nighty din yana kissing each and every part of her body bargo yaja ya lullube su.......
Nace gud nyt na fita na nabarmusu dakinsu su sha soyyaya
Vote and comment
![](https://img.wattpad.com/cover/186057373-288-k635870.jpg)
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...