*18*
Shima kallon ta ya tsaya yi yana mamakin Abinda yakawo ta gidan su, dama mommyn Shi tasanta ne Dan be taba kawoma ranshi yar aiki bace saurin sharewa yayi kar mommy tagane.Mom Ina kika samo fyn babe ne, harara ta watsa masa tanacewa to sakin son mata, sabuwar me aiki ce nayi employing, wow dat good, mom kibarmin ita as my personal maid.
Naki din, dalla malam tashi kaban guri, ga abincin ka can dining, Mikewa yayi yana,mom wallahi wannan yawa ne.
Itakuwa husna Allah Allah take su sallameta, kamar kuwa hajiya tasan abinda ke Ranta tace, baby akwai Abinda zaamikine yanzu, noo momy tabari sai gobe saitafara ok to, Mimie zaki iya tafiya. Godia tayi tamike, tawuce part dinda aka Kaita dazun. Tunani kawai take yanda zatayi rayuwa da wancan Dan iskan a gida, Inda nasan gidansune da banzoba haka tadinga fada aranta.
Washegari tinda wuri tamike tashiga tama baby knocking daga cikin dakin baby tace waye, kasa kasa husna tace nice, ohh God wayace miki Ana tashina Idan Ina bacci, kitafi it's too early inna tashi zansa akiraki, to tace takoma part dinsu tazauna.
By 10 baby tatashi sannan Mimie taje tayi duk abinda yakama ta tayi bawani datti dakin yayiba, hakanan de takara shassharewa.
Bayan tagama komai momy tace ma baby suje itada husna a siyo Mata duk abinda yakamata, tindaga kaya, da inners Dade sauransu.
Diver ne yakaisu suka shiga mall din, siyyaya baby tamata bakadan ba itada sede tadinga kallonta Dan ganin abin yafi karfinta.
Suna komawa suka shiga gida da kaya niki niki, ga mamakinta hajiya batace komaiba saidai tace akwashe kayan akaimata daki.
Timdaganan rayuwarta ta canza kamar ba itaba, tayi kiba ta murje kyawunta yakara fitowa sosai,kuma tindaga ranar bata Kara ganin bash ba haka yasa tasaki jikinta sosai agidan, har ma da baby Dan ita ba ruwanta hakama hajiya ba ruwanta itama.
Ranar suna kitchen itada lami , Don haka takeyi inta gama aikinta datakeyi, saitashiga kitchen gun lami suyi girki tare.
Sungama jerawa a dining itada lami saiga bash yashigo, tin daga ranar datazo bata Kara ganinshiba sai yau,
Yanacikin cin abincin yace tabashi ruwa, daga kai yayi yace mom wayayi abinci wallahi yayi dadi, da murmushi tace Mimie ce tayi, mikewa tayi a sanyaye tabude fridge tadauka ta ajiye masa, aa kizubamin mana, hannunta na rawa ta bude robar ta tsiyaya masa a cup tajuya zata tafi, yace bani mana, dauka tayi hannunta na rawa tamika masa, gashi ya zuba mata ido uwa maye, Mike hanunshi yayi zekarba ya hada da hannunta yakamo da sauri tasakar masa cup din not knowing be karba ba, tass kakeji kofi ya tarwatse.
Dasauri hajiya dago tana kallonta, tace yahakane Mimie, tace wallahi hajiya bansan berikeba nasake masa, to Dan Allah a kiyaye, to hajiya.
Ke makauniyace zakice baki ganiba ko baki ganin Abinda kikeyina,yayi kasa kasa da murya yanda bawanda zeji, dis should be d last tym da zaki zubamin Abu ajiki, banza yar kauye kawai.
Mikewa yayi yace anjima by 3 kizo ki gyaramin daki zanyi bako, yana fadin haka be jira komai ba yawuce abunsa.
Itakuwa zuwa tayi tadauko tsintiya da faka ta kwashe broken glasses din taje ta zubar, baby ce ta tambayeta ke kinci abincin, shirutayi, baby tace dauke wannan nakoshi kicinye,mika hannu tayi tadauko plate din tawuce kitchen, ci take Amma hankalinta kwata kwata baya kan abincin tana tunani yanda zatafara shiga part din bash.
Can gun quarter to 3 yace aje akira masa Mimie, tana daki lami tashigo tace wai bash nakiranki, yitayi kamar bataji Abinda taceba, saida takaracewa kanajina wai, kije bash nakiranki, to tace, tace muje kirakani bansan part dinba,
Dede bakin kofa ta tsaya tace to kishiga gagurinnan, tajuya tayi tafiyarta tabarta nan tsaye...........
VOTE AND COMMENT

YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
SaggisticaLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...