*19*
Takai minti biyar tsaye tarasa abunyi, cande tayi shahada tayi knocking saida tayi kusan sau ukku shiru, kawai yanke shawarar tafiya harta juya taji yace ubanwa yabaki izinin tafiya, takaicine ya isheta tace dama ashe yanajinta, dawowa tayi ta murza handle din tashiga palourn wani sanyine taji me hade da kamshin haddaden turare yana tashi.
Zaune taganshi kan couch, Sanye da three quarter da vest, saurin kauda kanta tayi tace gani, shima be kalletaba yace shiga ki gyaramin bedroom Dina.
Saida ta ci minti biyar tsaye sanna ta shiga cikin bedroom din taga kamar na mace, ko Ina tsab yake, tace to me zan gyara Anan,wuri tasamu ta zauna tana bin dakin da kallo, wani enlargement tagani nashi Jingine gikin bagon gadon, yayi masifar kyau, kana gani kasan ba Anan kasar yayi picturen ba, wani takuma gani, wanan family picture ne dashi da baby, sai momy, sai kuma wani namijin tace, aikuwa wanan shine babansu, Amma tinda nazo banganshiba kila bayanan ne.
Tabe tabe tashiga yimasa a daki, press dinshi ta bude taga komai neat tace mugu dan kar nahutane ko ina tsab yake tana magana itakadai, tace yanada kyau sosai Amma matsalarsa daya Dan iskane, kamar ba momy tahaifeshiba, kwata kwata ba halinsu daya ba ko waya kwaso oho masa, Dan kawai karya barni na huta shine zece nazo na gyara masa part dinsa Amma Ina datti Anan.
Juyawar dazatayi taga mutum tsaye a bayan,saida tasaki yar Kara Sanan takoma gefe atsorace, gadan gadan taga ya tinkarota tana matsawa had takai bango matsowayayi Gab da bango yana kallon kwayar idonta, dandanan idonta yacika da kwalla, tana kayi hakuri wallahi niba yar iska bace, matsoyayi gab da ita yana magana kamar rade, nikike cewa Dan iska ko to bari na nunamiki ni Dan iskane
Ihu tasa tanacewa wallahi bada kainakeba, Dan Allah kayi hakuri, karufamin asiri nashiga ukku, na lalace fixgota yayi ya wurgata kan gado ido ta kwallo tafara kokowar kwace kanta, da kyar ta kwace kanta tayi waje aguje, tana dafe kirji
Saidata tsaya ta dedeta natsuwarta Sanan tashiga daki, tinda tashiga dakin bata Kara fitowaba ranar sai goben ranar.
Tindaga ranar bata Kara bari sunhadu ba inde tagama aikinta daki take komawa, kuma tarage zama cikin gidan ma.
Hajiya zaune da waya kange a kunenta, saida takammala sannan tajuya ta kalli baby tace gobe dad inku zaidawo, wow Allah mom an very happy to ai yakamata ai masa, special girki, hakane je Kiramin lami.
Tare suka shigo palon itada lami, hajiya ta tambayeta Idan akwai abubuwan girki Dan gobe alhaji zedawo, cemata tayi basuda yawa, to kira Mimie sai kutafi kusayo tare,to tace.
Tare da Mimie suka dawo tabasu kudin suka karba suka tafi, duk Abinda yakamata sun siyo bakuma sudadeba suka dawo, itade husna se kalle kalle takeyi.
Sundawo hajiya tace kayan sunyi asaka a fridge zuwa gobe sai afara shiri Don gurin 12 jirginsu zesauka.
Pls manage dis Bana jindadine
What's ur opinion akan littafinnan?
Me kuke tunani kanshi?
Zan iya cigaba da typing ko na tsaya?
Akwai wani gyara ko mistake daya kamata a gyara?
Inajira inji da ga gareku
Corrections are always appreciated
VOTE AND COMMENT
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...
