*22*
Murmushi tayi tace ya zaayi naso katafi ai kasan it's impossible, I know yafada tareda rugumota suka kwanta.......
Mimie na kitchen na dafama baby indomie, kawai taji ankama mata kugu cikin tsiwa tajuya tana uban miye haka bash, wallahi inbakabar min wannan iskancin ba saina gyama hajiya, ta buga uban tsaki tajuya tacigaba da aikinta,
cewa yayi babe u package fa, banza tayi dashi,yaga ta ki waigowa juyawa yayi, yayi tafiyarsa.
Tana gamawa tamika mata ta shige dakinsu donyanzu ta Dena zama cikin gida iyaka in Ana son Abu akirata da tagama takara gaba kawai.
Ranar wata jumua su hajiya suka shirya itada baby zasuje dinnern bikin kawar hajiya, kiran Mimie tayi tace Mimie ki shirya kizo muje biki, Don sai dare sosai zamu dawo inma takama zamu kwana can don naji kamar till down zaayi.
Baby tace momy ko na dauko mata gown dinnan da kika dinkamin bansaba sai tasa muje yadda zatayi kayau sosai, sannan inmata makeup, yawwa momy inkuma bata gold hills dinnan nawa kokuwa, itama shi should marvelous ko mummy nah
Murmushi tayi tace Hakane babyna Jeki shiryata, saimutafi ban son barinta itakadai a gida, zataji kewa, okey momy,tace sannan Taja hannun Mimie suka shiga ciki.
Hakanan de tabita kar ta watsa ma baby kasa a ido Don yadda taga tazake intace bazata je zataji haushi kuma sbda da dad da bash Don batasan Abinda zefaruba in sukabarta ,kuma babyn tanaso tasamu partner ne.
Dakinta takaita tace Jeki Karayin wanka, tashiga tayo wanka a toilet din baby da sabulai masu masifar kamshi,takuma wanke kanta, tafito ta tsane jikinta, baby ta dauko hair dryer tafara gyaramata gashinta,
sannan tamata light makeup tadauko wasu dangling earrings tasaka mata tareda bracelet mai masifar kyau da tsada, cewa tayi kinga wannan dankunnen da bracelet din wallahi daddy yasiyomin a Dubai, ita Dai batace komaiba sai murmushi takeyi kawai.
Bude shrank din kayanta tayi tana kallo, tace Mimie I don't know Wanda zayi fitting dinki, murmushi tayi tace anyone, bude baki tayi tace laaa ashe kin iya turanci, wallahi daman ninasan ki ba me aiki bace maybe ,ma babanki me kudine, shashantarda zancan Mimie tayi tace yakamata muyi sauri Don momy najiranmu, hakane fa.
Wata flowing gown taciro mata mai masifar kyau, Don hartafi tajikin babyn kyau, tace oya tashi kisa, mikewa tayi tana bin kayan da kallo, tana kuma mamakin baby, Dan boyewa tayi tasaka tafito, woow wallahi kinganki kamar amarya, see ur hips wallahi u package, figure 8 murmushi Mimie takeyi kawai, tace oya zauna mmugama, wasu gold din takalma tadauko ba masu tsini sosai ba, tasaka mata, sannan tadauko turban ta nada mata, tadauko wasu perfs masu shegen kamshi tabata.
We are done tafada takaita gaban mirro,cewa tayi wow acikin Ranta, tana kallon irin kyau datayi, jaka tamiko mata tace gashi, dauki iPad din can in anje kiyi pics kingane ai, Don babu kananan yara agurin,ido daya baby ta kashemata ta murmushi
Fitowa sukayi tana takawa kamar wata sarauniya, momy ce tace woow masha allah, Allah yayi hallita Anan, u look gorgeous Mimie nagode momy.
Baby da gudu ta shiga gun dad tace dad zokagani, what is it, it's sometin just come, biyota yayi tin kafin ya sakko kan stairs din ya daskare Don ganin uban kyaun da tayi, dakayar ya iya karaso wa yana kare mata kallo, sai alokacin yakara ganin shape dinta, basarwa yayi yace baby mezangani, daddy kalli ni da Mimie wayafi kyau, naganta ai, to bakace tayi kayau ba, uhmm tayi kyau Amma baby na tafi ta kayau har cikin Ranta taji Dadi tace tanks daddy nah
Har zasutafi Mimie tace baby ba mayafi, wani irin mayafi kuma, a andena sa mayafi yanzu.
Itade she's not comfortable haka sukafi, awani katafaren hall taga sun tsaya which is decorated with expensive materials,duk Wanda kagani a gun kasan Dan wani ne, tinda suka isa aketa kallonta, wasu ma dabasu iya hakuri sai sun tambaya wacece ita, anfara program din suka samu gu suka zauna,
Mimie gani tayi Ana wasa da dukiya kamar baasan ciwonsuba, Don da dollars ake liko,
baby de tafita tasha rawa Amma Mimie tace bazata iyaba, kafin atashi taron, Wanda sukace suna sonta basuda iyaka, duk ta kagara sutafi Don ita karar dake gun ciwon Kai yakesata ma, saida aka kammala komai sukaci lafiyayyan abinci suka sha Don ita baby bata gajiba kawai momy tace de suwuce sbda Mimie is not comfortable, sannan suka wuce sai gurin to 1 suka isa gida........
Issa dinner some thing fa....
VOTE AND COMMENT
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
No FicciónLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...