sakamako 12

377 28 0
                                        

   12

Takalmanta tasa tafice daga gidan, tafiya kawai take Amma bata San Inda zatajeba,

Shikuwa shiga yayi cikin gida Dan gaida mahaifiyarsu, good morning ummyna, son how was ur nyt, splendid nd superb, that's great son, ummy zanwuce aiki to Allah y bada saa, Allah y taimaka, Amin tanks peck yamata a kumatu yace bye.

Juyo wa yayi yaga kannensa na tabe baki, yace ku bakuiya gaisuwa bane, inakwana suka hada baki ko amsawa beyiba yakara gaba, sukace ummy kinganiko shiyasa bamugaisheshi bai amsawa, rauda daya daga cikin kannensa tacw dazuma danaje hanani shiga yayi kila ma wani abun ne bayaso mugani, mahaifiyarsu tace banson jin wannan maganganun banzo tashi kiban guri, tamike tana turo baki.

Tafiya kawai husna ke yi without knowing where she's heading to, saidai intagaji tasamu veranda ta huta sannan tamike tacigaba da tafiya, ga yunwa ga kishi ruwa dake damunta.

Yana isa office yazauna, yafara tunanin looks din yarinyar nan can cikin makoshi yafurta she's cute,

Saikuma alokacin yaringa Dana Sanin cewa tawuce, cos jiya cemashi tayi koma inane yakaita that's mean she doesn't know were she is going to, ooh God meyasa nabiye matane, aranshi yafurta sai na taimaketa she looks innocent, Kai ahaka yadinga tunaninta har yabar gun aikin, ranar beyi wani aikin kirkiba.

Yana dawowa yanufi dakinshi direct yayi wanka yacanza kaya,ko abinci beciba yafita, duk wani guri a fadin  unguwarna saida yaje Amma sai a cemasa yanzu tabarnan, har yamma tayi sannan daga karshe yadawo ranshi a bace Don bahaka yasoba.

Yamma tagabato ga hadari ya hadu, ankusa tsugewa da ruwa, gashi batada Inda zataje wani uncompleted building ta gani da sauri tashige ciki tasamu gu  tarakube Dan Danan saiga ruwa, kamar tabakin kwarya, tin tana a duke taji tagaji ga sanyi tanaji, tacire hijab dinta da dankwalinta, shinfida Dankwalin tayi akasa takwanta tallube da hijab din.

Tunanin ummanta tashiga yi tadinga kuka tanacewa tasan da ummanta nanan da bata shiga wannan halin ba, meyasa tacema bawan Allahnan tanada Inda zata bayan tasan batada gun zuwa.

Ahaka har baccin wahala yadauketa Anan ta kwana.

Washegari kukan zakaru da tsutsaye suka tasheta mikeyawa tayi, tafara tunanin inazata, ga muguwar yunwa na neman halaka ta, tin abincinda wannan bawan Allah yabata bata sake cin waniba, dataga zaman bazeyimata tamike tafito.

Tafiya tadinga saida tadanyi me tsawo tanhango wani tebirin me shayi, gashi ba kudi garebata, karasawa tayi kusada shagon tasumu guri ta tsugguna, tana shakar kanshin kwai.

Tananan harkusan Awa gudu bawanda yansanda ita, can tana duke taji ruwan zafe ajikinta,  da sauri tamike tasaki yar Kara, tsorata mutumin yayi Dan baisan da mutun gunba,

Auzubillahi, mutun ko aljan yafada cewa tayi mutumne, yamike yakarasa kusada ita yana kare mata kallo, ke mekike yi Anan, yunwa nakeji Dan Allah kataimaka min da abinci.

Lokaci guda tabashi tausayi yace shigo to, sauran shayinda jamaa sukasha da buredi shiya Mikamata, dasauri ta karba harjikinta na rawa tafara ci, shiko sai kallonta yakeyi, tagama tamike tamasa godiya tawuce,
Haka tamaida wannan uncompleted building din waje kwanan ta, intaje tagama yawanta saita koma taje ta kwanta.

Shikuma tindaga ranar yau harsati daya Amma Kullum  saiyaje neman ta wasu suce ai tindaga ranar basu Kara sata a ido ba, haka har yahakura .

Ranar  wata weekend suna zaune falo suna kallo, Amma Shi hankalinshi baya kan kallon, ummynshi cikin damuwa tace, jawad meke damunka ne, no mom bakomai kawaide yanayin aiki ne kingane ai.

Yasan halin uwar tashi yanzu zata dinga jero masa tambayoyi, saurin mikewa yayi let me have some rest, yana gama fada yayi wucewarsa part dinshi.

VOTE AND COMMENT

SAKAMAKO.......THE OUTCOMEStories to obsess over. Discover now