part seven

537 36 0
                                    

07

Ahaka hanan tadinga zarya Amma Ina taki cewa kanzil, yausuna zaune kamar Kullum har husna tafara Sabawa Da ita Don ita kadaice kezuwa gunta ta kan kawo mata abubuwa ma kamar su abinci da sauransu.

Madam pls talk to me am here for noting but to help u, i am also a woman like u, i can understand u, i know dere must be reason for u, u know at tymes men a very cruel, and heartless...... bata karasaba husna tace nooo he's not , he is very kind hearted,a loving husband indeed, wallahi shiya taimakeni, bayi dana Sani wallahi Banso kasheshiba, ban cancanci a kareniba kibari kawai akashe ni nima bata Karasa ta to she bakintawani sabon kuka na kwace mata cike da nadama. ....

Pls kibani labarinki in details, dakuma dalilin dayasa banga kowa yazo gunkiba haryanzu, Ina mamanki, inakuma babanki,sannan Ina yanuwanki

Murmushi hanan tayi tace calm down and explain to me in details and I promise to stay by side.

Saida tayi kukan me isarta tukan, Natsuwa tayi tace ni sunana Asmau Muhammad kabir haifaifiyar yar wani kauyece a kaduna , sunan umma na Aisha ita bafullatanace yar gombe amma kaduna suke zama, babana kuma sunansa kabir anacemasa lado,

nikadaice ýa agunsu tindaga ni basukara haihuwaba, babana nada rufin asiri dede gwargwado, kuma muna zamanmu lpia,

amma tinda aka rage maaikata aka rage dashi, tindaganan rayuwarmu tafara chanzawa, amma ko alokacin yaasamu wani aikin, saidai tindaga lokacin mukayi bankwana da farinciki, da kawanciyar hankali,

Saida ta numfasa,Hanan tace Ina jinki, yamaida mahaifiyata kamar baiwa, Banda duka, zagi da kyara babu Abinda ke tsakaninta dashi wata rana muzaune saigashi yashigo........

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Indo danubanki wai ba kiranki nakeyiba, shegiya matsiyaciya yanzu kin gawurta ko, haba lado inata amsawafa dalla ki kawo min abinci Inci,

lado bafa kabani kudin cefene ba,

oh kina nufin kundafa abincin kunciye keda yarki ko, to wallahi saikin bani abinci naci,

konaci uban ki yanzu kafa yasa ya haureta, yana tashi mana, to lado inba Jiki na zanyankan ma ba Banda Abinda zanbaka, dauke ta yayi da Mari yace nikikefadama haka, yacigaba da jibgarta tana hawaye, Inda sabo tariga tasaba da wannan halin na lado, mikewa tayi yarta tabita abaya suna hawaye.

Daddare suna zaune kan gado tace umma mugudu mana nifa nagaji daganin wannan wukancin da baba ke miki,

bokamai asmau zedena, nihar nasaba inmungudu inazamu duk abinda yakemana gara nan din, talallaba yarta suka kwanta.

Washegari yagama shirinsa tsab zefita, tace lado bafa kabani kudin cefene ba kuma zaka wuce,

ya matso kusada ita yana nuna mata danyatsa yace daga yau karkisake tambayata kudi kinbani ajiyane eye,kukuwa ku nake nemanma kudin,

tinda ba ajiya kikaban ba kikasake tambayata kudi zakiga Abinda zanmiki.

Bangajeta yayi yakama gabansa bata ce masa komai ba Don tasan halinshi yana iya maketa.

Ni wallahi umma na gaji da halin mutuminnan wannan ai mugunta ce anya kuwa shine babana,

ke asmau kinada hankali kuwa ubannaki kika kira mugu to wallahi nasake jin wannan furucin sai farfasa miki baki fitsarrariya.

To nifa umma yunwa nakeji Tinjiya banci abinciba wallahi, yau ma kuma haka babu, kuma abinci nan munfi karfinshi,

to yaya kikeso nayi tinda yaki bani.

Haka indo take rayuwa da lado hartasaba ma jarabarsa.

Ranar husna tadawo boko tareda abokanta suna fira, farida tace husna muna gama skul jamia zantafi wallahi, baba dazun yamin maganar,

aiko kinji Dadi daman ni,nida ko secondrn da ķaķa ake biya balle wata jamia can cewar husna

gidan su farida tashiga sukaci abinci sannan tafito Dan tasan gidannasu ba abuntsiyar da sukadafa.

Tashigo gida bada dadewa saiga babanta yashigo rikeda take away, ke Ma'u je daukomin plate,

mikewa tayi Dan ita tsoronsa takeyi tadauko masa jayuye abincin yayi shinkaface jalof da nama,

suna kallo yacinye abinsa ko yarsa be bamawaba, sai ma ya aiketa tasiyo masa minerals yasha, harda wata uwar gyatsa,

ke dalla me kike kallona kamar wata mayya cinyeni zakiyine, dalla je sako jihab iya na asibiti tin shekara jiya,

haa lado yanzu mamantawa na asibiti kayi kagyaman shine kakasa, kallo ma bata ishe shiba.

Akofar asibiti suka sauka a mashin dinsa duk su ukkun, suka shige suka barshi nan tsaye, indo tadinga kuka, bayan taga lpia uwarta, to meyane Aisha haka ake cemata ,Don Shi yasamata indo wai baze iyacemata aishaba tomiye nakuka naji saukifa,

Aisha kema baki lpia ne Naga duk kinrame, lpia ta klau iya, kuma ba Abinda ke damuna Dan koda wasa bata taba gyama kowa Abinda lado kametaba.

Ranar aka sallame iya suka koma gida, Sundade tare wanda rabonda suyi hakan anjima......

VOTE AND COMMENT

SAKAMAKO.......THE OUTCOMEWhere stories live. Discover now