sakamako 27

326 21 0
                                        


   27

"Tin kafin lokacin tashi yayi yatashi yashigo mota yadawo asibitin shiga IC unit yayi Inda aka kwantardaita tsuramata ido yayi yana addua Allah yasa tatashi Don kila iyayenta nacan na nemata, furtawa yayi ahankali yace Allah yasa kitashi ko nasan Inda iyayenki suke namaidake..

Matsawa yayi jikin gadon yaga idanunta a lumshe ga eye lashes dinta zarazara mika hannu yayi zai shafa mata fuska yayi saurin furta astagfurrullah tinawa dayayi ba muharramarsa bace,fita yayi daki yanufi office din doctor

Gaisuwa sukayi yace Dr wai haryanzu bata tashibane nifa nafara jin tsoro, Dr cewa yayi calm down zata tashi by God grace but gaskiya intawuce yau to nima I don't know what to do, as u can see I have tried my best

sallama sukayi yace plss akula da ita kuma inta farfado akirasa Don bazai samu damar zuwa daddare ba Don he has some issues to handle ahaka sukayi sallama yawuce

Tsakanin jiya da yau abincin kirki ma beciba shikawai tsoronsa Kar ace tamutu be San kowa nataba Don baisan yadda zeyi da gawarta ba

Har after 3days da kawota asibiti Amma Sam ko motswa batayiba shi doctorn har yafidda ran ma zatatashi Don dama tinda aka kawota doctorn yagyamasa she's in coma so tashin ta is under probably...

Yauma harzewuce office yace barida yaje gun doctorn, cos daga yau inbata tashiba she dai Allah yasan yayi Abinda ze iya he has tried his best

Tare suka shiga da doctorn room din da aka ajeta, doc yayi yan dube  duben dazeyi yaga tama Dena numfashi Sam naurar dake nuna nufashinta tadaina motsi girgiza Kai yayi baicema murad komai ba yafice abinsa

Zama yayi kan gadonta yana kallonta kwance kamar gawa kwalla yaji sun gangaro masa tausayinta da kuma tausayin kansa ne ya kamashi mikewa yayi yazo dede saitin fuskarta yana cewa Don karki mutu kitashi  namaida ke gun iyayenki nasan sunacan suna nemanki wani kwallanne yakara digo masa Amma wannan karon akan fuskarta yasauka sauren sharewa yayi yamike zaifice..

Na urar da aka saka mata ce ta tafara Kara dit dit dit saurin juyawa yayi yana kallonta dan yatsanta guda yaga yana motsi, komawa yayi yasaka hannu akan jijiyar wuyanta yaji tana harbawa kadan kadan sannan yaga ciki ta yana lotsawa..

Fita yayi dasauri yana kiran doctor, tare suka shigo dawasu likitocin guda 3 shikuma sukace ya jira su a waje

Naurar-Naurar--we aka dauko ta oxygen aka jona mata, sannan aka jona mata ruwa da sauri yana shiga, ga kuma wani likitan yana Danan mata wani abu a kirji....

Bayan shigarsu da awa daya sukafito kowa yana zufa, dasauri murad yamike doc yamasa alama da ya biyoshi office, yan bayanai yamasa sannan yace petient dinka na bukatar jini, nan take yace aje a gwada nasa inyamata adeba

Zuwa sukayi wajen gwajin jini aka dubu jinin yayi dede leda biyu aka diba aka saka mata shikuma likita ya bashi shawarar yaje yaci fruit and vegetable....

Gida yakoma Don yasamu yadanci Sanan yayi sallah da wanka

Saibayan yayi sallar margib ya dawo bayan sun gaisa da doctor yawuce room dinta shiga yayi yaga harledar jini daya yakare dayan ma saura kadan zama yayi kamar yanda yasaba ya tsuramata ido yana kallonta...

Kwalla yagani gefen idonta hannu yasa yasheremata,mutsu mutsu tasayi  farkawa tayi a firgice tana bin daki da kallo dakuma hannunta dake daure da Ledar jini....

Kallonsa tayi takara tsorota nan tafara kokarin tashi taji takasa, saurin Maidata yayi yana easy bakida lpia fa.....

Ihuu tafasa tana karkatabani Dan Allah kayi hakuri kaimin rai karka cutar dani wallahi ni marainiya ce jikinta na rawa sosai......

Vote and comment

SAKAMAKO.......THE OUTCOMEStories to obsess over. Discover now