31
Hanin ta ja box dinta tace mamy wani room zamu Kaita itakuma amira ta dauka mata hand bag dinta, mamy tace dakin amra tinda dama ita kadaice ya mutsa fuska tayi tace y not akaita guest room kinsan fa ban son takura, wani mugun kallo mammy ta watsamata tace naki zata, to mammy me yasa becouse, she's not a guest she also my daughter Ina tunanin kinfahinta, tajuya tace u can go ahead gals dakin suka shiga, ciki suka ajiye komai suka hau jera mata kayanta cikin press komai saida suka kammala sannan tashiga wanka tafito tashirya cikin wata gown Mara nauyi tafito
Hanince tafito tace anty husna zomuyi kallo murmushi tassarka mata tace kuyi kallonku kawai hanin,aa anty husna kizo kawai, haka nan ta matsa suka cigaba da kallo sai magrib suka tashi suka kayi sallah suka hau daining sukayi dinner hanin janta tayi dakin su tana nuna mata abubuwa itade hakanan tayimata kuma yarinyace bata wuce 16 Don haryanzu secondary skul take Aamra ce 19 mate dinta saikuma amira bata wuce 13 ba
Jin tafara jin barci yasa tamike tace hanin gud nyt, felling sleepy, to saida safe sista tafada tana wage baki tana mata waving ,
ahankali ta tura kofa tashiga ta zauna Amra dake tana chating ta ajiye wayar ta tace sis wai wannan bro dinkine na dazu Wanda kawoki bata kalleta, tasake cewa yaushe zedawo ne, sai sannan ta kalle tace don't know, ahankali Amra tafurta "he's damn beautiful" saurin kallonta tayi saikuma ta kauda kanta aranta tana cewa meyenawa ma Don an yabi kyayunsa mikewa tayi tadauro alwala tagama komai Sannan tajuya tace ma Amra gudnyt takashe wuta.
Washe gari tinda wuri around seven ta tashi ta taya Amira shirin suzuwa skul abinci tadafa musu, hanin tace bye anty husna inna dawo zan baki labari mai dadi tatafi tana mata waving, mammy ma shiritayi tawuce aiki haka ma Amra saura ita kadai itama murad ne yakirata suka sha fira kafinsu dawo har sungama komai itada mai aikinsu tayi wankanpta Amrace tafara dawowa tana shiga taganta zaune a falo, husna tace sannu da dawowa, yauwwa ta amsa mata tareda shigewa daki, husna jitayi anfado jikinta, wai kekam hanin yaushe zaki girma ne wai sokike ki karya ni wai, am sorry anty husna toh shikenan je ki shirya
Wasa wasa har husna tayi sati a gidan kuma alhmdullah tanajin dadin zama da su kuma murad yazo kusan sau 4 abinda husna bata gane ba shine yanda amra take ma murad it's as if tana crushing mai kuma gaskiya she's felling some thing.
Tana zaune wayar ta Kare a kunnenta tace yaya zakazo din ne
"Eh kanwata zanzo in an hour
"Ok sai kazoSwitching wayar tayi ta mike tashiga daki wanka sakeyi asaka gown Mara nauyi tana daki taji sallamar murad a falon mamy fitowa tayi tana sakar masa murmushi welcome yaya yawwa lil sis
Mikewa sukayi suka koma garden dake bayan gidan firarsu sukeyi cikin nishadi yana daukarta hotuna ga iska me dadi na kada mata gashi kamar wata india tarasa gane miye dalili amma duk sanda suke tare wani nisha di kawai takeji mara musaltuwa,
Kanwata Naga kinzama wata yar lukuta kinyi fresh kinyi kyau kamar bake ba
Rufe fuskarta tayi da hannunta alamunta kunya tace dagaske yaya
Gyada mata Kai yayi yana son bude fuskar bude nakara kallonki, fashe wa tayi da dariya tana neman rugawa dagudu
Lokaci guda tawani hade rai sanadin hango Amra datayi taci uwar kwalliya cikin wasu riga da wando karasowa tayi kusa da murad daukeda tray a hannunta, wani sansanyar murmushi tasakarmasa, yaya barka da warhaka ashe kazo bansaniba kuma kanwarka bata gyamin ba, murmushin shima yayi yace aikuwa y studies, Alhmdullah wallahi tafada tana zuba juice a tumbler din mika masa cup dintakeyi husna tayi saurin kabe cup din tareda gallla mata muguwar harara, Amra fuskewa tace sorry yaya bansaniba ashe baka rikeba, hope be bata ma kaya bako to later yaya bari naje ciki ina assignment ne, ok to bye tanks yacemata.
Mikewa itama tayi daniyar tafiya yace to gun wa nazo duk zaku tafi kubarni nikade zokiji daman namanta nagyamiki zanje kano gobe 3 days zanyi,kawai it's urgent , marairai tayi da ido tana cewa haba yaya yazaka tafi kubarni takarashe kamar zatayi kuka, am sorry sister bazan Dade ba it's urgent zan miki bayani innadawo kinma kusa barin gidan duka ai, nan sukayi sallama ya Mike Don wucewa
Itama shigewa gida tayi tana kumbura fuska tana shiga ta zabga ma Amra harara tashige daki ta kwanta.
Vote and comment

YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...