30
_......tayi fes abinta kamar ba itaba tamike ta gabatar da sallah sannan takoma gefe tareda shiga Duniyar tunani to meyasa Lokacinda yace auren taji wani iri inruwanta da aurensa itade ai taimakon kawai yakeyi ko haka tadinga sake sake a zuciyarta...
Yana shugowa daga masallaci yawuce dakinsa direct bathroom yashiga Don yin wanka cikin jacuzzi yashiga maicike da ruwa masu dumi tunani shima yashiga yi yanzu yaya zai ya taimaki yarinyar nan zaman De gidan nan be dance ba tinda ba mata ganiba karwatarana shedan ya gitta, wata idea ce tafado masa tayakaita gidan wata abokiyar aikin shi suzauna tinda tanada miji da yara kafi yasan next action dinda ze dauka Amma bari nabartadanyin kyaun gani tukun zuwa jibi sai ya Kaita,koda yaushe tunaninta nakanshi kayasa Dena wa baya yawa shi baimasan wani irin feeling yakedashi akanta ba,
Bayan yagama wankan yafito daure da towel a kugunsa yayi yan shafe shafensa yazura kaya marasa nauyi yasauko dede kofar dakinta yamata knocking yakoma falo yazauna, saida tadau mintuna sannan tafito Sanye da hijab, kujera tasamu tazauna suna hada ido tasakar masa wani sassanyan murmushi Wanda ya sa dimple dinta lotsawa saurin kauda kansa yayi zuciyarsa na bugawa karfin halin cemata yayi ga abinci nan, kallonsa tayi akaro nabiyu Amma Shi bai kalle taba mikewa yayi ya haye sama abunsa,
Ganin yatashi yasa itama tamike rikeda abincin tashige dakinta tabude taci da yawa, remote ta dauka ta kunnen tv for sometym, by 10pm tamike tadauro alwallah tayi wuturi, tasaka kayan bacci zuwa tayi tasama dakinta key tadauko ta kwanta tajawo bargo mai laushi tarufe jikinta tarege AC takashe wuta gud nyt
Shikuwa a bangarenshi abincimma yakasa ci bayan ya kammala sallah dadukwata alada tashi kafin yayi bacci, hayewa yayi shima kan yaja blanket yakashe wuta yana tunano kyakywar fuskar ta lokacinda takemasa murmushi.... lumshe ido yayi cike da tunani kala kala......
Tinda asuba yatashi ya shirya Damin zuwa masallaci, ya sauko cikin jallabiya zeje ya kwankwasamata sai yaga hasken wuta, hakan ya tabbabtarmasa da tatshi
Tana zaune kan sallaya ta gama sallolinta ta tagama azkar takoma kan godo
Shima baccin yakoma Amma by 7am yamike shirya tsab yafita yasiyo break fast yaci nasa ya aje mata nata yawuce aiki
Saigashi wurarin 11am tashiga tayi wanka tashirya tafito abinci tagani kan daining dakuma sabuwar waya, abincin taci tadau wayar takoma daki, dauka tayi ta kunnan sai ga text yashigo kamar haka
_"gawayanan in dan kina bukar wani abu saikikira nawuce aiki_
Murmushitayi taciga da sabgoginta bayan azhar saiga wani text din
_ga raufu mai gadi nan ze kawo miki abinci Donni ba yanzu zandawoba_
Awasa awasa yaugashi har kawanan biyu tin wed gashi yau Friday bata karasaka shi a ido ba kuma baya kiranta saidai yamata text to me yake nufi da hakanne tatanbayi kanta
Friday bayan yadawo masallaci yana zaune a kujerar dakin shi duk yadamu yana kuma azbtuwa da rashin ganinta Amma hakan shine mafita Don wataran shedan zai iya cin galaba akansu, ya yanke shawarar gobe ze Kaita gidan nan..
Saturday wurin karfe 9 yamata text
_kishirya komai naki zuwa anjima zamufita_
Tanajin text tasan shine don shikadai kemata takaranta tamike tahau shiri duk tahada kayan a jaka daya tayi wanka tasaka cairo abaya tayi rolling gelenta da lofas tayi kayau sosai
Yana zaune a falo cikin manyan kaya light blue din yadi da hula rikeda Key a hannunsa da wayoyinsa
Fitowa tayi daga dakin rikeda akwati ahanunta da yar hand bag a dayan hanun kafeta yayi da ido Don rabonda yaganta tunranarda ya kawota abinci tacanza masa sosai takara kyau ta murje har yar ki ba tayi ga fatarta sai kyalli take ga abayar tayi matukar yimata kyau jiyayi wani abu na fizgarsa saurin kauda Kai yayi ganin tanufo sa
Wani kayataccen murmushi tasaki da kamshinsa ya bugi hancinta saida ta lumshe ido Don yayi masifar kyau wani sabon yanayi taji ta tattredashi Wanda bata san meye shiba,
Mikewa yayi yayi gaba tana biye dashi abaya suka shiga mota basu tsaya ko inaba sai a gidan hajiya amina, horn sukayi me gadi yabude a kamusu iso suka shiga dama tasan da zancan da fara arta takarbesu aka la kawomusu kayan motsa baki, wasu yan mata su ukku yaran hajiya suka fito suka gaishe shi daga karshe yamike yafita shida hajiya yace hajiya gatanan zata Dan zauna dake kanwata ce for sometyms zandawo namiki bayanin komai bakomai murad insha Allah tindagasu amraa nan to ngode sosai anty sai nadawo sukayi sallama...
Hajiya nashigowa husna ta duka har kasa takara gaisheta lpia lau yan mata yaya sunankine tace husna masha allah yaran aunty amina ne suka fita duka suka gaisawa amira tace masha Allah mommy she's very cute dayar karamar cikinsu mesuna hanin tace wallakuwa babbar kuwa wato amra tabe baki tayi tace welcome tana Cigaba da chatting a wayar ta......
VOTE AND COMMENT
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
SaggisticaLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...
