02
Mota suka shiga daga ita saishi Don dey need privacy no need of driver, yaja mota suka fita
Sunyi tafiya me nisa Amma haryanzu be cemata komai ba, tambayarsa takarayi habiby Ina zamujene,
Oh munkusa stop asking inmunje kyagani, gyda Kai tayi suka cigaba da tafiya dede wani kantamemen store yayi parking, ohh habiby dama shopping zaka kawoni, pointing sama yayi mata Inda sunan store dinyake, gani tayi anrubuta husna shopping complex, wow dear its my name yes dats mean its belong to habeebaty wow tafada tana bude ido, janta yayi suka shiga ciki yanunamata mall din dayake cike da kaya losing control tayi tarungume tanacewa ohhh nagode dear, their is no word I can use to show my gratitude, Allah y saka da alkhairi Allah kuma ya barmu tare I love u habiby, I love u too habibaty wannan shine sakamakon kyautatawa dakikemin Indai zaki cigaba, to wannan bakomai bane zakiga Wanda ma yafi wannan I promise,
To madam daga gobe zaki fara aiki ga office dinki u are the CEO, gyada masa kai tashiga yi cikeda farinciki da baya misaltuwa
Hanyar wani kauye suka kama a badagry, Wanda hakan yabata mamaki Amma batayi maganaba, wayarsa yadauka yayi dailing wata nomba daga dayan bangaren akace
Hello oga inwuni da hausarsa da bata fita, kanaji kasan bayarabene
Lpia lau Ade I hope everytin is ready ko
Yes e dey ready oga u fit come now
Ok am on my wayParking yayi awata rubabbiyar anguwa yafuto suka gaisa da ade saida sukayi maganganu da Shi sannan yace ma wata yarinya ta fito, fitowa tayi rikeda jaka, da hijab dinta duk yayi datti kana ganinta kasan cikin talauci suke
Mota yabude ma husna takarasa compound din gaishe ta yarinyartayi ta amsa da faraa Don husna baburuwanta, MURAD yajuya yace habibaty house help nasamo maki, Don Naga aikin gidan kamar yayi maki yawa ko, ohhh habiby dagaske aiko nagode sosai, murad yajuya yana kallon ade yace to we are late zamu tafi ok sir bamasala zamuyi magana a phone sukayi sallama da ramotu (yarinyar) aka saka Jakarta a bayan mota tashiga suka wuce.
Adaidai tangamemen gate din yayi horn raufu ya danna remote da gaggawa gate yabude suka afka ciki, bisola sai kalle kalle takeyi aranta tanacewa dama akwai irin gidan Nan a duniya.
Dagudu raufu yazo yabude musu mota yaciro jakar ramotu, gaisawa suka shiga yi da ramotu ganin tasamu Dan uwa, ya shiga da Jakarta ciki sumasuka shiga
Ramotu zara ido tashiga yi tanacewa wallahi wannan aljannar duniya ce, husna tace mata tazauna Nan tarabe akasa tazauna tana bin fallon da kallo,
Husna tashiga tambayarta yasunan kine? yarinyar dakejin Hausa radam tace sunana ramatu Amma bisola akacemin a yarenmu, to ai anmiki bayanin komai ko ta Gyada Kai to bawani aiki bane zakiyi tinda ba yara gareniba, kisaki jikinki karkiji komai duk Abinda baki gane ba kitanbaye, ko kuma inkinason wani Abu zaki iya tanbayata Amma pls ban son rashin gaskiya kina jinako yawwa yanzu tashi muje innumaki abubuwa tukun
Husna tamike suka nufi kitchen abubuwa tashiga nuna mata da yadda zatayi amfani dasu, ta nuna mata frigde tace kinga wannan kayan miya da nama da kaji da sauransu su ake sakawa Anan, kingane ko ta Gyada mata Kai, wannan kuma microwave ne inkinason kiyi reheating abinci zakiyi anfani dashi, wannan kuma oven ne inzakiyi baking da sauransu, gakuma gas...... haka tadinga nuna mata abubuwa dayawa at last tace tabiyo ta
Daya daga cikin parts din gidan tabude da key tace to nanne part din yan aiki, yanzu zaki fara with time zankaro wasu okey, dakin tabude mata tace here is ur room bisola tayo waje da tulatulan idonta tace Nan,husna tayi murmushi tace yes gakuma toilet, to saikiyi wanka kishirya kifito yau basaikinyi aikiba nizanyi saikifara gobe ko okey ta Gyada mata Kai ta fita.
Bisola tayi tsalle ta haye kan gadon tana murna wai wannan ne dakina yeehooo, Kai matannan tana da kirki sosai wallahi, dama haka duka masu kudi suke, bata kyamar talaka itada mijinta, nasan bazan samu matsala da itaba,
Wanka tayi ta canza kaya tashiga part dinta domin ganin yanda husna zatayi anfani da abubuwan, tayi tagama suna zaune a dining area, husna tace habiby tanada natsuwa, kuma tana da ladabi.
How is it pls vote and comment
YOU ARE READING
SAKAMAKO.......THE OUTCOME
Non-FictionLabarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kal...