part five

595 37 0
                                        


  05

Ai washegarin ranar bisola tattaro yan tsimmo karanta tadawo, duk ataturetake tana wani kame kame but ganin yanda husna kemata yasa tace to begyamtaba

Inwuni hajiya aa ramatu kindawo ya jikin mamanaki I hope da sauki ko eh taji sauki sosai ma alhmdullah,ok Allah y Kara sauki Amin nagode hajiya, bakomai ba saikinyi godia ba yima kaine.

Koma tayi baki aikinta kamar yanda tasaba tacigaba da yi

Husna ce zaune a office itada wata business frnd suna fira, husna na bata labarin ramatu, khady tace lalle ma husna wallahi mamaki kikebani Kullum sai  ki ziro kafa kitaho gun aiki batareda da damuwa da gidanki ba,

tomeye wallahi bakomai ai yarinyar me kirkice so bandamuba, kyabe baki khady tayi tace husna saikace wadda aka ma sammu u are totally changed, wayace miki Ana yarda da masu aiki to wallahi kinyi babban kuskure, kimayi gaggawar farfadowa daga mafarkinki yauwa,

nide Dan Allah kidena min haka walalhi nayarda da mijina baze taba yin wani abuba, hmm nidama bance zeyi wani Abu ba ade kiyaye tana kaiwa Nan tace kinga tafiyata my boy is sick

Ayya Mike damunshi Allah sarki Allah y bashi lpia,

Amin harzata wuce tadawo tazauna tace husna wai kunje asibiti batun haihuwa kuwa,

hmm khady wallahi munje ance bakomai we should just wait for time, to dis is up to 3years fa, to inade ta addua kema kitayani, to shikenan later sukayi sallama khady tawuce.

Ranar bisola tagama aikinta da wuri takoma part dinta tanazaune tanajin karar motarsa saida tabari ya shiga ciki sannan tamike tayi wanka tashafa turaren da mamanta tabata sannan tadau Dan karamin towel tasaka, takuma janyo zundu memen hijab Dan kar aga Abinda tasaka tanufo part din,

Kalle kalle ta tsaya yi, saida ta tabbatar da hajiya batanan sannan tacire hijab din tanufi sama, bude dakin tayi ahankali tashiga, dede yanacire kaya daga Shi sai singlet da boxer, duk a tunaninsa husnace, da murmushi ya juyo, Dan Danan annurin fuskarsa ya gushe, tace cweet murad cikin kissa da makirci

daure wa yayi yace ke ubanwa yabaki damar shigowa dakina!! Yakarashe maganar cikin tsawa

tsayawa tayi tana mishi fari da ido lafiyayyen Mari yasauke mata cikin tsawa yace ke dama karuwace to wallahi baki isaba fitarmin daki kafin najuyo kifita nace,

yajuya yana neman belt yana masifa, yau zannumiki niba Dan iska bane inke itace, juyowar dazeyi yaga ta kwabe towel din tana juyawa a agabanshi, dasuri  yasake juyawa yana karanto adduoi da nemantsari, cikin karfin hali yace Dan ubanki mekike jira baki fitaba kosaina targada ki.

Husna taduba tym taga harlokaci ya wuce bata tafi gidaba kuma tasan by now mijinta yadawo, dasauri tadauki key tanufi mota, Taja zuwa gida horn tayi mai gadi yabude, taga motarshi fake awaje tace Allah sarki ashe yadawo.

Fixgoshi bisola tayi tafara hada jikinta da nashi, suka shiga kokowa wani Marin yasake dauramata Amma hakan besa tasakeshiba fadawa tayi kan gado ta kuma fixgoshi yafado kanta dasauri ya fara kokowar mikewa

Itakuwa sallama tadinga makawa but no response, saitace maybe wanka yakeyi, fridge tabude tasha ruwa da juice sannan tamike ta tanufi hanyar stairs handle din kofar ta murza  tashiga kanta tsaye.

Daskarewa tayi bakin kofa cikin mugu tashin hankali ganin yar aiki tsirara da mijinta kwance suna kokowa,

Takai kusan 5mins atsaye tarasa abinyi

yana hangota tsaye bakin kofa cikin wani mugun tashin hankali murad yafixge kanshi, yakuma Kara daura  mata wani azabbaben Mari,

Ihuu husna takurma tana son gasgata Abinda idanuwanta ke gani,addua take inma mafarkine Allah y sa yayi gaggawar farkarda ita

kinganiko dama nace miki yarinyar nan yar iska ce wallahi sharri zata jamin murad yafada cikin tashin hankali,

cikin zafin rai husna ta daura masa lafiyyayen Mari, cikin kuka tace wallahi murad kacuceni dama shiyasa kasamomin yar aiki Dan kurinka sheke ayarku inba nan,Allah y isa tsakanina dakai, natsaneka azzalumi kawai, wannan shine saka makon kyautatawar da nikenaka ko

tafice dakin tana fashewa da wani matsanan cin kuka daman husna irin matannan ne masu mugun kishi.

Cikin rudewa yace kitsaya kisaura reni wallahi balaifna bane duk yafita hayyacin sa Don baibata ganin husna a wannan yanayin ba ...

alokacin Idan akwai Wanda husna tsana to ya biyo bayan murad, dagudu ya bita tanufi kitchen tana rusa uban kuka, karaso wa yayi yana kitsaya kiji wallahi..... hannu ta daga masa cikin tsawa tace babu Abinda zanji, babu abinda zakace nayarda, motsowa yayi zeriketa tace karkasake ka tabani,  yana Kai hanunshi yadafata tajuya ta zaro wuka a abayanta........

VOTE AND COMMENT

SAKAMAKO.......THE OUTCOMEWhere stories live. Discover now