page 1⃣0⃣
_*After 3 days later*_
sumayya ce kwance tayi matashin kai da cinyar zinat tana waya da ummanta bayan sun gama sumayya d'aga kai tayi takalli zinat da take ta dannar waya da alama chart takeyi, tace baby mutuminki fa har yau bamuyi wayaba.murmushi zinat tayi tace toh sai me minene abun damuwa tunda dai bai nemekiba toh kema kisharesa, ke ni jiya da nafita na ga Alhaji jamilu kuma nafad'a masa muna tare wlh bakiga yadda ya rikice min ba wai sai ya biyoni ya zo wajenki.
murmushi sumayya tayi tace ke dai kina son jona ni da Alhaji jamilu,
zinat tace toh ai nasan zamu samu cash masu tsoka a wajensa, ke nifa inda ke da kud'i a nan nafi wayau.
dariya sumayya tayi tace nima haka dear, wlh dan dai ina tsoron kar yarima yagane da nabi maganarki naje munyi sharholiyarmu da shi inyagi abinda nayaga.
Zinat tace haba baby kefa matsalata da ke kenan taya kike tunanin mijinki zaya gane tun farko ma bai ganeba sai a yanzu?
Sumayya jinjina kai tayi alamun gamsuwa sannan tace toh yanzu dai ta ina zamu fara?
zinat murmushi tayi tace ai ya bani number d'insa bari kawai inkirasa sai kuyi magana ko kuma inbaki number d'insa.
dasauri sumayya tagirgiza kai tace a'a kirawo min shi dai da wayanki kinga yanzu nayi aure kar wataran yakirani gaban mijina.
zinat tace hakane nan tafara dialing d'in number d'insa tanaji yad'aga dasauri tasa ma sumayya a kunne, jin muryarsa yasa sumayya yin murmushi tare da kallon zinat.
zinat alama tayi mata na tayi magana.
sumayya kwantar da muryar tayi tace Alhajina dafatan kana lafiya.Alhaji jamilu da yake kwance jin muryar sumayya da yayi yasa yamik'e zaune tare da cewa sumayya daman kina nan?
sumayya murmushi tayi tace aikam dai ina nan Alhaji ya gida ya kake?
Alhaji jamilu cike da jin dad'i yace lafiya lou baby gaskiya naji dad'in jinki da nayi wlh daman nadad'e ina cigiyarki wajen zinat.
sumayya tace ayya kar kadamu yanzu ai gani.
yace baby toh inaso muhad'u ya za'ayi?
sumayya kallon zinat tayi sukayi murmushi sannan tace toh katuron address d'inka sai inzo
cike d's jin dad'i Alhaji jameel yace yanzu ko zan turo miki ammah please kizo yau,
sumayya tace kar kadamu zan shigo da anjima, yanzu dai ina jira sai ka turo.
nan sukayi sallama suka kashe wayan.sumayya kallon zarah tayi da tatsareta da ido tace baby nidai ko da na je gaskiya bana iya bari yayi sex da ni.
zinat zaro ido tayi tace haba baby saboda mi? toh kud'in fa?
murmushi sumayya tayi tace kar kidamu dolene ma sai na samo mana kasonmu kin d'auka a banza chan baya yamoreni?
dariya zinat tayi tace toh ai lokacin ma mun yagi kasonmu,
sumayya tace a yanzu ma dole yabamu, bari ma kiga inje inyi wanka, tana gama fad'in haka tamik'e tafara cire kaya.bayan ta fito wanka shiryawa tayi cikin riga da skirt na atamfa sannan tayafa d'an k'aramin veil, kallon zinat tayi da tatsareta da ido tayi murmushi tare da jujjuyawa tace baby ya kika ganni?
zinat ma murmushi tayi tare da mik'ewa tace kinyi kyau sosai anya kau Alhaji mukhtar zai barki?
dariya sumayya tayi tace muje dai kiyi dropping d'ina.
wani dank'areren gida aka hangame musu gate suka shiga gefe guda zinat tayi parking sannan takalli sumayya da take bin gidan da kallo tace haba baby kema fa gidanki ya tsaru naga sai kallon wannan kikeyi