Chapter 13

282 21 0
                                    

*💖RUWAIDAH💖*

'''Love And Romantinc Story💋'''

*Salon Na Daban Ne.👌🏻*

~*Free Book*~

'''MALLAKIN'''
          👇🏻
'''Real Ladingo Oummu Fareesa😘'''
 
*Ƴar Mutan  Niger🤙🏻*

'''Wattpad@Rahamaummufareesa'''

*Bismillahir Rahmanir Raheem*


*Chapter 13*

A hankali ta isa bakin bed ɗin rabin jikinsa luluɓe da blanket,   naɗe hannayenta tayi a ƙirjinta, tayi tsaye tana kallon kyakyawar fuskarshi, mai ɗauke da kyakyawan saja haɗi ƴar ƙasumba, ga ɗan gemun nan nashi da ya ƙara ƙawata farar fuskarshi,   faffaɗan ƙirjinshi ta kalla wanda ke cike da yalwar gashi baƙiƙirin, kyakywan nipples ɗinsa a waje, kasancewar rigar bata maraba da sange.
                  Bacci yake sosai cike da nutsuwa yana fitar da numfashi sannu a hankula.
                         Kanta ta ɗauke daga kallonsa,  ta buɗe Passward tashuga gun message ta rubuta masa.
                  *("Good morning yayana mai kirki, nazo na ƙare maka kallo kana bacci,😜 Ya Abbaye Ngd da temakonka a gareni Allah ya tsaremin  yayana ya kareka da dukanin sharrin abin ƙi, Allah ya barku da antyna, ya kuma kaimu ranar  biki musha shagali na koma gidan yayana na zauna, Ya Abbaye please idan ka tashi ka fitomin da wayana, nayi missing ɗinta, kaji yaya Abbaye😥.)*  

Haka ta rubuta masa bata fita ba daga gun message ɗin, ta ƙaraso dab dashi, ta ajiye masa wayar kan drower ɗin gadon,  wani ƙiran ya shigo, ta taɓe ƙaramin ta rankwafo dab da fuskarshi, ta beƙa hannunta zata shafa sajan fuskarshi,  se tayi saurin janye hannunta tana murmushi ta ɗago da kanta ta juya sadab

RUWAIDAHWhere stories live. Discover now