Chapter 18

414 19 0
                                    

馃挅RUWAIDAH馃挅*

'''Love And Romantinc Story馃拫'''

*Salon Na Daban Ne.馃憣馃徎*

~*Free Book*~

            _*NA*_
        
_Real Ladingo Oummu Fareesa馃槝_
 
*瞥ar Mutan  Niger馃馃徎*

'''Wattpad@Rahamaummufareesa'''

'''Ina Gaishe da Masoyen Ruwaidah baki 蓷ayanku, Billahi Bakina yayi Ka蓷an Wajan Fa蓷in Yanda Kuka Rin茩a min  Dafifin Neman Ruwaida, Ni Nasani Kuna Yin Ruwaida Nima Ina Yinku, Dan Haka Kuci Gaba Da Ha茩uri Da Zaran Na Sami Lokaci Zan Dinga Maku Typing Insha Allahu, So 茦auna Irin Wanda Baya Yan茩ewa 茒inan Haka Ruwaida Ma Take Maku.馃槏馃槏馃槏'''

~*DEDICATED TO*~
_MY AMINIYATA UMMUN ZAHRAH  *SUNANKI TSA茒A GARESHI,馃槝* MUAHHHHHH KIJI DA茒INKI SON SO DOMIN RABBI, ALLAH YABAR ZUMUNCI HAR ALJANNATUL FIRDAUSI馃馃徎馃槏_

*Bismillahir Rahmanir Raheem*


*Chapter 18*

Har suka iso asibitin Ruwaida na jikin Islam, ta lafe luf idanunta a lumshe, zuciyarta cike da 茩uncin abinda ya sami Acp.       Sani yana isowa bakin 茩aton gate 蓷in asibitin ya fara horn 蓷aya na biyu megadin dake sanye da uniform, ya bu蓷e masa gate 蓷in ya shige da motar ciki.      Ruwaida jin an tsayar da motar, ya saka ta bu蓷e manyan dara虏 idanunta, A hankali, ta 蓷an janye jikinta daga na islam, ta gyara zamanta, tana kallon kyawun asibitin, da jami'an tsaron da suke kai komo a compound 蓷in asibitin tamkar gwamna ne aka ma wannan harbin, sai lokacin Ruwaida ta sake yarda an harbi Abbaye.      Sani direba ya fito ya bu蓷e masu mota, islam ta fara fitowa, Ruwaida ta biyo bayanta, Sani ya rufe motar, islam ta kama hannun Ruwaida suka nufi cikin asibitin.  
                           Ruwaida sosai take 茩arema aaibitin kallo gurare daban虏ga shuke虏abin gwanin ban sha'awa, 蓳angare daban虏 Ruwaida idanunta ta lumshe ta sauke 茩atuwar ajiyar zuciya ta dam茩e hannun islam sosai cikin nata.
                           Islam ta waigo ta kalli Ruwaida idanunta a rufe take tafiya, islam tace鈥淩uwaida bu蓷e mana idanunki, kiyi ha茩uri yaya Abbaye zai warke kinji.鈥�        Se lokacin Ruwaida ta bu蓷e dara虏 fararan lumsassun idanunta, wanda suka cicciko da 茩walla, ta sauke su akan islam ta shagwa蓳e fuska ta sake dam茩e hannun islam hawaye har ya fara silalowa kan fuskarta.    Islam ta sanya hannunta ta share mata hawayen fuskarta, tace鈥淧ls karki shiga da kuka kinji.鈥� Ruwaida ta 蓷aga kanta tana kallon islam, islam ta sake kama hannunta suka tafi Sani na biye dasu.    A 茩ofar room suka ga 拼an sanda 2 ri茩e da bindiga, Ruwaida ta sake dam茩e hannun islam tana rarraba fararan manyan kyawawan idanunta, dan tsoron bindiga take.    Handle 蓷in 茩ofar islam ta mur蓷a suka shigo.    Ruwaida kallon 拼an gidan nasu take 蓷aya bayan 蓷aya, ha蓷i da sauran mutane, ta kalli saman gadon inda Acp yake kwance, hawaye ya wanke mata fuska ta sadda kanta 茩asa ta fara shashe茩ar kuka. 
                            Mummy tace    鈥淗aba kekuwa 茩anwar Abbaye kiyi ha茩uri zo nan zauna kusa dashi ki masa Addu'a yafi kukan kinji, islam kawomin ita nan.鈥� Ummani tace鈥淎llah sarki yarinya mai tausayi yaushe ne naji ance ya mareta ba da rana bane?鈥� Widaad tace鈥淜ai wannan tsohuwar se gulma, ina ruwanki ba yayanta bane?鈥�  islam ta janyo Ruwaida tana kuka suka iso wajansu Mummy.    Abbah yace鈥淩uwaida kiyi ha茩uri zai warke kinji.鈥�  Ruwaida ta 蓷aga kanta, Mummy ta kamata ta zaunar bakin gadon kusa da Abbaye, tace鈥淭o Addu'a zaki masa ba kuka ba.鈥�  jama'ar 蓷akin kowa kallonta yake saboda nuna tsantsar damuwarta da tayi kan Safuwan.     Aneesa tace鈥淎llah nazata bazata damuba, 蓷azu dukanta yayi fa.鈥� Fu'ad yace鈥淢ummy ai daman itace yayan ya aura ko.鈥�  Gaba 蓷aya 拼an dakin suka kalleshi Abbah yace鈥淜ai bama son shirme ka ta蓳a ganin inda yaya ya auri 茩anwarsa?鈥� Hamza yace鈥淏ro kayi shiru abinka kawai.鈥� Bappa yace鈥淒an Allah surutun nan ya isa yaron nan yana bu茩atar hutu.鈥� Tsit sukayi.   
                        Ruwaida kuwa tinda Fu'ad yace ta auri yayanta me kirki ta zaro dara-daran idanunta, cike da mamaki tana girgiza kanta, take Yazeed 蓷inta ya fa蓷o mata taji hawaye ya sake silalo mata kan kumcinta.   Kanta ta sadda A hankali ta kamo hannun Abbaye 蓷ayan ba wand aka 蓷aura masa jinin ba, ta ri茩e gam, cikin nata hannun, ta 茩urama kyakyawar fuskarshi idanu, wani irin kyau taga ya mata, 蓷agowa tayi ta saci kallon jama'ar 蓷akin taga hankalinsu baya gareta ta sanya tattausan hannunta ta shafa kyakyawan sajan fuskarshi, takai hannunta kan kafa蓷arshi wajan da aka harshi, tai saurin 蓷aukewa, hawaye ya wanke mata fuska ta 蓷ora kanta saman hannun nashi tana   shashe茩ar kuka tana karanto duk irin Addu'ar da tasan ta iya. 
                                 Abbah yace鈥淗aba Ruwaida kiyi ha茩uri kinji.鈥滿ummy ta kamata tace鈥淶o muje waje mu zauna har ya farka zaki gane yaji sau茩i taso.鈥�  haka dole Mummy ta kamata suka fita waje tana kuka, suka zauna tana lallashinta, har tasa mu tayi shiru.
                          Can gidansu Rahma kuwa sun gama girka ma Acp dambun kwai da kifin, tsaf yayi da蓷i, ita da Zainab suka juye cikin kula suna jira har inna zinaru tazo ta 蓷ebi wanda ya mata.   Bayan sun gama sukayi wanka sukayi shirin tafiya tsaf.
              Inna suna shigowa yamma tayi sosai, ko magarib ma, tin daga bakin  soron 茩ofar inna take 蓷aga hanci tana sallama, tace鈥淩ahma! Zainabu! Kuna ina ne??  Ya lbrn dambun ne ina kasanmu?鈥� Malam yace鈥淎llah yasa kinada rabon shiriya Zinaru.鈥� Kallonsa tayi tan ari茩e馃 tace鈥淜o zaka fa蓷i abinda nayi na neman shirya 蓷in malam?鈥�
                       Rahma ce ta fito daga cikin 蓷akin nasu tana baza uban 茩amshi, tana taku mai cike da nagarta, bazaka ta蓳a cewa Rahma 拼ar talkawa bace irin lis 蓷inan sabida yanayin jikinta baya nuna hakan,  ta ha蓷e cikin wani material blue abinka da farar mace, tayi kyau sosai 蓷inkin riga da siket ne ya amsheta sosai, kayan duniya sunyi luf abinsu, ta lulu蓳esu a babban mayafi  shima blue ne sai takalmi shima blue, tayi kyau matu茩a ba 茩arya, fuskarta ta 蓷an saki ta tarbi iyayan nata, tace鈥淏abah sannu ku da zuwa.鈥� Malam 茒ahiru yace 鈥淵auwa Rahma, naga jikin yaron da sau茩i sosai ba'a masa mugun harbi ba, kinga magariba tayi kuyi sallah sai ku tafi.鈥� ya fa蓷a yana nufar wajan randa ya 蓷auki ruwa domin sallah.   Inna tace鈥淟ah kuji fa malam da nema sani abakin duniya sbd Allah da kai kake zuba ruwan alwalla 蓷in...?鈥�
                          Malam 茒ahiru ya waigo yace鈥淶inaru yi h茩r zo zubamin, idan angirma asan an girma, dan Allah ki rage wani abun.鈥滻nna ta nufi wajan butar ta 蓷auka batace kome ba ta bulbula masa ruwan jarka ta kai masa harda rusunawa tayi. Kallon ikon Allah malam yake, baice kome ya amsa ya nufi makewayin.   Rahma ta 茩unshe dariyarta, tace鈥淚nna gashi can ki zubi wanda yay maki.鈥� Inna tace鈥淎sma'u 蓷in bata iso ba ne?鈥漅ahma tace 鈥淓h zata iso bari nayi alwalla, Zainab ki fito fa kiyi alwalla.鈥淭a fa蓷a tana 蓷aukar butar da babnsu yayi alwalla ta zuba ruwa tana alwalla.   Inna taje ta bu蓷e kular dambun ta 蓷ebi iya son ranta ta ajiye gefe, taje ta 蓷auro alwalla.  Zainab tana dariya tace鈥淎llah innarmu idan aka biya halinta sai ta saka mutun hawan jini.鈥�
                 Bayan sunyi sallar magarib, kenan Asma'u ta shigo  gidan da sallama.  Inna ta amsa tana watsa dambun bakinta.   Asma'u ta gaisheta tace鈥淚nna me ake ci?鈥滻nna tace鈥淎bincin marasa lafiya zo kici, ina kika baro yaran?鈥�  Tace鈥淕ida sbd kar na zauna Abbansu na gida.鈥� Rahma ta fito Zainab na ri茩e da 茩ular dambun kifin da kwai, sukama inna sallama Asma'u tace鈥淚nna Baba na masallaci ko? A gaishesa dan tacan zan wuce gida.鈥滻nna tace鈥淭o a gaishe da yaran, Zainabu Allah yasa kiyi wuff da wani a wajan jinyar sai a ha蓷a auran...鈥� Rahma ta waro idanunta cike da mamki auran nata da bai wuce kwana goma sha ba, shine ake mgnr a ha蓷a da na Zainab.    Basu tankata ba suka fice, ita Zainab dariya abin yake bata ma.    Asma'u ha茩uri kawai take basu akan halin uwar tasu, Suna zuwa bakin titi ba 蓳ata lokaci suka sami keke napep suka haye, suka fa蓷a masa hospital 蓷in da zai kaisu.
             
                    ( *Niger*)

RUWAIDAHWhere stories live. Discover now