Assalamu alaikum
Masoya na da fatan kuna lafiya, dangane da masu son ƙarashen wannan littafi sai a nemeni a Arewabooks domin karanta ƙarashen shi kyauta, da ma wasu sabbin insha Allah. A danna wannan link ɗin zai sadaka sa Arewabooks kai tsaye sai, bayan kin buɗe sai ki yi sachin sunan littafin wato NAMIJIN GORO daga nan sai a duba username ɗina ƙasan book ɗin wato Shooly84 domin following ɗina dan damar samar sauran books ɗina.
Ga link ɗin👇🏻
https://arewabooks.com/book?id=628a661a2916f00404d7d4cb
(Inka danna yaƙi buɗewa sai kayi copy and paste kan browser ɗinka/ki zai buɗe)
Ko kuma kuje kai tsaye play store ga masu android, kuyi sachin Arewabooks sai ku yi downloading.
Sai kun zo na gode.
