44

81 12 3
                                    

💥 *RUD'ANI...*🤦🏻‍♀️

     *FREE BOOK*

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( *home of expert and perfect writers*)

          *SLIMZY*
  Wattpad@slimzy33

*SADAUKARWA:FATY DANMALIKI*

*Mai bukatar a tallata masa hajarsa 07042277401*

                       *44*

*Ina kuke manyan mata📢📢📢📢📢?idan nace manyan mata ina nufin macen data san kanta ba muna mace ba,idan nace macen datasan kanta  ina nufin macen datasan gyara shine mace ina nufin gyaran head quarter shin kinada labarin ROYAL EXQUISITE?matso kusa na fad'a miki ingancin kanyan gyaranta wato gyaran HQ macen da bata gyara sunanta Bora.....mace mai gyara itace mowa idan kinason murmushin namiji,mallaka hade da tsantsar soyayya to ki zama daya daga cikin manyan matan da suka amsa sunansu wajen gyara🔥🔥🔥🔥🔥kada na cikaku da surutu nina gwada kema ki hanzarta dan sanin inganci da tsaftar wadanan kayayyaki kayan aminci......*

Amarya,Uwar gida shin kin taba using Kayan royal exquisite kuwa??? Idan kin taba to barkanki,idan Baki taba ba kuwa lallai an barki a baya🤪 kuma kin dade kina cutar kanki da mijinki, Domin samun ingantattun kayan mata da farashi mai rahusa maza ki nemi CEO ROYAL EXQUISITE,don haka zaku iya tuntubarmu domin munada Kayan mata masu kyau da inganchi Kamar su
Virgin again
Tightening pills
Turaren ban mamaki
Sweetness agents
Wetness agents
Infection set
Sauran bayani dai ku tuntubemu ta
08030644073

"Allah ya karawa sarki lafiya ina neman afuwarka akan abinda zan fad'a amma ban yarda faruk yabar gidan nan tare da iyalinsa ba akan wani dalili? wani laifi ya aikata mai girma da zaa rabasa da gidan ubansa?koka manta kaine mahaifin faruk kuma shine zai gaji karagar mulkinka?"mai martaba kallon momy yakeyi cike da mamaki tunda sukai aure bai taba ganin fushinta ba,haka zalika tunda ta haifi faruk baa taba yanke hukunci akansa ta d'aga kai tayi magana ba sanan babban abinda ya basa mamaki yadda take tsaye kerere take magana a gabansa,

shasshekar kukan mama fulani tasa ya farka daga guntun tunanin da yakeyi ya juya ya kalli sashenta yadda take kuka tausayinta ya kamasa sosai ya juya ya kalli momy sanan ya nuna mata sashen mama fulani da yatsa,

"duba kiga abokiyar zamanki uwar gidana yadda take zubarda hawaye akan rashin kunyar da surukarki matar danki tayi mata kina tunanin xan yarda da hakan sanan zan Amince in zura ido ana wulakantata dan bata haihuba bazai yuwuba na yanke wanan hukuncin kuma babu wanda ya isa ya sauyamun hukunci idan kuma tanada dalilin yi mata rashin kunya dik gamu a nan saita tashi ta sanar mana idan babu ku tattara kubani waje"

ran faruk ya baci ya d'aga kai ta dubi fulani dake kuka yana kallon yadda takeyi da idanuwa na rashin gaskiya lallai matar nan abun tsoro ce,maganar momy ta katse sa daga tunanin da yakeyi ya juya ya kalli fatima wadda kamar an tab'ata itama ta juyo tana kallonsa cike da damuwa yana hango kwalla kwance cikin idanuwanta yana hango yadda ta karaya,ya girgiza mata kai hade da kashe mata ido alamun kada ta karaya cikin sigar lallashi yake mata magana da kwayar idonsa cike da salo na soyayya wanda dik abinda sukeyi a idon rumaisa sukeyi wadda gaba daya take cikib tashin hankali tausayin kanta da makomarta takeyi ji takeyi inama itace faruk yake aikawa sakon soyayya ta ido?

"idan har fatima da faruk zasubar gidan nan to tare zamu barsa dan bazan taba zama da muguwa,macijin kaikayi sanan maciyiya Amana wadda take neman ganin bayana nida d'ana wadda burinta a duniya shine ta shiga tsakanin iyaye da yaransu kamar yadda tasa Anawar ya aikata zina da rumaisa iyayensa suka juya masa baya suka tsanesa haka yasa lokaci daya ka tsani d'anka na cikinka dom haka nagama zama cikim masarautar nan"momy ta karasa maganar muryarta na rawa,

hantar cikin mama fulani ya kad'a lokacinda taji furucin momy nan da nan ta rud'e addua takeyi kada mai martaba ya yarda da wadanan maganganun kada ace zaayi tone tone dan tasan tabbas yau kam karyarta ta kare,

RUD'ANIWhere stories live. Discover now