1

1.6K 93 3
                                    

A kunce nake kan kujera ina jiran lami mai aiki takawo mun aiken dana mata ta sawo mun kati na kira kawata hauwau kasim wato (jiddah) kenan, saboda yau ban samu na shiga school ba.so zan so naji abubuwan da nayi missing

salamu Alaikum lami tayi salama tace anty khairi ga katin na miko hannuna na karba nace nagode na saka katin na kira jiddah ringing biyu tayi aka dauka.

Nace "hello besty yakike"

"Qalau ya gida meya faru naga baki shigo school ba yau koh lafiya"Nace sai yanzu zaki tambaye ni ?

Tace "Kiyi hakuri dan Allah naso na kira ki ba kudi a wayan ne"


N

ace "Ok wallahi bana jin dadi ne shiyasa naki Shiga but inshallah gobe zan zo", " toh ya jikin "nace Da sauki ya man dinki"


"Yana nan wallahi fuhutu duk ya takura mani cewa na bari ya turo", " kai jiddah ki tawusaya wa bawan Allah nan mana"


Ta tabe baki tace "tawusayi humm" nace naji nidai sai anjima lokacin sallah yayi sai goben ", "ok sai gobe ki gaida mun da ammi", " zataji na fada tare da kashe wayar na ajiye akan side table din da yake kusa da kujerar dake palon na shiga dakina na dawuro alwala nayi sallolina da kuma azkar kasancewar da darene na fito dan na yiwa ammin mu sai da safe sai nayi karo da yaya Ahmad nagaida shi na wuce dakin ammi na tadda ta a zaune kan sallaya tace:


"Autata where have u being u didn't even come to check on your mom"


Ammi wayayar macece kuma tsayaya akan yayanta. na rataya hannuwa na a wuyan ta nace

"My lovely ammi am so sorry
Bakomai auta ya jikin naki hope u are getting better ko?

Nace "jikina da sauki ammi"

B

ut zaki makaranta gobe koh?"Eh zani,am feeling sleepy so goodnight"


Tace "yau ba hira kenan.u can go but karki manta gobe school, so wake up early, "Yes ammi"nace Ina fita daga dakin


Daga fitana kitchen na shiga na dauko hollandia mai strawberry flavour narike a hannu sannan na dauki kofi nafita saboda ya zame mani daily routine duk dare kafin nayi barci sai na sha na shiga Palo na dauki wayana sannan na kulle dakina nayi addua da duk abubuwan da suka kamata sannan na kunta sai kuma da safe.


Here we are
hope u enjoyed it.
if yes then don't
hesitate to comment and
Vote pls💋💋💋💋😘😘🤣

Fuhutulkhairi Where stories live. Discover now