23

328 39 2
                                    

yayi gyaran murya yace"dama abun da yasa nake neman ku shine nagane cewa mafi yawan cin activities dinda suke faruwa a company din nan ku kuke lura dasu,wanda ya hada da meetings dindaya kamata ace nida mahaifinku ne keyi,so I realized that you people are all grown ups now tunda har kuka iya taking responsibilities din na toh abu daya ya rage maku ku cika manya masu mutunci yadda ake so,I want you all to settle down"

Khalifah ya kyalli Abdallah sukayi kallon, kallo "hope you understand what I mean?ya tambaya

"Eh daddy"Abdallah ya amsa yace"toh yaushe ne?sukaki amsa shi"na baku nan da 2months kowan nenku ya fitar mun wace zai aura idan ba haka ba ranku zaiyi mumunan baci, dan na lura ba auren ne a gabanku shekarunku 30 ace bakuda aure does that make sense?ku tashi ku bani guri"

"Ayi hakuri daddy zamuyi inshallahu "suka fada a tare daga nan suka fita daga office din suna tafiya kowa yayi shuru"tunda yace musame shi a office raina ya bani abun da yakeso ya mana magana akai kenan"khalifah ya fada Abdallah yace

"Hmmm bari kawai ni gaba daya tunani na baije gurinba na dauka wani meeting ne zai tura mu ashe wai babbar maganar ce"dariya khalifah yayi yace"wace babbar magana Kuma bayan kai kana da taka nice dai na rage ban samu ba"

"Ina da tawa ai tunda ka bani itah ba"ya fada yana hararar shi "kai dai kawai kamun addu'a Allah ya bani sa'a akanta shine kawai Kuma karka manta nida kai akace eheee"khalifah yace"Allah zai baka insha Allah tawa kuma ai kai zaka bani idan kayi niya"da yake Abdallah ya fahimce inda ya dosa sai yaki bashi amsa ya shareshi kawai

"Bari nakira manir naji koya mun magana da yayan nata tunda bamu samu zubawa ba"Abdallah ya fada yana kallon khalifah"yeah sure ka kirashi muji ina zuwa yanzu zan dawo"ya fada yana fita daga dakin,suna gidansu khalifah ne dan bayan sun dawo daga office din daddy sai kowa ya koma nashi office suka kara taba wani aikin ba susuka kareba sai 6,gaba daya agajiye suke shiyasa suka dawo gida

**********
"Ke dawonan...."momy ta fada a tsawace ai kuwa da sauri ta dawo tana fashewa da kuka"tsararki ce ni da zaki zo ki wuce ba tare da kinyi sallama ko kin gaidani ba,wallahi ki kiyayeni marara mutunci kawai sai ki dinga yin abu kamar wadda bata taba shiga ajiba, what's wrong with you?

Taki cewa komai sai rolling idanunta tayi ta maida su wani gafen aikuwa sai saukar mari taji a kuncen ta cikin kidima ta kyalleta har ta bude baki zatayi magana momy ta aza hannu a lips dinta tace"shhhhhh kaki sake naji komai daga bakin ki,ki fita daga gidan idan kika iya sallama da gaisuwa saiki shigo "ta fada tana nuna mata hanyar fita daga palour

"Meke faruwa ne nan"uncle tukur dake shigowa parlorn ya tambaya yana kallon momy,tace

"Ba yarinyar nan bace da rashin hankali ya mata yawa taxo ta wani wuce ba sallama kamar gidan arna shine nake mata magana take mun wani gani, ta maida ni kamar wata tsararta duk yanda nake son yaro bazai wahal daniba wallahi ki kiyayeni"

"Ya isa haka toh fa'u zo nan, ki daina yin abun da zai ba'atawa momynki rai kinji?ta daga kanta"then go tell her you're sorry"ya kara yana turata zuwa kusa da momy

Tun kan tazo kusa tace"bana son hakurinki tunda kin renani,sannan wallahi idan baki daina wahalar da kanki akan Wanda bai ma san kinayi ba toh zanyi mumunan bata maki rai a gidan nan,shashasha kawai marar zuciya as beautiful as you are you allowed a man to be toying with your feelings"

Ai kuwa sai zulfa'u ta kara fashewa da kuka,abu ya game mata goma da ashirin ga bakin cikin da Abdallah ya cusa mata da safe,gana yarinyar data mareta a shopping mall,ga marinda momy ta mata,ga gorin data kara mata na tana son Abdallah baya sonta,gaba daya duniya ta mata zafi.

"Ummulkhairi enough dan Allah kin saka yarinyar a gaba sai fada kike mata,kince ga laifin data maki nace ta baki hakuri kince ba kya so then what do you want her to do,da wanne zataji da mari koh da fadan dakike mata"uncle tukur ya fada rai bace

Ganin haka yasa momy ta tsayar da fadan ta,ta koma ta zauna uncle tukur yace wa zulfa ta shiga ciki ta goge hawayenta,bayan ta wucene ya dawo kan kujerar da momy take ya zauna,ita kuma ta juya mai baya murmushi yayi a ranshi yace"mata rigima"

"Khairi nizaki juyawa baya yau sabida kawai na maki magana akan yarmu?ya fada a natse juyowa tayi tace"Abban zulfa'u wlh zulfa batajin magana ga wani rashi mutunci da takewa mutane sabida Allah inda a babban parlour nake zaune ta shigo haka dazun me za'ace,ban bata tarbiya ba koh sannan ta dauki yayanta ta sashi a rai shi kuma baya sonta toh meye amfanin wannan abun ga dayan danuwanta yana son ta kamar zaiji sama ya fado amma taki ta kulashi"

"Wane danuwan nata kenan?ya tambayeta tace"doctor Adamu mana na kano amma koh kallon arziki baya samu a gurin ta,kuma kai shaidane sister Aisha ta kira last week tace daddy ya mai magana cewa ya fidda mata a mai aure dan ta gaji amma yaki,kuma wallahi na san cewa sabida zulfa'u ne"

"Indai hakane karki damu zan san abunyi ok? Ya tambaya ta daga mai kai"toh ki mun murmushi mana"tayi kuwa daga nan kuma suka cigaba da ta taunawa akan abubuwa

Tana shiga dakinta ta fashe da kuka wani abu mai girma takeji yazo ya mata tsaye a wuya ta rasa yanda zata fidda shi,zama tayi tasha kukanta mai isarta har bacci ya dauketa

_____________________________

Ina godiya sosai da votes da kuma comments dinku,indai a haka zamu cigaba toh kuwa zan dinga baku abunda kukeso Kuma
Nagode sosai Allah ya bar zumunci

Ga wayen da basu gane waye doctor Adamu ba da momy ke nufi to su koma zuwa chapter 4 zasu gane nagode

Vote
Comment
Share
And
Follow

Taku har kullum

Marmiee❤️

Fuhutulkhairi Where stories live. Discover now