25

352 40 4
                                    

"ya Allah wallahi na gaji sosai"ta fada tana kwantawa kan kujerar dake dakin baccin nasu"bari kawai lecturen ta yau ba sauki koh kadan kaina har wani juya mun yakeyi"jiddah ta bata amsa tana kafa gorar ruwan dake hannunta a baki,bayan tashane ta samu kusa da fuhutu ta kwanta abu kamar wasa bacci ya daukesu sukayi kuwa iyayi sai kusan karfe biyar da hajiya taji su shuru basu fito ba tace bari ta dubasu shine ta tarar da sunyi dai,dai sai kwasar bacci sukeyi.

"Lalai ma yaran nan dadi ya muku yawa toh maza a tashi,kun mayi asr kuwa kuke wannan baccin"ta fada tana bubuga kafar jiddah da tayi kamar bataji ba dan a wannan lokacin wani bacci ne mai dadi yazo mata da taga basu da niyar tashi sai ta hau fada

"Autar Ammi ku tashi daga baccin nan kan na ba'ata maku rai wallahi"ai kuwa da sauri suka tashi,kowaccen su da sauran bacci a idonta tayi sallah,bayan sun gama ne fuhutu ta nemi guri ta dan gingira yayi da jiddah ta tashi don nemo abunda zasuci

"Bestie dan Allah dan miko mun wayana daga cikin bag kanki fitabnasan ba can rasa miss call ba"

"Oooh"Jiddah ta fadah tana dawowa cikin dakin sabida har ta kai bakin kofah ne,har zata mika mata wayar sai fuhutu tace "ayi mutu sai shegen nawa" aikuwa da sauri Jiddah ta janye hannunta

"Lallai mah yarinyar nan kince wani abu har ni zaki kalla kice ina da nawa tunda kika zoh gidanan wayake xuwa dauko abinci daga kitchen zuwa nan idan ba yara a gidan"Jiddah ta fada rai bace,dariyar mugunta fuhutu ta sheke da ita alamun bata da gaskiya tace

"Kefah aure za muyi nan da 1month meye kuma abun fada tunda daina ganin juna zamuyi,so let's not fight ok?ganinki ma sai yayi wuya balle muyi fada shiyasa na dawo nan so that idan kika tafi the missing won't be much"fuhutu ta fada kamar zatayi kuka ai kuwa nan take jikin Jiddah yayi sanyi,zuwa wata daya kenan da dawowar fuhutu gidansu Jiddah dama kuma tayita tambayan ta the reason behind dawowanta gidansu bata fada ba sai yau,da niyan hajiya sai saura sati biyu bukin kamin ta dawo sabida a hadasu da kyaue dan ta riga da ta yiwa Ammi magana cewa zata dauki nauyin hada amaren.

Allah sarki baiwar Allah ashe abunda yasa kenan,cause the fuhutulkhairi Abdulrazak Auwal Yarima din data sani ba zatayi abu ba dalili ba,zaunawa ta kusa da ita tare da rungumota

"Awwww the most amezing best friend ever,ai ban san cewa haka abun yake ba ashe danni aka dawo nan na dauka kina gudun Abdullah ne,karki damu kullum zamu dinga Skyping da video call sabida ki dinga ganina kinji"ta fada tana rike kumatun ta,ita kuwa ta daga kanta kamar wata karamar yarinyar daga nan suka bawa juna sisterly hug mika mata wayan tayi

"Bari naje na dauko abinci kam a Kira sallah"ta fada tana fita daga dakin "dan Allah ki biyo mun da hollandia"ta fada kamar bata so aji murmushi Jiddah tayi "fuhutu rigima" ta fada a ranta bayan sunci abinci fuhutu tace

"Ina ta kiran Otherhalf a waya baya zuwa na tambaye shi inda ake wankin amarya"

"Wankin amarya kuma? Who's getting married?jiddah ta tambaya

"Lallai mah bestie wato kin manta bukin sisters dinshi akeyi koh ai kuwa sai na gaya mai wlh"

"Yi hakuri mana wlh mantawa nayi zulaifau da Salima koh kice mai ya turo mana pictures din zulai dinnan we only meet Salima(Mamah) lokacin da muka tafi gaida su Mami"

"Wlh kuwa nima nayita cewa ya turomun wai baya dashi na bari idan na tafi zan ganta no need of sending pictures"

Tana cikin bacci taji waya na ringing agogo ta fara dubawa karfe 11na dare,daker ta tashi ta nufi idan ta saka wayanta charge Otherhalf ta gani a screen din wayan dauka tayi ta kara wayan a kunnenta "hello"ta fada cike da kasala

"Na san wata tayi fushi dani koh?ya tambaya cike da zolaya "ni ba wani nan ka rabu dani how many times did I call you baka dauka ba sai yanzu zaka wani kirani bayan nayi bacci" ta fada a shagwabe

"Toh Otherhalf am sorry ok!abubuwa sukayi yawa shiyasa ban Kiraba and kinsan ana bukin a gidan mu so its a little bit busy kiyi hakuri kinji" ya fada cike da lalashi

"Ok bakomai tunda ka gaya mun uzurinka so ina za'ayi wankin amaryan kuma wane lokaci so that we can come before the time"

"A gida za'ayi kuma karki fita da motar nida kaina zanzo na kaiki ok? Tace "tau bakomai Allah ya kaimu goben"

"Amin so good night sleep tight and take care of yourself" ya fada da sukayi sai da safe ta kashe waya.

***********
Gidan cike yake Makil da mutane koh ta Ina gaba daya ba abunda kakeji sai hayaniya yara da manya "Jeki taddo mun yarinyar nan na rasa meyasa take son sani a bakin mutane,tun dazun nake so ta tashi taxo ta gaida mutane amma taki na lura so take mu saida halinmu" momy ta fada rai abace tana kallon rauda tashi tayi ta nufi dakin yayar tata.

Sallama tayi tare da tura kofar kamar daga sama taji tsawa a kanta "keeeeeee"sai data tsorata ta juyo da sauri cike da fargaba "wayace ki shigo mun daki ba knocking" tace "wlh Yaya nayi sallama kan na shigo"

"Sallamar gidanku mekika zoyi dakina"ita dai rauda duk ta tsorata da yayar tata ,mamaki ma take bata amaimakon halinta ya cenza sai abun yazo da sabon sallo "momyce tace nazo na tadda ke wai kizo ku kaisa da bakin gidan"

A dakile tace "naji kije gani nan fitowa"da gudu ta fita kuwa tana haki "meya faru"taji magana a bayanta ashe mamah ce

"Ba Yaya zulfa'u bace tai mun tsawa"mamah tace "dan Allah shareta mugun halin data kara sakawa kanta kenan kamar baita bace yayarmu zo muje ki rakani bakin gate"ta fada tare da Jan hannunta suka bar gurin.

———————————————
Sannunku  Ina godiya da votes dan Allah har comments a dingayi

Vote
Comment
Share
And
Follow

Godiya nake

Mairo❤️

Fuhutulkhairi Where stories live. Discover now