4

870 50 0
                                    

*life is like riding a bicycle
To keep ur balance u most
Keep moving***

**********

Suna gama wucewa sai ga motar yazid ta kunno Kai cikin gidan shi da Ahmad ne acikin motar... parking lot yaje yayi parking suka fito..yazid ya kalle su yace ya naga kunyi cirko cirko daku ... dariya fuhutu tayi tace Kai yaya wane irin cirko cirko kuma? Ahmad yace toh ba dole ya fadi haka ba kun tare mana hanya...sai lokacin suka lura ashe fah sunyi blocking hanyar shiga palour... Zainab ce ta fara matsawa tana cewa yaya Ahmad sannunku da zuwa...yawa abule ya fada yana shiga ciki... gaba daya suka biyo shi a baya a parlour suka zube...

Ammi ce ta fito daga kitchen ta dube su tace ya haka?bakuji Kiran sallah bane kome.. fuhutu tace yanzu zamu tashi... hararar su tayi tace karma ku tashi tayi gaba abinta.yaya yazid da yaya Ahmad da tunda Ammi ta fara magana sukayi kamar ba sa gurin da yake parlour yana da girma kuma bata lura dasu ba dariya suka fashe dashi tare da mikewa yazid yace wlh da Ammi ta gan mu toh kuwa mu zata yiwa fada.... Zainab ta dube su tace yaya yanzu ai kunji dadi tunda mu aka yiwa... Ahmad yace yazid ka taso mutafi an kusa tayarda sallah fah kuma ku tashi kuje kuyi sallah ya fada yana fita daga parlour tare da yazid...

Suna fita kowacce ta tashi ta shiga dakinta.... fuhutu da ta shiga dakinta direct toilet ta nufa zatayi fitsari kenan taga jini wato period dinta yazo kenan cire kayanta kawai tayi ta hada ruwan masu zafi tayi wanka ta shirya tasa night gown ta dora hijabi akai ta fito parlour.....ba kowa a nan sai kawai ta wuce kitchen bata tararar da lami ba kenan ta tafi sallah frigin ta bude ta dauki hollandia zata fito kenan sukayi karo da lami....yi hakuri dan Allah ban ganki ba lami ta fada tare da ja baya murmushi tayi tace bakomai wlh gurin sallah kika tafine....eh sallah naje sauri nakeyi na tafi gida inna ba tada lafiya kuma ba kowa a gida.... Allah sarki Allah ya bata lafiya bari na fadawa Ammi ta fito daga kitchen din ta shiga palour a zaune ta gansu harda Abba da gudu ta tafi yace Abba inah wuni...dubanta yayi yace lafiya qalau auta ya gida ya school....

Lafiya qalau Alhmdllh daga nan ta dubi Ammi tace Ammi wai lami tace zata wuce wai kuma innarta bata da lafiya

Allah sarki,Allah ya bata lafiya dama zan aika Zainab ne ta gaya mata cewa danbun ta raba biyu ta dauki rabi ta bawa mai gadi rabi sabida yayanku yace jirginsu a kano ya sauka so zasu huta acen idan yaso gobe sai suzo

Dariya tayi tace gaske dai naga dazun anata mana fadah ashe dan lelen ne bai zoba hararar ta tayi tace zaki tafi koh sai na illataki yar rainin wayo kin maidani abokiyar wasanki...... dariya akayi gaba daya parlour Abba yace toh ai gaskiya ta fadah sabida taga kinfi son shi akan ta.... Ammi tace Abban mufidah daina mana.... daga nan ni dai na fita na gayawa lami sakon Ammi na dawo na taddah wata fira muka zauna muna tayi da lokacin bacci yayi kowa ya tafi dakin shi... Dana gama abubuwan da zanyi nayi addua nabi lafiya gado sai kuma da safe

**********************

Zaune yake sai murmushi yakeyi tunanin yarinyar yakeyi gaba daya ya kasa fida ta acikin zuciyar shi the girl is so beautiful and unique in her own ways.... khalifah da yake wa abokin shi magana tun dazun but Kamar ma baya jinshi and it obvious his lost in his own world taba shi yayi yace

Dude what the heck are you thinking of I have been talking for some minutes now and you aren't even answering meyake faruwa ?ajiyar zuciya yayi before saying.... bakomai

Hmmm I do hope so cause ban gane maka ba tun da safe...duban shi yayi yace u worry too much I said is nothing....ok so yadai maganar aikin ka yaushe zaka fara cause u know the company needs u....yeah I know I will think about it

It shouldn't take long please cause wlh Abdallah yadda nake gani immediately u start working daddy zaice ka kawo mata u know I can't wait to be a brother in-law khalifah ya fada yana dariyar muguntah

Fuhutulkhairi Where stories live. Discover now