3

644 51 2
                                    

Hello sweethearts 💘💘💘am back again
Well this is our 3rdpage i hope u will like it don't forget to vote💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Not edited so don't mind the spelling mistakes just over look and continue reading I will edit it later insha Allah

Muna fitowa daga lectures muka kamo hanyar parking lot muna isoba kowacce ta jingina Kan motarta nace

Wlh yau duk a gajiye nake

Nima haka ne besty so yanzu sai Ina gida zamu kokuwa mutafi yawo

Wane yawo yanda nakeji Allah kadai ya sani nidai mutafi gida kawai

OK zan shigo gobe kin san bamuda lectures I will be there by 10 so get ready for crazy stuffs

Naji Jiddah pls just go kinji nace Ina turata motarta nima na shiga waving juna mukayi sannan muka hau hanya.
da gudu na jah motar sai gida Horn nayiwa baba maigadi yabude mun nashiga direct sai parking lot nayi parking na dauki tarkace na nafito tare da rufe kofa na wuce sai cikin gida a parlour naji hayaniya saboda haka direct cen na wuce sallama nayi aka amsa mun da alama everybody is around.

Alhaji Abdulrazak Auwal yarima shine mahaifin fuhutu consultant ne wato babban doctor a private hospital nashi..mahaifiyarta kuma lubna yakub (Ammi) principal ce a khairi Academy wacce aka saka sunan fuhutu su 6 iyayen su suka haifah and Fuhutulkhairi itace auta.

Yaya mujahid shine na farko his 30 years old ya karance Economics yana lecturing a university of California Berkeley tare da matarsa hamidah da yarsu Elham

Sai anty mufidah she's 27 years old ta karance food and nutrition tana auren captain Muhammad Umar da yayan su Maryam,mufid da last born Mustafa..anty akwai iya girki sosai da son sabta ko yaushe zaka tadda gidanta neat and tidy....

Yaya Ahmad shine na uku his 24years old yana 400level a university of California inda Yaya Mujahid yake zaune yana studying geography but yanzu yana hutu so his at home

Fuhutulkhairi Where stories live. Discover now