29

335 33 2
                                    


VOTE

Yace"why now"cike da rigima tace because am on my p"yamutse fuskan shi yayi alamun bai fahimceta ba tace

"Period mrs man,period"

yace "ooh nagane"

Tace "better so bari na saka maka ruwan wanka koh" ya girgiza mata kanshi ba tare daya mata magana ba,tabe baki tayi ta tashi ta shige bathroom dan ta shirya mai ruwan wanka

Koda ta fito har lokacin bai tashi daga gurin data barshi ba,without asking ta hau cire mashi kayan jikinshi bata koh kallon fuskar shi dan tasan rigimace kawai ke dawainiya dashi,daga shi sai boxes ta barshi sannan ta mika mai towel tare da turashi ciki bathroom ta janyo kofan,sake budewa yayi yace

"Toh haka za'a barni baza'a tayani ba" tace "nikam ba wani tayaka da zanyi just take your bath and come out" ta fada tareda fita daga dakin

Bayan ya gama ta taya shi shiryawa suka fito domin cin abinci tace "other half wai yaushe zaka kaini gurin Ammi?kaga last week ma yaya abu ta tafi gida nikadai ce sau daya kawai ka kaini wlh is not fair"

Cin abincin shin yakeyi ba tare daya amsata ba cen sai yace "na manta ban gaya maki ba zulfa ta shigo dazun kina bacci" cike da rashin son ya gane wani abu tace " Allah sarki lafiya dai koh?

"Taya zan sani ta daice zata dawo idan kika tashi"daga nan ya cigaba da cin abincin shi,ta lura yarinyar bata san dawa takeyi ba shiyasa amma bakomai zata dauketa a yanda takeso suyi,zata ga iya gudun ruwanta kamun ita tasan abinyi,da suka gama ta dauki gaba daya plates din takai kitchen,ta kimtsa gurin ta dawo ta zauna kallon shi tayi gaba daya attention dinshi yana kan aikin da yakeyi a computer, sai ayi mutum da shegen miskilancin tsiya ta fada a zuci.

"Na maka magana fa bakace komaiba"dagowa yayi ya dubeta kan ya mayar da kanshi cikeda natsuwa yace "you aren't going out tukuna ki bari sai kin bawa mijinki hakkin shi kinga nan da kwana biyu kenan koh"imani mane ya cika fuhutu idan dai ya sakawa ranshi wannan abun toh hankalinshi baya kwanciya har sai ya samu,gaba daya sai duk yabi ya birkice mata amma ai tasan yanda zatayi dashi ai itace matar bashi ba

Murmushi tayi cike da zolaya tare da matsowa a kusa dashi ta rike hannun shi daya wanda ya dakatar da shi daga aikin da yakeyi ya juyo suka fuskanci juna tace

"Come on my mintin zuciya hijabin rai yini fah kawai zanyi ba wani abu ba,inya so idan p dina ya tsaya you can do as much as you want ka gane ai"ta idar tana kashe mai ido daya

Shi dariya ma taso bashi yanda ta dage take so tamai wayo rugumota yayi ya matse ta sosai harda sauke ajiyar zuciya yace "zan kaiki amma on one condition sai kin bani cin hanci"ya fada yana kokarin cusa mata hannu a cikin riga daga nan kuma sai rawa ta canza dama idan kidi ya cenza dole rawa ma ta cenza nidai na kwashi inawa inawa nayi gaba dan na lura Abdallah baya da ta ido

*******
Jin takeyi kamar bakin ciki zai kashe ta yanda taga Abdallah yana ririta fuhutu,a kullum ita kuma sai manne mai takeyi kamar wata yar tsana gashi ta kara kyaue da cika

"Meye kike yiwa zirga zirga haka lafiya dai koh"khalifah ya fadah daga bakin kofa juyowa tayi a dan tsorace da bata san dashi a gurinba tace

"Bakomai sannu da zuwa"yace

"yawa sannu"daga nan kuma ya nufi part dinshi ya barta a parlour,a kullum sai ta tsara yanda zata mai walakanci amma idan yaxo koh kallon banza bata iya mai,saboda ba karya khalifah ma ba baya ba gurin kyaue gashi tsayaye murdade duk inda za'a nuna maza gawurtatu toh shinma za'a iya nuna shi

Satinsu goma dayin aure amma har yanzu ba abunda ya shiga tsakanin su a matsayin mata da miji,shima kuma tunda ya lura bata so sai ya rabu da ita amma Allah shaidah yana azabtuwa sosai da sha'awarta hakuri ne kawai yakeyi.

Bin bayan tayi ta nufi part dinshi koda bata bashi hakkin shi na aure tana bashi na abinci sosai bata barinshi da yunwa,hakan yasa mutane basa gane halin da suke ciki,sai dai ma ace kyaue sukeyi abun su.

Da sallama a baki ta shiga dakin ya kuwa amsa mata cike da fara'a,gaba daya idan yana wani faran faran da ita har guilty ke damunta ji take kamar bata kyautawa yace

"Amarya yadai" tayi shuru bata amsa ba takowa yayi kusa da ita ya kura mata idanu yana karantar yanayinta cike da inda inda tace

"Zan kawo maka abincinka nan ne koh a dining zakaci"murmushi yayi yace "yaue gaba daya bana jin yunwa but maybe anjima zanci" har lokacin da murmushi a bakin shi,kwalla ne suka cika mata ido bata taba tunanin haka matan da mazajen su sukace baza suci abincin su sukeji ba,she never thought it will happen to her sa'arta daya ma ummah ta koya masu abinci tun a secondary da ba haka ba data walakanta fiye da tunani dan ta lura baya son cin abinci a waje,idan ba nata ba toh na gidansu sai kuma na waccen kaddararrah fuhutu kenan(hehehe🤣🤣)nidai ba ruwana

Hawayenta take kokarin boyewa kamin tace "ok toh you can tell me what you want goben sai a dafa"maida kanshi gefe yayi yace

"Sure than.....bata tsaya jin abinda zaice ba tayi saurin fita daga dakin,shi kuwa daga kafadanshi kawai yayi ya cigaba da abinda yakeyi

Kuka takeyi kamar an aikota (wasa farin girki) ita zulfau mai class da komai wai har ita zata yiwa mijinta abinci ya baya jin yunwa,data sani da bata bari maganar son Abdallah yayi saurin fita a bakinta ba sai ta gama makarantan ta,gashi yanda take gani bazama su shirya nan kusa kusa ba da har zai bari taje ta cigaba da karatun eesha ta gaya mata cewa har sun fara rubuta text gaba daya duniya ta mata zafi,gashi saleemah(mamah) jin take kamar she's of no use dan dama ba shiri sukeyi ba kuma ta lura jininsu ya hadu dana fuhutu which she hates haka nan dai tayita tunanin abubuwa iri iri masu amfani da marar amfani.

********
Bayan sunyi sallah yace "jekiyi wanka nima wankan zan shiga" sannin halinshi yasa tace "tau" atakaice dan ta san rashin amsa shi matsalace bayanta yabi da kallo yana kara godewa Allah kan ya shiga wanka

Tana shiga dankinta ta saki wata doguwar ajiyar zuciya idan tana tare dashi gaba daya daburcewa takeyi,a gurguje ta fada wanka bayan ta kare ta fito tana tsane jikinta sauri takeyi ta shirya kamin yazo ya sameta a haka,ai kuwa tana neman zare towel din jikinta ya shigo kura mata ido yayi itama shi take kallo tana kokarin mayar dashi taji hannunshi a jikinta.gabanta ne ya fadi ta dago ta kalle shi jikina mazari gaba daya tsoro ya shigeta yace

"wai duk tsoron bani hakkina ne haka toh ni ba abinda zan miki,wear your clothes and meet me in my room"kiss ya mata a goshi sannan ya fita daga dakin hawaye ne suka zubo mata ita fah bawai bata son bashi hakkin shi bane gaba daya ta tsorata ne da ranar farko dan ba karamar wahala tasha a hannunshi ba,gashi shi kuma mugun bukatar ta yakeyi dan yanzu hamida ta zama masifafa bata bari ya tabata wai bata sharing,ba yanda za'ayi yaje ya sakawa yarinya abu yazo ya saka mata itama kuji rashi hankali.

Bayan ta gama saka kayanta ta shafa humrorinta masu dadin kamshi ta dauki hijab ta saka,ta kulle dakunanta sannan ta nufi side dinshi da yake a tsakiraysu yake part din hamida yana gefen dama,na fuhutu yana gefen hagu,

Tayi sallama ta shiga dakin da dan duhu wutar bed side lamp kawai ce a kunne,ta kuwa hangeshi kwance,tsaye tayi a bakin kofa ita bata shiga ba ita bata kulle kofanba haushine ne ya kama shi ya daga mata tsawa aikuwa ganin kanta kawai tayi a tsakiyar dakin kofan ta kalla taga harta kulle,tsaki yayi yace "before I close my eyes ki tabbatar kin cire hijab dinnan kinzo kin kwanta" ya fada tare da juya mata baya.(nima dai na fara gajiya da alamarin Jiddah nan fah haba ki bari a kashe arna mana😅😅)


Toh madallah🤣🤣yaue harkaga ta sakkwatanci ta wallah,duh wanda baiji anbaro shi baya,barkaku da sallah dafatar ansha ruwa lafiya?Allah ya nuna mana ta badin baddada. don't you dare laugh at what I said ok😖? Inba hakaba kotu ka rabani da mutun.

Vote
Comment
Follow
And
Share

Mrs umar❤️

Jazakallahu khairan❤️

Fuhutulkhairi Where stories live. Discover now