36

212 14 4
                                    

Guraren karfe 2 na rana suna zaune a balcony suna kallon gari suna firar gida da abubuwan da suka faru lokacin suna yan mata kallon tsanaki fuhutu ta mata ta riko hannunta tace

"Bestie ya zaman aure da kuma zama da kishiya?murmushi tayi

" Alhamdullahi za'ace dan kin san koda ace kai dayane a gidan auren ka kana samun challenges,talk less of nida muke mu biyu abin sai godiyar Allah,wlh kinsan duk mugun halin aunty hamida yaya yana sonta so na gaskiya kuwa dan kana ganin abun a idonshi idan yana mata magana,na tabbatar da zata change ta dawo yanda yakeso ba abinda zai hana na zama yar kallo a gidan nan"tsaki fuhutu taja

"Nifa kinga matsalata dake saurin karaya,na tabbatar da cewa idan dai har yana sonta ai kema yana sonki
Kuma ina da yakini cewa yana jinki a ranshi sossai abubuwa kawai zaki dage dayi iyakar iyawarki,zama da kishiya ba karamin abu bane koh a gun Wacce aka yiwa koh gun wacce akayo,duk da cewa a yanzu banida kishiya jiddah na tabbatar it's not easy sabida yau kina zaune da mijin ki daga ke saishi kawai sai yaje ya auro wata wallahi ba dadi ,wani sa'in idan na zauna nayi tunani sai naga kamar aunty hamida tayi hakuri sosai dan da nice ita karamar hauka sai nayi, so dan Allah ki mata uzuri a cikin zamanku kiyi hakuri ki danne duk abinda zaki gani,amma fah idan kikaga ana so a maidake marrar wayo you stand up for yourself kuma karki taba nuna kina tsoronta"

"Trust me yar uwa I will try my best insha Allah bama abinda yake damuna fuhutu kamar rashin haihuwar nan aure kusan 3years amma shuru"

"Karki damu zaki haihu kema insha Allah ke meye ma damuwar ki tunda wacce kika iske ma haihuwar daya kuma ba alamun zata haihun nan kusa" Jiddah race

"Wannan ai ita ya shafa " dariya fuhutu tayi tace

"Iyye su kishi manya"

"Uhhm da alama ke bakya kishin ai "

"Wahhh ni?Wallahi kishina yafi naki dan baki san yanda nakeji idan naga Abdallah yana danedane a wayaba,hankalina duk inda yake tashi yakeyi sabida na tabbatar da cewa da macce yakeyi ke har jinake ina ma kawai ya aurota mu zauna tare" ta karasa idanuwa taff da kwalla jikin Jidda ne ya mutu tace

"Abdallahn naki ne yake chatting da wata  fuhutu ? Kanta ta kadda mata

" ikon Allah"

"Abun kunya ma yake bani wallahi,ba wanda na taba gayawa saike toh wa'a ma zan gayawa maganin me zasu mun,har ce mai nayi idan aurenta zaiyi ya aureta mana koh Jidda ta hakan ba sai na san da cewa mu biyu ne a gurin mijinaba, insan irin abubuwan da zan dingayi amma yanzu kinga ban santa,ban san abubuwan da take mai ba da har zance bari na gwadayin wanda yafi nata koh zan samu hankalinshi yafi karkatuwa a kaina abubuwa dai ba dadinji kinga kuwa aiku yan gatane tunda kun san juna kuma a gida guda kuke zaune,nifa da nake kishi da waya" ta fada murya a karya

Jiddah kallonta kawai take dan sossai jinkita ya mutu dan koh a mafarki zuciyarta bata taba kawo mata cewa Abdallah zaiso wata bayan fuhutu ba ganin irin soyayyar da sukayi kafin suyi sure abin da mamaki ace zasu iya samun matsala duk da cewa koh wanne dan adam baze yuwu ace his problem free  ba, dafa ta tayi tace

"Dan Allah besty cire wannan a ranki na tabbatar yana son kawai giyar soyayyar waccen ce take dawainiya dashi cause zan iya rantsewa baya ga maihaifiyarshi you are the most important person a life dinshi, so please karki bari wannan abun yayi eating dinki up, a kullum tunaninki ya kasance na yanda zakuyubuilding happy moments tare life is too short to be sad ok! "

" insha Allah yaruwa thank you"

"what are sisters for" ta fada cike da zolaya

**********'**********
Nasan nayi laifi but a mun hakuri

Barkan ku da sallah Allah ya nuna mana ta badee

Ayi manegi

Mrs Umar

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 24, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Fuhutulkhairi Where stories live. Discover now