2

928 66 4
                                    

sallar asuba ne ya farkar dani na tashi nashiga toilet na dawuro alwala Nazo nayi sallah nayi addua na shafa na nade sallayar na aza a Inda nake ajiyewa kasancewar yanzu karfe 6 na safe sai kawai na shiga
wanka saboda yau zani makaranta na fito daga toilet din na zawuna kan kujerar dake gaban mirror

Na shafa mai kasancewar niba mai yawan son kwaliya bace kwalli kawai na shafa da powder sai kuma man baki nasaka kaya na doguwar riga ce baka mai kyau tana da duwasu a gabanta nayi rolling din dankualin a kaina na saka takalmina bakake jakata kum baka mai ratsin ja'a

Nafito Palo naga kowa a zaune kan dinning table ni kadai ake jira nayi sallama na gaida Abba da ammi da kuma yayye na dake zaune suka amsa mani na ja kujera na zawuna kasancewar ba'a magana idan ana cin abinci. wannan umurnin dady ne.yasa nayi shiru . da aka gama kowa ya dawo palo ya zawuna Abba ya dubeni yace

"Auta yaya jikin naki ina ji dai dasauki koh", "Eh dasauki Abba"

Toh yayi kyau jiya koda na dawo amminki tace min kinyi barci baki tsaya mukayi sai da safe ba

"Eh Abba nayi saurin barcine saboda school kasan ban tafi jiya ba so bana son nayi latti shiyasa"

"OK toh yayi kyau Allah ya maki albarka,"Ameen ni zan wuce school sai nadawo"Ammi tace "toh auta a dawo lafiya,Ok bye"

Daga fitowata farfagiyar gidan namike idan ake agiyar motoci nadauki motata kirar 206 blue nayi wa baba mai gadi horn ya fito na gaida shi ya bude mani gate nafita ban saya koina ba sai a parking lots na makarantarmu nayi parking nafito na juya ta wancen gefen na dauki jakata sai aji gudu,gudu sawuri,sawuri saboda nayi Latin 10 minute ai kuwa nayi sa'a lecturan bai zo ba na tafi na zauna a kusada Jiddah

Ta kyaleni tace "aa fuhutu yaushe kika shigo"Na harareta nace "taya zaki sani kina cen sai zuba kike tayi"

"sorry dan Allah wallahi ban lura bane ina kwana,"Qalau na fada a takaice"Muna cikin surutun mune lecturan ya shigo muka yi shuru ya gama surutun shi ya fita. Koda aka kare lectures din am already exhausted saboda wata yunwace nake ji kamar zan fadi fitar sa keda wuya naja jiddah nace tazo muje muci abinci a cafeteria muka kama haya tace "Kinsan wani abu? Nace "aa sai kin fada"

Wallahi jiya da baki zoba naga wani handsome guy ya hadu Allah amma bansaniba ko a makarantar yake gosh his so handsome"Na kalleta "nace oh ni fuhutulkhairi nashiga uku"

Ta kalleni ta zazaro ido tare da dafe kirjinta in a scary way tace "meya faru? "Komai ma ya faru yaushe kika fara sanin handsome guys da wayan da ba handsome ba wlh u are turning into something else" na fada rolling my eyes in a dramatic way

Tace kin bani tsoro hmmm wannan dabane his just different.u know what tace tana kallona am crushing on him

Mtswwww da Allah jiddah ki rabani kin wani cika mani kunne abun haushi the guy u are babbling about don't even know u exist shi Abdul kiyi yaya dashi

Da haka sai na samu tayi shuru har muka isa cafeteria saboda a kafa muke muka ci abinci na biya sannan muka tashi dayake saura lecture daya mu gama sai muka samu guri muka zawuna tare da wasu kawayen mu muna hira ,Ana cikin haka ne sai wasu guys su biyu suka zo wucewa ta gabanmu kowanne acikinsu kyakyawane sai dai dayan yafi kyau cause his damn handsome but ni gaba daya ban gansuba hakalina yana kan wayana. aikuwa sai naji wani mugun duka a cinyana saida na kulla kara dagowar da zan yi naga jiddah da Matan dake wurin sun kurawa wani abu ido koh kaftawa basayi haushi ya kamani nayi magana cikin tsawa nace

"Jiddah meye hakane dan Allah"Jiddah ta dubeni tace "fuhutu here he is the guy i told u about earlier"haushi ne ya tokareni naceJiddah wannan wane irin zubda ajine haka dan Allah why are you people looking at them?Kamar kuwa yasani sai kawai ya juyo ta gurin mu. Kamar yanda suka ce his handsome yes he is but my ego will never allow me to admit it so sai kawai na fuske nace dan Allah Ku barni nakoma Kan waya but gabadaya hankalina bata Kan wayar so nake na komai kallon fuskar shi amma ba dama sabida bana so ajina ya zuba.suna wucewa kenan Jiddah ta kalloni tace

"Besty kin ganshi koh? ta fada tana murmushi kamar wacce take tallan Maclean nace "eh na ganshi sai me Kum? dan Allah ki tashi mu tafi lokacin lecture yayi" nafada inah janta na dube sauran matan nace "idan kun gama kallon zaku Iya tashi mu tafi koh? dukan su suka dubeni tare dayin dariya tukuna muka kama hanyar zuwa lecture hall muna shiga yana isowa so Jiddah bata samu daman yimun maganar crush dinta ba

Is ur votes and comments that will
Help me in writing further
Love u all💋😍😘🤣

Fuhutulkhairi Where stories live. Discover now